25

51 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*




*wannan safin nakune  jikokin innah* 
   *umme Rahmah, wiz Alkhaleess glam*



2️⃣5️⃣


Nana kam ganin ynda jalal ya sulale akasa yasa hnklinta yae kololuwar tashi!
  Don xuwa yanzu tadena fahimtar mgnr Mahmoud kwae murmushin yake takee amma hnklinta nakan jalal.....
   Har Mahmoud ya gane kmr tunani take
Yace firdausi  yaji shiru bata amsabah ya sake kiranta d karfi
Se asan nan ta dawo hnklinta tace naam
   Mahmoud ya tsaya cak yace meke damunkine ko de jikinne har ynxu
Nana ta ce lah aa ya Mahmoud jiki yy sauki
   Ba abinda ke damuna yanxu
   Mahmoud yace to dago kanki firdausi ki kalleni
Nana tae kasa dakai sbd bataso yaga damuwa a fuskanta....
klm yana nuna kulawansa akanta be kamata
Ta boye mishi wani abu bah
Amma ita kanta batasan me yasa take tsorata ba idan jalal yashiga wni hali musamman ma ace itace ta jawo hakan
  Mahmoud ya sake kiranta
Se asann nana ta dago suka hada ido da sauri ta kauda kai
Mahmoud yae murmshi yace tunda bakison fadamun shikenn
  Nana tace uhmnn dgsky bkmii faa
  Mahmoud besan takuramata dole ya yrda d hakan
Nana tace to ya ka tsaya mu shiga
  Yace to muje
Ta bude falon baki suka shiga.....
wani hadadden kamshine ya doki hncin Mahmoud ya lumshe idonsa y bude su akan nana dake kusa dashi
Yace ya Allah ka mallakamin wnn kyakyawar halittar a mtsayin matata kuma uwar yayana
  Nana da taji mi yace ka wae se ta tsinci kanta d jin kunyarsaa
   Mahmoud yace bakice aminbah
Nana tace uhmn nafadamana
  Yace aina?
      nide banji bah
Nana tae daria tace to azuci na fdaa ae
Mahmoud ya make kafada yana mata shagwaba wae shide seta fadaa
Nana banda daria ba abunda take
Shiko Mahmoud yasamu abinyi nana na mushi daria sbd besan gannta tana ywan tunn
  Nana ta kalli Mahmoud she takejin aranta dama yayantane yake wnn darian agabanta d taji dadi
    Koda yake ae ya nawa matansa nicede bayamaa
Nanda nan fuskan nana ya canjaa......
    Sekji tae Mahmoud yace inde bazaki amsa aduaa tabah to xanje nasamu mumy nace naxo kince na tafi karnasake xuwa kuma kince mun anba dake
    Nana tace lah😳 ya Mahmoud yaushe mukai haka
Yace to amsamun konaje nafda
  Nana ta sake dariaa
Ta mike ta dakko masa drinks ta xuba masaa
Tace oya ansa kadena wnn darun naka
y Mahmoud
Yace bansha sede kibani d kanki
  Nana tace to xan ce amin idan kasha
            Mahmoud yabude idoo yace sure!
Nana ta daga masa kai alamar dgsky take
  Tuni ya karba yae bismillh
Yakai bakinshi yashaa
Yace firdausi na xakina hadamun wnn juice din dkanki ko
  Idan kinsamu baby shima nasan xeso wnn
Sbd da alama babynmu xeyi kwadyin babanshi
Kinsanni inasan abu me dadi
Nana kunya yabata dayae wnn mgnn 
   Wae babynsu
Mahmoud yace ohh nana firdausi kenann fulaninah
Sarkin kunyaaa
   To bakiso musamu babies ne masu kyau kmr ke
Nana tae shiru
Mahmoud yace nide gsky xan fdama mama tasamu mumy ayi mgn d wuri
Yanda yae mgn d shagwaba yabata dariaa sosaee
 
  Jalal najin ynda nana ke faman dariaa d wni xuciarsa tafara kunaa
Yae kokrin tashi ya bar wajen sbd kunnuwan sa baza su iya jurewa ba.....
Gshi bayaso yaje yamata mgn...
Mumy ta saba masaa
Ya tattaro saurin kwarin dayake  jikinsa ya mikeh xe bar wajen yana dafa bango sega amrah tana luv lapiaa mi yasameka haka
Nashiga ukuu
Mene nee hawaye har y wanke mata fuska
Jalal da karfin halii abinka da namijii yasa dayan hannunsa ya jawota jikinsaa ya dora hanunnsa akan lips dinta yace shiiiiiiiiiii ma luv
   Wuce mu tafi
Amrah tace taya xamu tafi kana wnn halin me ysameka wae....
Ka barni naje n fdam mumy plxx.....
  Bata karasabah yaja ta suka wuce mota ya tada motansa
  Yana rike d gefen zucirsa dake harbawaa da karfii
Ganinn yana tukin dakyar amrah taxo karba amma Seya janyota jikinsa ya kwantar da ita
yace ta barshii ya cigaba da tukin cikin few mnt sukaje gida........
Suna zuwa ta dakko masa ruwa me sanyii yasha se yajii xuciyarsa ta masa saukii daga zafin da take masa snn ta temaka masa ya rage kayan jikinsa yae wanka sukai sallah
Da kyar ta lallabashii yacii abincin kadan dan ita tacii a bincii apart din ummii
Ita kanta tasan yana da damuwa amma ta kasa gane meke faruwa dashii har xuciyarsa take wnn bugun.....
tanasan ta tanbayeshii amma ydd taga ya kwanta rigingine fiskanshi a hade ya lumshe ido kmr me bacci  tasan baxe saurareta ba....
dan haka itama data sako kayan baccinta kawae seta dan matsa nesa dashi ta kwanta... .
ganin ydd jikinta yae sanyii seta bashii tausayii ya janyota ya dorata kan kirjinsa yasa hannunsa ya rungumeta gamm.akan ruwan cikinsa yaja blanket ya rufesu.....
Baccii yake nema yaxo yayii ko xuciyarsa ta huta amma ina
idan ya rufe ido kawae Nana yake hangowa tanawa mmoud murmushii
Jin nauyin amrah ya karu da ydd numfashinta yake sauka yasa ya gane baccinta yae nisa
ahankalii ya xameta daga jikinsa ya tashii ya shiga toilet ya dauro alwala ya tada sallah xe mikawa allah lamarinsa.... ...
         Itama Nana adede wnn lokacin ta farka bacci ya kauracewa idanta daga bacci ya dauketa se ta kama mafarkin Jalal  yana cikin wanii halii ita kuma se kuka take
Tana tashinsa amma ko motsii bayayii bare yasa ran xe amsa mata dan hk itama seta tashii ta dauro alwala ta mika lamarinta ga Allah......
    Gud   Mrn  luv
Jalal d murmushi dauke a fusknsa ya karaso kusa d ita
       Yace
mrng wifey  tare da manna mata kiss agoshii 
Amrah ta zagayo tana balle masa  wuyan rigansa
    shi kuma yana daura agogo a hannunsa na hagu
Duk cikin sauri yake shirin sbd ya makara
har motor ta masa rakiya tasa masa breakfast nasa a motor snn sukae sallama ya nufii asibitii!
.......... Eh guy inajinka yaushe ka sauka
Wlh jiya na sauka da dare inasan ganinka a royal pls
OK bani 30 mnt ina zuwa
       Mummy muntafii semun dawo to my daughter wane xe kaiku kunsan bala bayajin dadii dadynku ya bashi kudii yaje abincikii lfyrsa yace yaje gida ya wuta Idan ya warware ya dawo bakin aekii....
Eh dama yah abdussamad ze kaimu
OK to Allah ya kiyaye Allah ya bada saa....
Ameen mummy yau xamuyi English a tayamu da addua
To Allah yasa muku hannu yayan'nan akula ayii addua kafin afara zana jarabawar muma muna daga nan muna muku allh ya kiyaye......
........tafiyar 20mnt takai bilall Royal inda fawas yae masaukii
A parking space na gurin suka hadu
Snn suka taka zuwa dakin dayae masaukii
Bayan sun xauna bilall yace inajinka fawas......
Don nasan  kome yasa ka kiranii nasan babban abune
      rabanka da nigeria 1weak meya dawo da kai tin daran jiya
       kuma kmr baka da lfy daga ganin ydd ka ramee....
Fawas ya juyo sosae ya fuskancii bilall sannan yace
*Firdausi*
Bilall yace kmr ya firdausi
Me hkn ke nufii
Soyayyrt taki barina na huta a UK nakasa hkra da soyyrt ka temakenii bilall
jalall ya kasa fahimtar ydd nakesan sisters sa ka temaka ka rakanii gidansu na fadawa mamanta ydd nake Santa
      da ydd soyyrt ta hananii aikata kome a rayuwata
.  ka temakamun ko ganin firdausi nayii
       inasanta inasan na mallaleketa ka tausayamun nasan kai kasan xafin soyayyh.......
Ya isa fawas ynxu akan Nana  ka baro kasarku kaxo nan....

Wlh guy ko dadyna besan Nigeria na tawo ba
    inasan suban dama na turo daddyna ayii mgan ni ko ynxu sukace zasu ban auranta xan Karba
To tsaya guy be kamata muje gidan jalal be sani ba.....

Haba bilall ka kyakeshii kawae bayasan ya banii ita ne
da yanaso kafin na tafii ze hadamu
     katashii kawae ka rakanii nii nasan ydd fadawa mamanta ta fahimcii irin soyayyar danake ma firdausi
OK shike nan tashii muje...

.......acan ofis ko haka kawae jalal yajii gabanshii na faduwa tun yana watsar da abun har yajii yana Dada damunsa......
Kawae se Nana ta fado masa aransa.....
Se bugun xuciyarsa ya karu
Dan haka seya tattara kome ya kulle ofiss din ya tada motarsa ya nufo gida........

Nana FirdausiNơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ