29

37 2 0
                                    

*✍️Typing✍️*
*💫!!! Nana Firdausi !!!💫*





*CLEVERS* 
       *WRITERS*         
             *ASSOCIATION*




2️⃣9️⃣

Tafe yake a hanya zuciyar sa na
   Nanata masa mgnr bilall
Wae kode son nana yake....
Hmmm yaja dogon tsakii
gskia da a lama bilal ya samu matsla  wanne irin so kuma
taya za ae yae soyayya da Nana
Yarinyar da kome nata ya sanshi
Kusan duk renannta shi da
       Ummi sukae
har wankin inner shike mata
Yarinyar da idan tym na period nata yayii shi take fara zuwa ta fadawa
Sbd shakuwarsu
snn bilall yake wani banxan zance
Wae soyayya
    taya ze sota tana kanwarsa kuma karamar yarinya
   idan ba reni ze siyawa kansa ba
To waema taya ze auri nana
Ya zauna d ita
amatsayin me kenann
Mata KO kanwa!
Shi yanda yake gann yarinta irin na
     Nana ae baya jin tasan ma mene aure
Shiyasa yake gann shirmene take kula wasu....
Gara de ta kara krtu ko a samu  tadanyi kwari
Amma yanxu a hknta kamr lawashi
Anatabata ta shagwabe fuska
Ina xata iya wsu ayyuka n gida balle tasan ynda ake kula d miji...
  Hmmmm....  Ya kara Jan tsakii ya sauke numfashii
shifa karamar mace bata daga cikin choice nashi
    Yafisan me dan gwabi
Amma nana kam se ahnkli
Ga son jiki ga rakii ko jinya take se hnklin kowa ya tashii ya sauke wani nannauyan numfashii ya cigaba da tukinsa cikin kwarewa da nutsuwa
har ya isa gida........
Yana dedeta parking yayii part din mummy...,
Da sallama ya shiga ya gaisheta yana ta raba ido bega amrah ba seya mike yace .....
Mummy ba naje gun ummii na kira amrah taxo
mu tafii.....
Be jima da fita ba se gasu sun dawo yana tafe amrah na biye dashii a baya......
Sun dan taba hira kadan
Snn ya mike tsaye yace mummy xamu tafii....
Ya dan juya ya kallii upstairs yace,
Mummy Nana fa?
Batanan!!!!!
Naga bata apartment din Ummee ina taje da daran nan,
Lahhh albishirinka Nana fa ta zama yan'mata
Ynxu ma hira taje.....
Tashi daya mod nashi ya canxa
Ya kalli Amrah da Bacin rae kan fuskarsa
Yace what.......
Kafin ya kuma mgn sega Nana tayii sallama ta shigo da sauri taxo ta rungumeta ta baya
Lahhhhh aunty amrah yaushe kukaxo?
Se Amrah tae murmushii tace bamu jima da zuwa ba
Munxo kina tadii su autah mummy angirma
Se Nana ta boye a jikinta sbd kunya ta kamata ga Yaya jalall se maka mata harara yake..
Ni kidena wanii buya a bayana sbd fishii nake daku
tinda naxo Baku taba xuwa inda nake ba......
Aekam basu kyauta ba gara kema ki musu Haj Aisha ma kullum se tayii mita kan basa zuwa mata hutu ina nan ina kaduna banson me yasa basa San zuwa kon ina ba
to kema da kike gari daya sunki zuwa......
Kai mummy se tauna mana asirii kike ynxu de aunty amrah kiyi hakurii gobe insha Allahu zamuxo
Da wurii ki tanadar mana abin dadii
Duk maganganun da take Jalal na kallonta yana watsa mata harara
Yanason yayii magana yana tsoron mummy
Kawae se yayii kwafa ya fice
Nana tae wa amrah sallama ta haye sama
Ita kuma amrah ta dau turaren da ummii ta bata da Jakarta tawa mummy sallama tabii bayan mijinta!!!!
   Tana shiga mota yae horn me gdi y bude musu gate suka wuce.....
Shiru b Wanda yama dan uwansa mgn cikinsu
  Amrah kam gefen titi kawae take kallo xuciyanta cinkushe da damuwa da Bacin rae
   Sbd tarasa meyasa jalal ke hana nana zance
Jalal yadan kalli amrah t gefen ido yaga kmr d damuwa a fuskanta
  Jalal yace"kina lpia KO
Eh tace
    Ta bashi Ansa a takaice
Be sake mata mgn b har suka isa gida
  D shigansu gida amrah ta bude kofa t shiga
  Tana xuwa ta wuce daki ta zauna tana t tnn dalilin da yasa jalal ke ywan damu idan wni na mgnr soyya d nana
    Salamar d jalal yaene y shigo ya katsemata tunn dtake
   Jalal yace lurv meke damunkine
  Amarh tace bkmi i'm ohky
Jalal yace aa kide fdamun menene
   Amrah t dago kai ta kalleshi
Sekuma ta dauke kanta
Jalal yasake gyran murya yace
    Ehen say it out kode anmuki lefi a gidan mumy
   Tunda naga nide klau muka rabu
  Amrah tae murmushin yake tace aaa niko mizaamun
   Jalal yace uhmn shikenn tunda bazaki iya sharing mtslan Ki dani bah
  Ya tashi xe fita
Ta riko hannunsa ta shagwabe fuska tace luv bahaka bane fah
   Kwaede bansan yanda zaka dauki magana b
  Yace ki fadamun zanmata kyakkyawar fahimta
       tace ngd
Akan nana ne naga duk tym da akai mgn wani yazo wajenta senaga  fuskanka ya cnjaa
  Bansan daliliba
Jalal ya kura mata idooo
Yace kishi kike d itaa kenan?
Amrah tace aaa meysa kace haka
Jalal yace naji dadi d kika fahimci haka
jalal yace kinsan banason su na kula samari bama nana kadaebah
  Ita tafisu rawan kaine shiysa akaga nafi takura mata
Amma dukkansu ina musu fada sann inaso su gama secondary school kafin su fara kula samari
  Kinsan zasue krtu me xurfii
Kuma kinsan yara ne su  har yanxu
Basuda wayewan d zasu kula samari
Ba fata nakebah
Amma kinsan ynda samari ke lalata yaran mutane
Bata gari sunyi yawa.....
   Amrah tace hkn tabbas kuma kayi gskia ma luv na gane nufinka Allah yaci gaba d kare mu baki daya
   Jalal ya ansa d amin.......
Ya tashi ya cire kayansa ya shige bathroom
Har yaje bakin kofa ya mata nunii da hannu kan taxo suyii wankan tare......
Sun jima suna wankan Kafin su fito
Ko abincii basu ci ba dake sun ci abinci gidan mummy suka haye gadonsu suka kwanta.......  Amrah dke jikinsa tace
Kasan mene ma luv ? Yayii murmushii ya fuskanceta snn yace
Ina zan sanii sekin fada.....
so nake k fda mun abinda su surayya sukafi so
Inason suprisn nasu
Jalal y dage gira alamn be gane ba
Amrah tace haba luuv karkacemun k mnta d su nana zasu zo gobe
Jalal yace ohh
    Ae na mance
Amma ynxu b tym n wnn mgn bane
  Amrah tace allah na mastu gri y waye
Suzo na samu yan hira
Jalal yace wadann sarakn kwadayi ae kibarsu wajen makulashi
Nann sukafi kauri
Amrah tace gud
Aiko zasu gaji d kwdiyi gobe
Jalal yace tom nadeji amma yanxu abar mgnsu hk
Mue bcci a
Amrah tasake cewa Allah gaba daya daukii nake garii ya waye inasan nayii bakii
Yasa hannu ya kara janyota jikinsa ya rungumeta ya dorata kan kirjinsa yace ynxu ba mgnr su Nana zakimun ba ki barii mayii mgnr gobe ya mika hannu ya kashe musu fitila y tofa musu adua sukae bcci.. ........

Nana FirdausiWhere stories live. Discover now