15

55 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
               *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*       

1️⃣5️⃣

Nana tayii nisa cikin tunanin ta vataji motsin shigowar kowa ba,,, se ji tae an hura mata iska a fuska hkn ysa ta xabura
  ta dawo daga dogon tunanin
da ta tafi
  Ta turo baki gsba tace haba yayaa ka tsoratani fa
Yae dria yce sarkin tsorooo
  Tace uhmnn aeshknn sena fadima mumy kana tsora tanii
  Yace aa Yar mumy kar a fadmta Dan Allah kar ki hadani fada da mumynki ina shirin barmuku gidan gaba daya ki temaka kar
  Kisa ta kama fushi d sabon angoo
  Nana ta kau da kae gefe don har ranta hknn wni tym setanjin b dadi idan Ana mgn bikin y jalall nataa......
Jalae yace yarinyar mumy lpia nga mod naki y canxa ko dea fushi kk dani bayan nace kie hkry,,,, fadamun kodae so kike sekin fadama mumy kinsa tae fushi da babban ango ya karasa mgn yana dariaa,,,,,,
  Kwae se gani yae nana ta mike ta juya xata tafi dkinta
Yasa hannu ya dan'kota ta fada jikinshi
  Kwae seta saki kukaa don Ita kanta batasan meyesa take wnn kukanbah
Jalal yae shiru yana buga bayanta yans tunn to mne n kuka a wnn mgnr dya fda mta shi kanshi idan ya tina ze tafii ya barta se xuciyarsa ta cunkushe da damuwa.....
Ya kasa gane inda ta dosa.... da nana bata boye masa abinda ke damunta amma ynxu ta koyii boye abu axuciyarta snn ya shigo ya kamata tana tinanii be taba kamata tana tinanii ba snn daga mata mgna kuma ta fashe da kuka ya sauke ajiyar xuciya to ko kuma shagwabanta ne ya tashi kwae ysa take rigimaa
  Jin tayi shiruu jikinsa ta dena kukan se jan xucia take hkn ya bashi daman dagata daga jikinshi yace muje
  Ta dago kai ta kalleshi tace ina xamu yace dakinki inason mgn dake ne acan kar mumy tashigo tadauka dukanki nayii
  To kwae tace masa tabi bynsaa.....
Yana shiga dkin ya xaunar da Ita gefen gado ya dago kantaa ya dora kan kafardarsa yace
  Baby fadamun mene damuwrki d har ya saki xubda hawaye kona fdi wni Abu dayasa kie kukaa har haka
  Nana wdda ta kwant jiknsa tae shiruu idonta fal hwye
  Ya sake mgn yce dake nke mne lefin dnae d hr kk wnn kukan
  Tce bkmi bakamun komibah
Yce nji bnmuki komibah to mne n kukan
  Tace nima bansan inyibah
Ya furxar d ajiyan xucia hmmm bkisan kinaeba fa kikce
Tce eh yaya Allah bnsan miysa nae b
  Yce shknn mubr wnn mgn
Meysa idan nae muki mgn auren ko mgn amrah bakiso ko kiranta kue waya bakiyi ynxu......dacan  kuma kina kiranta 
Meyfru munmki wni lefine ni d itaa
  Shru nana taee yce fdmun gsky tce to yaya bkaene kkeso k gudu k brni b bayan kasan idan bana ganinka kullum to se nayii kuka idan nazo baccii
  Uhmnn yaja dogon hncinta yce yanmtan mumy rigimaa ynxu kinfiso yayankii yae ta zama ba aure nida nakeso nakawo mikii little fiddah ki goyamun ita ta koyii kome nakii ydd renonta ze mikii dadii yana fada yana murmushii...... nana kunya ta kamata ta boye fuskarta cikin girginshii tana bugun bayanshiii dayan hannun nata tana toshe masa bakii se yayii dariya yace to nayii shiru amma kidena kuka akan haka ba wacca xata rabanii dake ko ta hananii xuwa garekii ina jinkii acikin xuciyata fiye da kaina ki rike alkawarin dake tsakaninmu inasan mu cikawa abba burinshiii nida keee idan kikae haka nikuma zan mikii alkawarin
xuwa gidan nan sosae ina ganinnki
To yayaa amma ka dena wnn hademun ran kana hararata koda ban maka lefi ba inka shigo ka ganmu muna wasanmu dasu abdussamad kawae kanayin shiru abinka
to najii amma banasan wasan guje guje ko a dagakii sama idan naga haka rae ze baciii babasan shashancii
Kinjii....
ehh yayaa najii,,,, to
tsaya ki ganii, ya dakko wayarshi yace duba ki ganii inda beba ki fadamun se a gyara.
tunda ta fara gani take murmushi harta gama ta miko mishii
Tace gskya yaya na dade banga gida mekyau irin wannan ba amma yaya wnn gidan ae yayii maka girma koba na cikin asibitinku bane shine mana, ya kara kyau ko? ae gaba daya gidan ya hadu kmr a kasar turawa yayii murmushii
Yace kikasani ko mata hudu xanyii tunda ynxu part uku ne idan xanyii ta hudun sena kara gina mata nata part din
Ynxu yaya duk san dakake ma aunty amrah seka kara aure bayan kana ganii agidan nan baaa wdd yake da mata biyu,,,,,
Ae ba kiyayya bace ko gazawar mace yasa ake  karin aure ba..... Aaaa
Shi din niimace kuma
Mugaddarine yana daga cikin mixanin kaddarar ko wane bawa ynxu nii fita xanyii xamuje wanii gurii nida bilal.....
Me kuke bukata na bikii wdd baku dashii kitanbayesu kumun list na siyo muku to yayaa
Amma nii karka manta da zoban nan dana nuna ma, ka siyimun kajii yayaanah... Najii baby baxan manta ba xan tawo mkii dashii insha Alllah........
Yana tafiya yajii ana bin bayanshii yana juyawa ya ganta tana binshii,,,,,
yace ina zakii kuma harda sa gyale bafa cewa nae kixo kirakani ba' da bilal xamu tafii yana mgna yana kallon agogon hannunshii
Nifa yayaa ba binka xanyii ba mumy ce ta aekemun gidan haj jameela nida su surayya kuma tun daxu suke jirana
Gaba daya mod nashi ya canxa danshi bayasan nana tana haduwa da yaran nan mahmoud yace jeki ki kirasu na kaiku da kaina
Kabarshii kar kae let ya abbussamad ne ze kaimu,,,,
Banasan musu kije ki kirasu nace kunfiso ya kaiku kuje kuyii taa shashancii a hanya ko.... Miittss oya wuce muje ki kirasu ku samenii conpaund karku batan lokacii.....
Hlo guy' kana inane? ganinan zuwa insha Allah
Ok se ka karaso.
Yana gama amsa wayar yama motor key sukabar gidan
Sunyii nisa da tafiya surayya tace yayaa dan Allah idan ka kaimu kabarmu acan akwai wata class mate dinmu gidansu yana bayan layin shine mukeso muje gidan nasu mu kaimata ziyara se mu dawo anjim.....
Ta mirrow din motor ya watsa mata wani mugun kallo dayasa ta hadiya sauran mganarta
Suna isa gidan sukai horn me gadii ya bude musu ya dedeta parcking snn suka fito gaba dayansu suna gaba yana binsu abaya suka nufii babban falon gidan
Da sallama suka shiga haj jamela ta taso da murnanrta tana musu oyoyo se kuma idanta ya sauka kan jalal
Aaa gsky yau ranar tawace jalal agida na ur wellcome my son,,, jalal yae murmushi yana shafa kai yace tnk mum ina yaran gidan mohmoud ne kadae ynxu xe fito fadeel da fadeela suna UK bayan sun xauna angaisa tasa me aikinta ta cika musu gabansu da kayan kwalam sun dancii kadan sun taba hira
Se suka fadii aiken mumy nan ta dakko musu sakon a wanii katan kwalii sann ta dakko musu sarkokin tace su xaba
Shukhrah da surayya duk sun xaba amma nana ruwan ido ya hanata zaba kawai seta dakko jakar sarkokin ta kawowa jalal tace yayaa zabamun
Ana cikin haka sega mahmoud ya fito dagashi se 3quarter da wata body hock hannunsa dauke da ruwa yana tafe yana sha duk ya hada zufa alamar daga dakin trainning ya fito tunda ya tinkarosu annurin fuskar jalal ya dauke..
Da saurii ya karaso kusa da jalal ya zauna ya mika masa hannuu suka gaisa
Su nana suka gaishe shi
Kusan atare....
Kinga daukii wannan ku tashi mu tafii cewar jalal da ranshii ya gama bacii sbd kallon da mahmoud ya kafe nana dashii
Caraf mahmoud yace kmr waccan xatafii mata kyau sbd tana da dogon wuya
Ya fadii hkn ne danya batawa jalal rae sbd ya fahimcii shine yake san gindaya katanga tsakaninsa da nana....
dan koshima zabin jalal din shine nashi idan da shi aka bawa damar hkn...
Ko kallonsa jalal beba nana ko tashi tae ta kaiwa haj jamela sarkar sukai mata sallama suka fito zasu tafi
Mahmoud ya kaimusu kwalin turaren har cikin motor su
Snn ya kuma mikawa jalal hannu sukai sallama
Daga yanayin ydd ya figii motor sukabar counpaund na gidan kasan ranshii abace yakee
Mahmoud yabi kurar motor da kallo ya cije labe a filii ya firta senayii da gaske kafin cikar burina akan nana nakasa gane inda wnn guy ya dosa yae kwafa ya koma cikin gida.......

  *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now