12

54 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 12*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Jalall na fita be xame ko ina ba se gidansu bilall yae saa bilall din na kokarin fita yana ganin yanayin abokin nashi yasan da matsala ya bude mushi part dinsa suka shiga
Jalall ya hau kan 3seter kwanta ya rufe idonsa xuciyarsa na masa xafii
Bilall ya dafa abokinsa yace guy meya faru ne gabadaya mode dinka ya canxa....
Yakuma jan tsakii akaro na biyu ya fesar da hucin daje addabar xuciyarsa yace miitttsss..... kaidae barii guy nana ce wlh batajin mgna wae yarinyar nan har wani dan iska tabawa fiska yake neman shigemata xuciya har fa falon mumy yaxo shida mamansa na rasa meyasa batajin mgn su sauran sisters dinta basa haka se ita why....
Bilall ya bushe da dariya yace to kai ba murna zakai ba yarinya nada masoya ae ba fishi xakaiba kana danne zuciyarka akan haka tunda dole ka aurad da dasu haba guy se kace amrah ka ganii da saurayii.....
Jalal yae tsakii yace baxaka gane ba nana f yarinyace nawa take in tym nata yae waxe hanata kula sauryi   bilall xe kuma mgna ya daga mae hannu stop it pls..    bilall ya bushe da dariya ya fice ya bar masa dakin......
Ina jinkii doughter fadamun mene ya hadakii da jalall kiga ydd idanki yae ja ya kunbura hala ba dae dukankii yayii ba ko?
Nana ta sauke ajiyar xuciya tace wae danna fito ba gyale
Kmr ya ba gyale da da gyale kike yawo acikin gidan
Aa fa mumy sbd anyii bakii shine yakemun fada
Lallae kam xexo ya samenii aeba  haihuwarkii yayii ba daxe na miki haka to baxan laminta ba tashi kije kiyi wanka kixo mu karasa wa abbanku dinner yau xe dawo....
Jalal bashi ya dawo gidan ba se bayan laasar  sosae ta baya ya shige part dinsa bayasan haduwarsa da mumy dan yasan dole ta mushi mgna akan nana ya rasa meyasa batasan ayima nana hukuncii
Yana shiga wanka yaii ya saka kaya marsa nayii yafesa spray  ya dakko system dinshi dan ya karasa wanii aiki gaba daya zuciyarsa a cinkushe take da bacin ran abinda nana ta aekata mushii duk da baccin da yayi adakin bilall hakn besa xuciyarsa sanyii ba kawae ya rufe laptop din ya tureta gefe yasake kwanciya ya rufe idansa zuciyarsa na bugawa da saurii da saurii
Yayi nisa cikin tinanii yaji wayarsa na neman agajii ya dakko wayar yana ganinn me kiran ya sakii murmushii my amrah ya firta cike da shaukii
Seda ya barii ta katse snn ya kira......
My deen abinda ta fada kenan yana daga wayar har tsakiyar kanshi yaji faddadar  muryarta ta ratsa mishi zuciya yanayin data anbacii sunashi yasan akwai wanii abu
Yasakii murmushii ya ce naam my amrah da alamu Kina cikin farincikii.....
fadamun
Tae wata siriryar dariya Me kwantar da zuciyar masoyii tace au baka da masaniya kenan lallai ka cika dan gata to baxakajiii abakina ba mey be suprise naka xaae
Yace fadamun mana haba my.......tae murmushi tace abu daya xan fada ma Bantaba saka abu a xuciyata kamar Soyayyarka ba Kayimun halaccii ban taba tinanin har na dawo kasar nan bakaimun raibol ba kaine masoyina na gaskya duk tanadina wakai yake....
ta sauke wata sassayyar ajiyar xuciya sann tace  ilove u wiz all my hart kawai seta fashe masa da kuka dakyar ya lallasheta duk da yakasa gane inda maganganunta suka dosa anfara kiran sallar magrib shine dalilin katse wayarsu badan sun gajii da farantawa junansu ba
tunii jalal ya manta da wanii bacin ran da nana tasa masa Yana kashe wayar ya tashi ya sake kayan jikinsa ya daura alwala ya tafii masallaccii
Daga masallacii gidansu bilal ya wuce acan xasu dinner danshi bemasan yau abbansu ze dawo ba gida ba......
Hajia halima kenan tunda na xauna nake tanbayrkii doughter kince tana sama har ynxu wankan take baxata sakko tayi denner da abbanta ba....
Mumy ta mike ta kama sarving nashi tana cewa tana gama shiryawa zata sakko batasan ka dawo ba da tunii ta sakko koda batai wankan ba....
Salamu alaikum....waalaikumussalam cewar mumy da abba ta fadada faraar fuskarta tace alh karami yau kaine ka kawo alh umaru ya gaishenii
Yace wane ni na kawoshi yau ae xuwan nashine mgnr danshi ta kawoshii gaba daya suka sa dariya alh babba yace yau gida yayii albarka ku karaso muyi dinner tare
Nan mumy tae serving dinsu tana gamawa ta koma dakii dan ta basu waje shida yan uwansa batasan me xasu tattauna akai ba...
Alhamdullillah suka firta kusan atare suka goge bakinsu da tissue
Se alh umaru ya fito da dabino da goro ya mikowa alh babba yace gashi kasa albarka daxu bayan mun fito sallar laasar munje ansaka ranar yaranmu jalaluddeen da yarinyar wajan alh basheer mun tsaida lokacin bikii wata biyu....
Alh babba yace masha allah....
allah yasa albarka yasa xamu ganii sun juma suna tattaunawa akan sabgogin aikinsu sannan kowa ya watse ya tafii part dinshi.... Fitar su daddy kenan nana ta sakko da gudu ta fada kan abbanta tae masa sannu da xuwa ya tsaya ya kare mata kallo yace doughter ya naga kin rame ko kin dawo da rashin cin abincin nakii tace aa abbanah kawai nima haka na ganni yayi murmushi yace maxa dakko plate kixo kici abincii agabana tace to abbanah ta tashi ta tafii kitchenn dakko plate,,, 
Aaa ur wellcome abba yaushe kadawo cewar jalal da shigowarshi kenan falon.... Alh ya juyo yace my son ina ka shigane tunda na dawo ban ganka ba ko wannan aekin naka yana hanaka samun ishashshen hutu ne......
Karaso kaima kaxo kacii abincii
Banyii girkii na dashi ba  cewar mumy da fitowarta kenan daga dakii ta murtike fuska kmr bata taba murmushi ba
Se alh ya fara kallon kallon ya kalli mumy ya kalli jalal meke faruwa ne haj haleema keda jalall kullum bakwa shirii idan ubansa yaga haka ae baxejii dadii ba
jalal ya sunkui da kansa kasa mumy tace hk ya xaba ka barnii dashi kawae.....
wanan goron kuma na meye naganshi harda mintii ko walicci aka baewa su alh karamii.....
abbah yace aa su umaru ne suka kwomun  sunje sun saka ranar dan'sune da yar gidan alh basheer shine suka kawo musa albarka
Kana nufin sun dakko ranar auran jalal da amrah..  abbah yace
eh hkne ...
mumy tace Allah yasa albarka ae gara yayi yatafi gidansa y kyalemun "yaya su sha iska abba yae daria yace har koranshi ake ayshknn  idan ya tafii ko kar najii kinyi cigiyarsa mumy tae daria tace allah ya raka takii gona tsananin jalal yayii yawa kaf halin alh karamii ya dakko basa barin yara su xauna lfy ni banson takura....
shide jalal bece kome ba gaba daya farin cikine ya ziyarcii zuciyarshi se yanxu ya gane abinda amrah takesan fada masa besan lokacin daya sakii murmushi ba azuciyarsa yake firta alhamdulillah burinsa ya kusan ciki na mallakar amrah matsayin matar sa ba abinda ze cewa abbansa se gdy dan yafii kowa sanin abinda yakeso soyayyr amrah ajininsa take.....
fitowan nana daga kitchen kenan mgnr mumy ta dakii dodon kunnanta auren ya jalal da amrah tasake maimatawa acikin xuciyarta tashi daya gumii ya keto mata jikinta ya kama barii ba wanda yajii motsin fitowarta se karar fashewar plate din hannunta.....
Da gudu jalal ya isa gareta ya kama kakkabe mata jikinta duk ya rikice se faman tanbayarta yake bakijii ciwo ba ko nana?
Nana ido kawae ta bishi dashi tana kallon ydd ya rikice kmr bashine yakusan zaneta ba
Axuciyarta tace hummmm duk murnar auran ce yasashi haka kenan ya katse mata tinanii wajan kamo hannunta yana tafe tana binshi kmr ragumii da akala yaa karaso ya xaunar da ita  kusa da abba ya koma kitchen dakko mata wanii plate din.....
sannu doughter cewar su abba mumy taxo ta kama duba hannunta tace anyii saa be yanka mikii hannu ba kidinga kula da step din can.... kai kawai nana ta dagawa mumy dan itama batasan mene dalilin faruwar hakan ba..... Da kansa yae serving nata ya tura mata abincin gabanta ya janyo kujera kusa da ita ya zauna ta dago ido ta kalleshi yayi mata signa ya daga mata kai alamar tacii tae kas da kanta tana kallon abincin
Mmy tace daure kici abincin kinji daughter
Nana tace to snn ta saci kallon jalal taga shima ita yaje kallo yaga xatacii abincin ko yaya....
  Abba yace daughter kinji auren yayanki ya kusa koh
  Nana tae yake tace uhmn nji abba Allah snya alkhairy  
   Abba yace ameen yar mumyy....

    *✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now