ANYI GUDUN GARA PAGE2

499 36 1
                                    

🌸🌸🌸💞💞💞🙆‍♀️
*ANYI GUDUN GARA*
   🌸🌸🌸💞💞💞🙆‍♀️
 

    *NA*
   

  *AISHA  GALADIMA*


*DEDICATED TO*

*HASSAN ATK*

 
*DUBUN GAISUWA*
*GA*
*HUSSAIN ATK*

*PG 2*


Ai ko Basu tsira ba se da malam bala ya sauke masu bulala biyar biyar sannan suka wuce aji............

➿➿➿➿

Wani cikkaken saurayi ne ya fito daga wani gida yana rufe kofar gida da key duk da gidajen wurin kusan kamarsu daya kamar estate ne daga bayansa wani kyakyawan saurayi yana fadar "captain kayi sauri fa oga jiranmu yake yace mu same sa a office  juyowa yayi yace "to 'Dan kanzagi muta fi ko duk kabi ka cika min kunne mutafi "

dariya dayan yayi yace nine Dan kanzagi farouk?

Murmushi ya masa ya ce eh din suka jera suka shiga mota daya suka fita se da suka fito asalin gate din na kula da barrack ne na sojoji motar ta hau titi da kyau tana  sharara, gudu adai dai lokacin tashin 'yan makaranta
Ji kake kuuuuuuuuuuuu!
ya taka wani irin burki wanda yawancin yaran dake kan hanyar duk se da su ka juyo saboda karar da ta dauki hankulan mutane  

Tuni Amal ta sulale kasa Dan tayi tunani motar ta kanta zata bi ta wuce

Tuni farouk ya fito A fusa ce yayi tsaye yana kallon yarinyar data sulale kasa

Duk da kuwa motar bata buge ta ba

Ita kam Amal jin shiru yasa ta ta bude ido a hankali tana kara zare su ta mi'ke tsaye bata kula
da Wanda yake bayanta ba

Se da taji an fizgo hannunta an jiyo da ita da karfi    kafin ta gama dawowa se saukar mari taji a kucinta  tuni tayi sumar wucin gadi a wajen..............

  *Yawan comment yawan typing*😀😀😀

ANYI GUDUN GARAOnde as histórias ganham vida. Descobre agora