Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.

Nashi Ƙaddara ta kasance ɓoyayya. Bagus Azeez kenan mai tsintar kansa cikin ƙaddarori ma bambanta da bai san ta ina suke faruwa ba.
Seyyidah Murshida matashiyar budurwar da ta sadauƙar da farin cikin...