LAIFINA NE 1

564 27 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

     
Bismillahir Rahmanir Raheem, Godiya ga Allah Subhanahu wata ala da ya bani ikon fara wannan Littafin, Allah kasa na Gama lafiya, Allah Kuma ya sa mu amfana da abun da yake cikin Littafin nan...Ameen

~Note Banyi wannan littafin dan cin zarafin wani ko wata ba....idan yazo daidai da rayuwaki/Ka Kayi Hakuri.......~

*Godiya ta musamman ga dukkan masoyana*

*FREE PAGE* 1️⃣

Wata yarinya ce sanye take da duguwar Riga a tsaye, Mayafin riganma daurashi tai akai, se hannunta rik'e da key tana wasa dashi...Wani Muryane Me dadi Ya Kira sunanta da Fauzeeya, d'ago Dara daran idanuwanta tayi Tace Na'am Haidar cikin sanyin Murya

Yace kinsan we have alot to talk about yakama ki zauna kiji, batai musu dashi ba ta sama kujera Ta zauna tana mai karemai kallo, 

    Yace yauwa, kinsan dai it's the right time for you kiyi aure? Duk ki ajiye komai a gafe nasan Ke macece me kokari akan komai amma kisani yanzu aurene ya dace dake, look at you, you're Young!
   Wani Ajiyar Zuciya Fauzeeya tayi tanamai kallonshi at the same time tana bin lips dinshi da kallo Dan yanda yake magana kamar Wani Malami me wa'azi dan yanda kalmomi suke fita a bakinshi kamar ba Haidar ba.. aranta tace kwata kwata wannan Ra'ayinmu bazaizo daya dashi ba a haka Zan aureshi wato hannunka Mai sanda yakemun ko Wato dai yanaso yace muyi aure hmm

  Magana yakeyi yana Mata nasiha akan rayuwar ya mace kalilan ne dan gani yakeyi she's not serious akan auransu,

Ya kara da cewa kinga bazaki taba hada kanki da namiji ba, yanzu zamani da ya wuce da za'a ace ke duk abunda namiji yayi kema sai kinyi, ,ki kalla ma kalar shigar da kikeyi wannan al'adar turawane bamu hausawa ba, Kinga mace na al'ada, Tana haihuwa da sauransu amma duk abun da namiji bazai tabayiba, kinga namiji Allah yace idan har zaiyi adalci ya Fara da mace 2, 3 ko 4 idan bazaiyi bane seyayi 1, Kinga ke mace bazaki taba auren Maza biyu ba koda kuwa kinfi kowa Sha'awane....

Kuramai ido tayi Dan ya fara tunzurata da yawa

Yaci gaba da cewa kinga idan na miji zekai 40 years beyi aure ba koza a damu, baza a damu da yawa ba, but mace tana wuce 25years a zamanin nan An dinga damuwa kenan Ana tai aure, tai Aure

Kasa hakura tayi dan maganar tai bala'in bata mata rai, wannan Guy din gaskiya zai bata mata Budget dinta tace Malan nasan da haka, Kuma Mind you aure lokacine!

Murmushi Haidar yayi yace Ni ba fada nake miki ba, I'm telling you the fact ne, Tace Well OK Nagode, kagama ne?

Murmushi yayi yace Nagama Madam Fauzeeya, ta mik'e tsaye tace" we shall see tomorrow, Bata jira taji amsar dazai bata bama ta nufa wajen datai parking din motarta ta Shiga....fauzeeya kenan

Har ta shiga maganar ya Kara bata mata rai, fitowa tayi tazo gabanshi, Tace banza, Dagayau karka sakemun magana kuma ba wata maganar soyayya tsakaninmu Again....Banza kawai ina tinanin kai me hankakine Ashe bakadashi?

  Haidar kuwa ba maganar da zai Dena Mata bane ya batamai rai se Kiran da Taimai da Banza, tunda yake shi baa taba cemai banza ba, to Dan me wannan chucakar yarinyar zatacemai banza? Nan take ya wanketa da fari ji kake tasss Rik'e kumatun ta tayi tace Haidar ni ka Mara? Yace an mareki din bakiji sanda kikacemun banza bane ko?

Mutanan dake wajen gaba daya hankalinsu yadawo kansu, Wasu sunfara zuwa wajen ya daga musu hannu yace no body Should come here, Dan haka kowa ya tsaya ya kasa karasowa wajen

Fauzeeya na tsaye ta rike kumatunda Dan zafin marin dayai mata Kara cemai tai Banza,
Ya Kara dauketa da mari, Takai hannu zata rama ya rike hannun, fashewa da kukai tayi
   Da sauri taje ta bude motarta ta tada ta fita company din da gudu!!

Haidar kuwa yana Tsaye yana hucin bacin rai, yana mamakin irin halayenta, Dukda shekarunta basukai 25 dinba, Amma abubuwan da takeyi ko Yar 30 years wata bazatai ba, Bin bayanta yai da kallo yana nazarin Wani Abu

  Bangaren Fauzeeya kuwa, tunda tahau kan titi gudu takeyi, ga hawayen bakin ciki dake zubo mata Dan cikin bacin rai take, dama in kanaso kaga fushinta kai Mata maganar aure, gashi yau kuma harda Mari biyu tasha, ita what she believe is that aure lokacine, wata yar karamar tsaki taja tace Wallahi Haidar sekasan ka mareni, Yar karama ta ma da ni 23years za a dameni da maganar aure, ai inada aunties da abokan aikinmu duk sun girmeni kuma basuyi ba

    Karar wayarta taji ya katse Mata tinanin da takeyi, tana dubuwa taga beloved mum! Share hawayenta tayi tai picking din call din tana Murmushi da sauri ta dauka tace Hello rabin raina

Mamanta tace Fauzeeya Ina Kika tsaya gashi har magrib ya kusa...I'm on my way tace" dukda mahaifiyarta bajin turanci takeyiba tagane abunda tace Dan idan suna hanya Aka kirata a waya haka take cewa.

Maman ta tace" Toh Allah ya dawo dake lafiya Tace Ameen,  sannan ta kashe wayar tai kissing din wayar dan Fauxeeya na matukar son Mahaifiyarta

   ***
   Bayan Tafiyar tane, Haidar ya dafa Kai nan danan nadanar marin dayai Mata yazo Mai, meyasa ya cika zuciyane? Gaskiya ban kyauta ba yace da kansa, taya Zan Mara matar da zan Aura, Shima Tsaki yayi ya sa hannu a aljihu Ya dakko key din motarshi ya tada motar se gida

    Koda ya dawo gida Dan bacin rai a waje Ya ajiyar motar, yace Me gadi ya kulan mai da ita, Shiga gidan yayi batare da kowa ya sani ba, ya wuce dakinshi Samun waje yayi ya kwanta Dan Aliyu Haidar nada mugun zuciya...Kalmar da tacemai na Banza yayi ya tino, bacci yaso yayi amma sam ya kasa sai juyi yakeyi a gadon......

MUJE ZUWA

#Ummiey Xeey
       Don't forget yawan comment yawan typing

FOLLOW
VOTE
COMMENT

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now