33

67 1 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*PART 2️⃣*



*CLEVERS WRITERS*         
*ASSOCIATION*




3️⃣3️⃣

dauki mna ba kiran ki akebah
kike kallon wayar
  Nana ta kalleshi tace aa bkmi idan naje gida zan kira,
bakisan nasan kowaye keann shiysa bazaki daga ba
   Aa Yaya bawae Banaso kasan wayebah kawaede naga kmr zan dame ka kana drivn ina waya kusa d kunnennka pls.....
  Uhmnn aeyshiknn
Amma kinsan me
  Aa yaya seka fada
Hmm kinada wayau sosae kin iya sarrafa mgn ta ko ina aka zo muki d itah wnn baewace suka sakii murmushi lokacii daya......
   zatae mgn kiran wayanta ya sake shigowa.....
Ya kara hade rae ya kafeta da ido
kiyii picking yanxun bansan musu.......
  Naji
nana tafada tana daga wayan takai kunne
Assalamu alaikum taji wata muryaa ta daki kunnenta taso ta dau muryan amma takasa tuna inda tasan muryan hkn yasa batae tunn wnda tasani bane amma muryan na mata gizo
Ta juyo ta kalli jalall taga ita Yake kallo
Hello aka sake fada daga cikin wayar
  Nana tae saurin dawowa d hankalinta gareshii tace wslm.....
Barkanki d wnn lkcin firdausi
Yawwa
barka dae
Kin gane me mgn kuwaa?
Aa bandau muryabah gskia,
Allah sarki dama haka ryuwa yake  kinga ni ko cikin mutun dubu naji murynki sena gane ki amma ke kinkasa ganenii......
  Uhmn kayi hkry dan Allah wake mgn
Jalal ya sami gefe daf d gidansu ya tsaya yace mata sa a handsfre
Yanayin datajii ya firta mgn yasa batae musu ba tae ynda yace.....
Gaba daya adarare take sbd ydd Yaya jalal ya kafeta da ido ta daure tace
inajinka waye
Karkidamu zakisan ko ni waye
      Nana tace se yaushe kenan  zansan waye
tana wayan tana fargaban ya xasu Kare da jalal dan gaba daya a tsorace take......
   Daga can yayii dariya yace yanxun nan zakisan kowaye
Ni de sunana muhd''''
Karkie mamakin ynda nasanki ko na samu no naki.....
domin kuwa hausawa nacewa maso tsuntsu shi ke binsa d jifaa.......
Hmm nana tae ajiyan xucia tace muhd daga ina
Kafin ya bata ansa wayantaa ta fara sa low battery
Hello kinajina
  Eh inajinkaa....
Uw to kmr ynda na fada muki sunna mohd babana shinee kafin y karasa mgn wayanta y dauke.....
Tana juyowa taga
Jalal ya hade rae tam nana kam bnda rwan jiki b abinda take
Jalal yace ke ta dago ido ta kallesa se tae kas dakai
Har wasu keann kike rabama no naki ?
Watan ke kin girma kina gann kinzama budurwa har wni ke kiranki daban ina tufka wasu banxaye suna warwareta...
  Mene baxakii masa mgn normal ba kike  kashe muryaa
ko shima saurayin nakii ne
Aa yaya wlh ni bansan wayebah bansan inda yasnni ba
  Ya isa haka klm haka kike fda daga anzo maki fada to bari in fada muki wnn shine wayanki d kowa na karshe
Ban wayan
Yaya dan Allah kai hkry nace kibani
Wayyo yaya allah nadena
Kinbani ko sena dauke ki d mari
Ta mika masa jiki na rawa, ya tada motansa ya karasa gida
Yana shiga cikin compound na gidan tun kfin y karasa kashe mota nana t bude t fita  d gudu
Baby
Baby
se kiranta jalal yake amma ina ta shige wajen mumy d gudu tana kukaa......
  Tana xuwa mumy na falo
D gudu nana taje t haye kan cinyar mumy tasa kukaaa
Mumy a rikice take tmbyrta lpiaa wni abun yasameki
Waye ya kawoki kedawaa
Nana nata shashekan kuka tace yaaaaayahh ne
  Mumy tace ohhh dukanki yae kenann sbd nace yadawomin d diyaa
Ze shigo ya sameni rufe bakinki hakaa
Nana bnda jan xucia ba abinda take
Dakayr mumy ta lallashetah......
Shiko jalal kai tsaye y nufi part din ummi yana shiga ya tadda batann tatafi wajen mami
  Ya shiga wajen mami d slm y tadda su a zaune ita d ummi suna hira
mami na gannsa tace ah ango dan ummi kaine a gidan namu
Ummi tae daria tace kema kya fada ynxu son y girmaa baa gannsa se tym2tym
Jalal ya shafa kai ya nemi waje y zauna ya gaedsu
  Ya gida ina amrah
Tana lpai tace agaidaku
Muna amsawa
Ummi tace son kalau de ko? naga kmr d damuwa
Aa ummi bkmi nana nadawo d itaa
Kadawo d ita suka hda baki ita d mamy
To sbd me cewa tae bazata zauna ba
Aa ummi mommy tace nadawo mata d diyarta tunda bani na haifar mata baa.... tana ta fushi ni yanzunma ko wajenta banjebah
Ummi tasa salati tace taff lalle maman nana au harda su gori keann
  Jalal yasake kasa dakai yace wlh ga kuma nana tashiga tana t kukaaa
Naaasan ynxu mumy nacen tana jirana najee
Mami tace uhmnn ai shaaninn yaya se adua ba wnda ya isa mgn akan diyarta....
Jalal yae dariaa
Shukrah tashigo tana gannsa tae turus
  Yaya ina yini
Lpia shukra y gida ina suryy
Taje wajen gwaggo
Yaya ina anty amrah d nana
Amrah na gida nana nagun mamanta
Ae bata jira taji Karin bayani ba ta juya d gudu ta nufi part din gwaggo tana kwalama surayya kira akan tazo nana tadawooo.....
Ya mike yace ni xan wuce Mamii se anjima
To jalal a gaida amarya xatajii insha Allah.....
Tsaya inxo na Baka sakon ka na jiya
Kasa anyima danbun nama bakaxo ka karba ba
Sun jera suna tafe suna hirarsu se can ta tuna da mgnr ikleema 
Yawwa son dama inasan na maka mgnr bilal da ikleema
Gobe xata dawo daga Kaduna
Tabii yakumbo saude sun tafii gidanta bayan angama bikin ku
Shine nakeson najii ka amince ya nemii aurenta ko a hana sa
AA ummii bilal bashi da Matsala idan sun dede ta Kansu kawae abashii se a musu addua
To shikenan Allah ya shige mana gaba
Ameen
Sun kusam Shiga part dinta Sega su abdussamad nan
Yaya deen barka d gida 
Uw abdussamd snnunku
Yaya ashe kana tafe  jiya Muke hirarka mu dasu hameed akan xamuje muga auntyn mu
Hm bawani kudece kunganni kunji kunya koh
   Aa yaya dgsky muke dama a satinn muke cewa insha Allah  zamuje
  Uhmn tonaji Allah ya sa antyku nann lapia tana gaedku
  Mungode yaya
Har sun wuce sun tafi jalal na daga ido yahango suma fal kansu d wni irn askin nasu na samri
fuskar jalal ya sauya ya hade rae kmr bashi suka gama hira b ynxun yace majeed kuxo nann
  Suna dawowa ya kafe su  da ido ko kiftawa babuu
Abdussamad ya fara shan jinin jikinsa
Seya kama Sosa kae
      jalal yace
Waton baxaku dena wnn askin ba ko
    abdulmajeed?
        Idan Baku dena ba taya su Abdurrahman xaa hanasu su dena tunda suna ganin kunayii
Ummii tace aikam basujin mgn wnn dakake gannsu amma ynxu naroka musu afuwa ayi hkrii son
Ku kuma Ku daure Ku aske nafi sati Inama su abdurraheem mgnr askii suma amma basu aske ba har seda yaxo ya musu mgna ni sun maedni kakarsu
Amma d a sukasan idan basu aske ba jikinsu xe gaya musu ae sunje sunyii askin a daran .....
Ynxu de nae mgn yae hakurii idan Baku aske ba to ba hannuna acikii tana gama fada tace muje  jalaludeen
Ya kallesu yae kwafa snn suka wuce part din ummii
         Sunayin nisa hameed ya kallii majeed yace kajii fa gsky baxan askii ba wlh mun kusan komawa sch nifa shiyasa banson xaman Nigeria
Kawae mu kama wasan buya dashii
Har tym namu yayii mu wuce
Ka kawo idea hameed shi yaya deen
      baze gane anfanin suma ba kasan shii bature nee
Amma kasan next tym idan ya kamamu wlh mun kade
  Majeed yace cewa zakai kashun mu yabushe kawae
  Sukasa daria suka tafaaa
     Suka tafii part din mummy      
     Kusan tare suka Shigo dasu shukrah
Aaa autar mummy
   kardae se  ynxu ya dawo dake inji majeed
Mummy tace ynxu ya kawota mana sekace yarsaa
Ae nan zaman   shigowarsa nake tun dazu amma ya maedani abin tsokana bashida niyyar zuwa
  So yake har na tashi ko kuma abbanku y shigo
Gani yake idan abbanku nann bazan masa mgnba
  Sbd yasan akwae yan goyan bayansa yau nikam ko gaban waye wlh ze gamu dani sonake ya shigo
Yaxo ya fadan dalilin kwacemata waya
       Ni narasa wnn
Dalilin indae jalal na gida kowa se yayii kuka dashii
Wlh muma kadan ya rage mushiga tarkonsa
Allah y taemakemu ummi nakusaa t kwacemu
  Wae dole se munyi askii kwal kwal
  Haba muna manyan yaraa amma yaya deen yana maedamu tsofi wae badama mue aski me style na zamani se yae t fdaa
Shi yafison kawae muna aski kmr wasu kananan yara
Mummy ta kallii askin  dake kansu
   tace ae yamun Dede gara ya bata muku Ku dena wnn askin
Kuduba ku ganku kamr ba hausawa ba duk kun canja kma sbd zaaman waje hmm
  Mumy na rufe baki
jalal na slm shida abba suka shigo tare.......

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now