9

57 1 0
                                    

*✍️ Typing ✍️*
    
          *!!!💫Nana Firdausi💫!!!*

                 *Page 9*

            *Na*
                *Firdausi Wada Abdullahi   (Dearestfydooh😘)*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

Suna isa gida bilall ko shiga bebah yace guy tafia zanyi jalal yace haba guy muje ka huta sena mae  dakai
  yace aah ma hadu gobe naga tun a mota se murmushi kake gara ka je ka samu gu kai kadae kafii tinaninta dkyau don  naga kmr acan kaso na barka ka  kwana suka sa  daria jalal ya  dakko masa gift da amrah ta bashi ya mika masa yace gshi bilal ya ansa snn yabashi hannu suka tafa sukae sllma ya tafii........
Jall na shiga gida ya wuce part dinsa ya ajiye nashi kayan snn y nufi part din ummi.....
Yana shiga ya tarda d abba a falo suna hira da ummii....
  Ya karasa ciki suka gaesa snn ya mika mata ledar  yace ummi gashi
Tace to son daga Ina yae shiru yana shafa kai
  Snn se ya kalli abba da ke kallonsu yayi murmushi yae kas dakae yaci gaba da shafa kai,,,
Ummi tace son kayi shiru bakace kome ba waya baka wnn kayan ka kawomin,,,,,
  Abba ya mike don yaga mgnr tsakinnsune yace to ba nabaku waje kuyi mgnrku se anjimanku....
Jalall yae murmushi ummii tace " au ni Namanta kanann ma shiysa ashe yae shiru jeka sirrine tsakanin  uwa d danta
Abba yae dria yafice daga falon
Ummi tace ehen ina jinka my son daga ina
Jalall yace ummii mama ce tace akawo maaki
Ummi tace mama kuma...
Wace maman kenann
Jalal yace haba ummi Maman su amrah mana
Ummi tae daria tace Lalle son to shine xakai ta kunbiya kunbiyaa sekace mun kaje zanje kawae,,,
Yae dariaaa
Tace kuma shine ko ka dauki yata ka tafi d ita rakiyan xanjen
Aeko da tafi kulaka kasan de ynda tkeji d hibba kohh..
Jalal yace ae shiyasa naki tafia d ita don baxa ta maeda hnklinta kainah bah tana gann hibaa xata manta danii nayi mgna kuma ace nafiya korafii
Ummii tasa daria tace Lalle son ka kusa girma Allah ya nunan lokacin daxan dau jikana da hannuna shima Darian yae yace amma xakiban hibba yar xaaman daki ko....
Ummi tacee aa bn badawaaa
kowa yarike nashi ya kara dria yace shiknn ummi ynxu hibba ta kwacemun fadar kinfi santa da kowa....
Gashi kin hanani aranta idan wni yamin ae banaji haushi ba....
Tace ba hanaka nae ba amma ban bada autah
Amma ga shawara yace tame fa
Tace kaje ka roki mumy ta baka nana kaga sena hadama har d shukra ku tafi tare
Jalal ya fashe da dariaa yana cewa tabb babbar mgna
Tace mene kuma abun daria son
Yace habaa ummii kamar bakisan mumy bah
Itace xata iya bada nana ae wlh ba zata iya ba
  Ummi tae murmushi tace nasani kam bazata bayar baa.....
Ummii tace kai se xance kake mun ko buda kayan banbaa
Yace to buda mugani ummiinah....
Suka bude sega wni tsadadden abaya da turaren wutaa da karamin kit na dankunnen yara
Ummi tace kai kai gsk jalal Maman su amrah naada kirki ka duba fa kaga kayann masu tsada harda autana aka sema dan'kunne
Jalall yace eh surukanki masu kirkine sunasan kibasu dankii dole a miki tsaraba me kyau....
Tae dria tace waton son kamaidani kakarka ko, Kodan kunyan nan ma ynxu babu
Shide se daria yake yace haba ummiinah ae ke ta dabance tace to Allah yasa albarka
  Ya amsa da ameen umminah ba naje nadan watsa ruwa inasu abduls ne tunda na shigo ban'gansu ba.....
humm sunfita da hamxa sunje shopping tunda suka iya driving ae ba zama komun karamin siyayyah sa dau motor shiyasa nace suna fita tare da hamxa tunda yafisu iya wa abbanku tun yana fada ya dena wae kai bakae wnn rawar kan ba nace lamarin yaran ynxu ae se addua ka hadasu da jalall shida besan hayaniya allah dae ya shirya mana....ameen ummiinah jalall ya amsah yana kokarin mikewa tsaye
  Sukaji sallaman mommy cikin sauri ta shigo falon har tana kokarin yin tuntube
  Jalal ya karasa mikewa suka nufeta cikin saurii shida ummi suna mumy lapiaa dai ko?
  Mumy tace jalal daga wajenka nake naga ba kanan nasan kana gun uwarka,,,,,
To seka wuce muje ga diyata can ba lapiaa ku kuna nan kuna dariya
Jalal ya ce subahanallahi mumy meyasamu nana yana fada yana kokrin wucewa ta gefensu tace maranta ke ciwo tun farkon dre take kukaa naje part dinka yafii a kirga bakanan ashe kana nan gun uwarka kuna faman nishadii,,,,
  Jalall be tsaya jin karashen xancenbah ya wuce d sauri xuwa part din mumyn.....
  Ita ma tabi bayansaaa cikin saurii tabar ummii tsaye rike da baki tana mamakin fadan mumy akan nana ..
Ummi da suka barta tsaye tana tunn wnn kauna ta mumy d nana
Ynxu ciwon maran shine duk ta rikice hakaa
Kuma inda sabo ae yakamata ta saba tunda nana dama duk sanda xatae period haka take
Ta sauke ajiyan zucia tace uhmnnn bari naje kar ace naki xuwa dubiaa sbd ba dana bane,,,,
Ummi ta kamo hannun yarta suka nufi part din mumy tana murmushiii tana jinjina al'amarin mumy da nana....
  Jalal tunda ya shiga part din mumy ya fara kiran ta yana waege waegen inda ze hangota da be ganta ba ya haye sama da gudunsa yana kiran sunanta amma ko amswa ba ta iya yi.....
Nana ko Se juyi take akan gado tana kukaaa tanasan ta amsah kiran amma baxata iya daga muryarta ba,,,,,
Jalal ya shigo dakin yakarasa kusa da ita ya xauna ya dagota ya janyota jikinsa
gaba daya tausayinta ya kamashi ya kalleta yace baby menene ta yamutsa fuska ta nuna masa cikinta ...
sorry kinji kawae seji yayii ta xabura ta kwalla ta kankameshi tana yaya zan mutu cikinaa ka yafemun ka kiramun mumy seta fashe da kuka tace wayyo allah mutuwa xanyii cikina ze fashe ka kiramun mumy....
Jalall duk ya rikice yana ta lallashinta tana ta sumbatu sega mumy tashigo tace to mene amfannn xuwannaka tunda ba mgn zaka batabah kaxo kasata agaba kana kallo memakon
Ka tashi  ka dauko allura kamata
Se asann jalal ya iya tunawa d hkn tuni ya mike ya fita da hanxarii yana xuwa dede corridor ya hadu da ummi.... Be lura da ita ba
tace my son ya jikinnata
Yace suna ciki ummii ki karasa
Da sauri ya shige dakinsa yana duba inda yake ajiyewa alluran dayake mata
Cikin few mnt Ya dakko alluran ya koma sama kafin ya karaso dakin  yaji karar ta da saurii ya tura kofar dakiin ya shiga yace mumy to riketa namata tace to kamata ahnkli
Mumy da ummi suka rike nana se zillewa take tana kuka da kyar ta tsaya yamata alluran
Baa wani dadebah bacci ya dauketah se asann mumy taji dadi ta samu gefanta ta xauna tae tagumi tana kallon nana datasha kukaaa acuciyarta take tausawa nana ita kuma tata jarabtar kenan
  Ummii tace uhmn nana haihuwarki da kallo gsky ciwon marar duk sekin tadawa mutane hankalii
Mumy tace mne abin kallo shknn mutun na jinya baxe fada b se ace yafiya raki banasan irin haka hafsa kibar mun yarinya taji da jarrabawr da allah ya dora mata ba cewa nae sekinxo dubata ba daga dakinki ma kikae mata addua ya isa...
Ummi tae dria tace allah ya bada hakurii ni na tafi Allah yabata lpy
Mumy tace amin..
Jalal de kallon nana kwae yake gann ynda ta dungule guri daya se ajiyar xuciya take ga  fuskanta yae ja sbd kukaaa
Aransa yace tab dgskyn umminah ynxu nana idan tazo haihuwa wnn shegen rakin datake taya zata haihu duk dangii se sun taru akanta kenan
Ashe duk mgn dayake a fili yake
Mumy ta kalleshi tace fitamun adaki tunda kayi abunda ya kawo ka
Kuma ayanda kowa yake haihuwa klau itama ahaka xata haihu fa ixinin Allah......
Jalall ya zaro ido waje ya kama shafa kai yace kash ashe mumy taji ni......
Mumy ta daka mae tsawa tace jalal nace k fitamun a daki ko ranka ya bacii ynxu
Mumy nifa ba wae ....ta dakatar dashi da hannu Kar kace kome kawae kaje tunda bakwa tausayinta kaida uwar taka.
Mutun na jinya bakusan ku tausaya masa ba se mitaaa da mgna kuka iya
Jalal ya fice yana mamakin ydd mumy takemasa tsawa akan ya fadi gsky ita indae akan nana ne kome kace seta musa
yana  komawa dakinshi ya kwntaa yana tunn ciwon nana kusan shekara uku tana fama da ciwon nan indae time nata yayii,,,, ya sauke ajiyar xuciya daya tuna ydd suka tattauna wnn case din last month shida doctor faris ya kara tabbatar masa bashi da mgni sede idan yarinya tayi aure wata ma seta haihu amma allura da mgn yana regewa meyi radadin xafin ciwo kafin tayi auren yana cikin dogon tunanii yaji wayarsa na neman agajii ....
Ya tashi ya dakko wayar a fili ya firta amrah seda ya bari kiran ya katse snn ya kirata
Tana dagawa tace haba doctor amma ksan xn kirak nji kje lpia
Yce hkne wlh bna kusa d wayan Nje wjen ummi na ne I'm sry knji tace shknn  nakira ne  nji kje lpia kuma bkae  picking ba duk ka tayar min da hnkli yce wlh naso kiranki kuma se hira ya daukeni wajen ummi dama so nake se zan kwnta se mue waya
Amrah tace aa gsky nayi fushi b wta waya d Zamue
Yace tofa nabada hakuri ae.
Nan ya lallabata da kalamii me dadii ya samu ta hkr har sukae  hira me yawa se can wurin 11:30 sukae sallama ya kashe wayar ya tafii toilet yae wanka hade da alwala yana kwanciya bacci me nauyi ya daukesa......
     Yau  Duk saurin da jalall yake danya fita ofis da wuri seda ya makara sakamakon hirar dasukai da amrah sbd shi wurin 10 yy bcci inde bshi d wni aiki d xeyi..
Yafito yana tafe yana daura agogo
Yana shigowa falo ya tarad da mumy bayan ya gaisheta ya tanbayii me jikii
Mumy tace da saukii na barota ta shiga wanka ynxu tea xan hada mata shine na sakko ya aje jakar laptop dinsa ya haura saman da dan ya dubo jikinnata......
Yana murda kofar dakin ze shiga  tana murdo kofar toilet xata fito......

*✍️Edited by Maman shukhrah✍️*

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now