34

55 3 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*

*PART 2️⃣*



*CLEVERS WRITERS*         
*ASSOCIATION*




3️⃣4️⃣

Sannu da zuwa Abbah
Yawwa sannu yaran Abbah
Ya naga kun xauna kmr masu daukan karatu
Majeed yae daria yace
Munzo yiwa autah barka da zuwane ko mummy?
Mummy tae murmushii tace kwajii dashii ae
Se snn Abbah ya kula da Nana dake gefen mummy yace
Haleema ynxu seda kikasa ya dawo da yarinyar nan
Bafa haka bane alhajii raayinshi ne yasa ya dawomun da ita
  Banda haka ydd ya maedanii kakarsa yaushe ze dawo da ita......
Shide jalal bece kome ba tunda ya xauna ya mata rae se muxurae yake
Sum sum su surayya suka bar falon
Dan har sunfii Nana tsoran jalal
Ganin Abba na neman shigewa part dinsa yasa yae mgn Dan gara ae kome  a gabanshii
Yace
Mummy barka da dare
Barka dae
Waton har dare yayii agunka tunda baka da gsky
Ba haka bane mummy gani nae tym ya gabato na magrib
To najii
Banii wayar daka karba a hannunta
Mummyy bafa.......
Ta dakatar dashii da hannunta
Bana bukatar cewarka
Mikomun waya nace
Jiki a sabule ya miko mata wayar
Abbah najin hakaa ya tafii ya basu gurii dan yanasan yin wanka kafin a shiga sallah....
Snn tace to Allah ya kiyaye ka tashi ka koma gidanka ya juyo ya watsawa su hameed kallo ba shirii duk sukae waje snn ya gyara xama yace
Amma mummy kamata yayii ki tanbayii dalilin karbar wayar
Bana bukata
Ta kuma dakatar dashii
Ya juyo ya makawa Nana wani mugun kallo na kashedii
Ashe mummy ta ganshii
Kayi ka gama sede kallo daga nesan ae
Na rasa me Nana take maka
So kake masifarka tana karar da ita
Dama ita ba jikii ba duk yan'uwanta sun'fita aukii
Suna cikin hk aka fara kiran sallar magrib
Ta tashi tace muje doughter
Ganin sun'tafii sun barshii a falon da dole shima ya tashii ya fice
be tsaya a gidan yae sallah ba direct gidanshii ya tafii......
              Kwancii tashii ba wuya agurin Allah
Har su Nana sun gama xana neco
Se jiran result
Su abdulmajeed sun koma sch tun last week
tare dasu abdurrahman suka tafii suma daddy ya nema musu gurbin karatu a can..
Ynxu gidan ya rage daga su Nana Se yan kananun yaran gidan.......
Jalal ya Dan dauke kafa daga zuwa gidan sakamakon ydd mummy ta kafa masa da tsada akan nana
Daga yaxo seta fara masa shagube
Dan haka ya janye daga zuwa tunda yasan wayarta fanko ce ynxu
Ita kuma Nana rashin ganin nasa ba karamun damunta yaeba
Tanasan tanbayar mummy tana jin nauyin hakan
Gashii wayarta ba layii
Ashe kafin yaa jalal ya shigo part din mummy ya cire mata sim
ganin haka yasa ta hakura da anfanii da wayar sedae kawae tae game
     Tun safe takesan ta samu hanyar daxata CE xata gidan Yaya jalall SBD tanasan ta cikawa amrah promise dinta
Amma ta rasa taya xata tinkarii mummy da mgnr xataje gidan yaya deen.....
Kawae seta sakko falon kasa
Kafin ta karaso tajii muryar mummy na fadin tun yaushe take zazzabin to
Allah ya sawwake
Xan turo su Nana suxo ko wanii abun sa temaka mata dashii
Tana kashe wayar
Ta dubii Nana
Kije ki fadawa yan uwankii Ku shirya kuje Ku dubo amratu kwananta uku ba lfy
Duk abinda ya kamata atemaka mata dashii to Ku mata....
To mummy
Ba naje na fada musu
Mummy na shigewa dakii Nana ta doka tsallen murna
Dan kwanakinnan xuciyarta kullum azalzalarta take dasan ganin Yaya deen ita kanta ta rasa dalili
ta fice da gudu ta tafii part nasu ta sanar dasu sakon na mummy
Cikin few mnt nana ta gama shirinta
tana tafe tana janyo wanii karamun akwatii
Da ido mummy ta bita harta iso gareta
Wnn kayan dakika diba fa?
Se kunya ta kamata kai mummy gidan Yaya jalall xamu fa ni dama na mata promise da mun gama exam xanje na kwana biyu
Tooo
Ae bansan da HK ba Allah ya kiyaye Idan kuma kinje kin masa abinda ze xanekii ni ba ruwana ina gefe.......
Shigowar su surayya ya katse mata mgnr
Salamu alaikum
Mummy mun fito
To Ku gaidata da jikin
Akula banson shashancii
Too Mummyy
        Semun dawo
Allah ya kiyayemunku ya kareku daga dukkan sharriii
       Bala ne ya juyo bayan sun danyii nisa da tafiya yace uwar dakina
Ina muka nufa ne
Gidan Yaya jalall
Ta bashii amsa atakaice
Yawwa sis jiya munfita da surry wlh dede lawan dan'bazau naga mutuminkii
Nana tae shiru alamar tinanii
Snn tace bangane ba
Shukrah ta fashe da dariya
Tace to
Muhd TJ
Ynxu ke xaki manta TJ
Yaron da yasa Yaya deen ya Samar mikii da wnn katon tabon......
Ta Nuna wani tabo dake Wuyan Nana
Ae take kwakwalwar nana ta soma aekii
TJ dan gidan sanii kwangila
Yaron da tae soyyayya dashii suna kuriciya
Tym suna zuwa tahfiz ta Ibadurrahman
dalilin San da take masa bata iya boyewa yasa taxo ta fadawa Yaya deen shikuma ya farfasa mata jikii da belt
Shine dalilin ciresu a Ibadurrahman...
Nana ta sauke ajiyan xuciya tace na Shiga uku na kardae shine ya kiranii kwanakii yace Muhd ne har wayata ta mutu
Nikam naga ta kaina
Ni firdausiii.....
Me su shukhrah xasu banda dariya
     Nana tae fuska ta bata rae
Tana harare harare.....
Suna isa parking space na gidan
Ya saukesu yace karfe nawa zezo ya daukesu
Surry tace karfe hudu dede bala munasan muyii guga damun koma gida........
Da sallama suka Shiga babban falon gidan
Shiru ba'a amsa ba
Se suka xauna
Nana kuma ta tafii bedroom na amrah 
Can tsakiyar gado ta hangota se barchii take se ta janyo mata kofar ta rufe
ta dawo falo gunsu shukrah
Kunga ba zama zamuyii ba mu tashii mu gyara gidan ni ba naje part din Yaya
Ku kuma Ku gyara nan har part din Nata amma kubar dakin da take baccii karku Shiga......
Cikin awannii uku zuwa hudu sun gama gyaran gidan tsaf
Har girkii sunyii sun jera kan dining
Ko INA na gidan se tashin kamshii yake
Kmr amafarkii amrah tajii kamshin jolop
Tae maxa tayo falo tana zuwa taga su nana secin abincii suke
Bata jira anbata ba kawae taja plate ta xuba
Se kuma ta tashi taje kitchen ta kuskure bakinta ta wanke hannunta snn ta dawo taxo ta kama cin abincin kmr wanii xe cinye mata
Su nana da kallo kawae suka bita
Harta rigasu cinyewa ta kama karawa
Seda ta koshii tasha ruwa snn take tanbayarsu yaushe sukaxo
Se sukae dariya suka gaisheta snn suka danyii Hira kadan Dan yamma ta gabatoo
Bayan sun idar sallar laasar sukai wanke wanke
Nana kuma taje ta gyara mata bedroom din data fito dazu
Sun xauna afalo suna Hira Sega horn din bala
Nan sukae mata sallama suka tafii
Ta dauka har nana zaa tafii se taga sabanin HK
Basu jima da tafiya ba se amrah ta kama hamma
Nana tace yadae Aunty amrah
Naga baki jima da tashii a baccin ba
Amrah tae murmushii ta mike tace baxakii gane ba
Wnn baccin haka nake fama dashii
Kinsan me
Xakii temakamun dashii ynxu
AA sekin fada
Ki girkawa luv sakwara da miyar ogon inada kome a fridge din kitchen ya Dade bacii abincii me dadii ba kulum se take away yake mana
Ynxu nii baccii xanje nayii kafin ya dawo
Tana gama fada mata tae part din jalal
Nana da kallo ta bita tana mamakii se kace me cutar baccii
Cikin kankanin lokacii nana ta gama wa yayanta girkii dan tafii amrah Sanin wane irin abincii yake bukata Dan shine ya koya mata nacin cin sakwara
tym yana gida
Tana gamawa ta jere kome kan dinning ta koma ta kara gyara kitchen din snn ta kuma kunnawa gidan turren kamshii
Se taja trolley dinta tae bed room na amrah da ita
Wanka ta sheka Dan gaske tayii make up me kyau tasa Riga da sikat na atanba tayii kyau abinta ta fito caras
Ta feshe jikinta da body spray
Ta tsaya ta karewa kanta kallo a mirrow
Ita kanta tasan tayii kyau
Hakanan ta tsincii kanta dasan yin kwalliyya Dan Yaya jalal ya dena mata mita kan tanawa yah Muhd kwalliya....
     Karar horn dinsa ya Sanar da ita zuwansa
Se tae maxa ta haye gadon amrah
Ta kwanta kmr me baccii
     Tunda ya tinkaro falon yakejin kamshi me ratsa zuciya
Yana shigowa falon yajii kamshin ya sake dukan hancinsa
Se ya sakii murmushii yana godiya da Allah game da samun saukinta
Ya kama kwala mata kira
Ma luv
Ma luv
Yajii shiru
Seya hango dining shake da abincii
Seya ajiye take away din hannunshii ya nufii dining
Ya bude yaga anyi masa best food dinsa
Direct part din amarah ya nufa ya cigaba da kwala mata kira
Yana tura kofar ya hangota kwance akan gado
Yana karasawa yaga tana masa gixo kmr 
       Nana
Ya sake murxa idonsa ya bude
Ahankalii ya furta baby
Se nana ta bude ido ta sakii murmushii
tashii ta daneshii tana masa oyoyo
    Ya sa  hannu ya janye ta dga jikinsa
Ya shafa kanta a hankalii yace yanmata kece agidanmu
Eh nice yaya
Ya me jikin
Jiki d sauki baby ko dan aike zan tmby tunda gaki kuna tare
ta kama hannunsa  sukai falo
Shiko ya bita kmr rakumii da akala
Suna zuwa falo tace ynxu me xakayii
Wanka ko cin abincii
Shidae jalal da ido kawae ya bita
Seya sakii murmushii yace wanka xanje nayii tukun sbd  duk Jikina ciwo yake
Amma inajin yunwa sosaee
Amma de bari nafara wankan kafin nci abicin
Ina wifey take
Nan t ji wani abu ya tsaya mata arae
  fuskanta yadan canja
Tace tana part dinka
OK ba naje can nae wankan Idan na fito senacii abincin
    Nana tae kas da kanta
Yace ko ba hk ba baby
Nana tae murmushin yake  tace ydd kace
Seya sakii murmushii shima  ya tafii ya barta tsaye tana binsa da harara.........

Nana FirdausiTempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang