LAIFINA NE 9

92 8 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 9️⃣*

   Haidar shuru yayi, Abokinshi se tambayarshi yakeyi me ya faru sedai yacemai bakomai

   Yace to banga amfanin abotarmuba tunda har zaka iya boyemun Abu, kuma Nasan labarin gizo bai wuce na kok'i nasan kaida fauxeey ce! Kallonshi yayi kamar tabbabbe ya na kokarin furta wani abun kuma saiya shuru,

"Haidar yace akwai ruwa anan ne? I'm thirsty (kishin ruwa) and Kirjina namun wani iri, Ahmad mik'omai ruwan yayi tare da cewa Haba Haidar Kanaso ka kashe kanka akan wata banza ko? Yarinyar da tunda kuke bata taba cemaka wane family dinmu bane, Hasalima I don't think tanada Asali, Duk wulakancin data ke maka, da sauri Haidar ya kalleshi yace kadena cemata banza Plz banaso, And kobata da asali bedameniba, All what I know is that Inasonta, Ahmad ganin Haidar ya fusata yace" Allah ya baka hakuri subutar bakine, daganan besake cemai KO uffan ba

  Haidar ruwan nan yafara sha yaji kirjinshi yamai sanyi, Yadan rage zuqin da takemai
Yace" Wato Ahmad ruwa ni'imane, Ahmad yace eh Mana hatta ran mu daga ruwa aka samoshi saiyasa bazamu iya rayuwa ba ruwa ba, yana maganar batare da ya kalle haidar dinba

  "Haidar yace tabbas hakane yana Kara kwankwadar ruwanshi

Seda ya daidaici lokacin tashinshi a Office yayi sannan yaiwa Ahmad sallama, Harya mik'e zai tafi ya juya baya, Ahmad yace" kabani mamaki, Dama akwai abunda zaka boyemun? Kasan badan inshare maka hawaye bane kazo da bacin rai nan wajen? Meye amfanin zuwarka?

Haidar ganin Ahmad yadau zafine, ya zayyane mai duk abunda ya faru korarshi da akai office da kuma fauxeey tabar garin and please and Please karka bari wani yasan maganar nan hatta Mummy

   Ahmad ranshi ne ya baci yace" before I say anything do you still love her? Haidar yace why not Bakaji nace Ina sonta ba?

"Ahmad yace sai yanxu na tabbatar da baka da hankali, Kai losing job dinka saboda wata, tabar garin saboda ka dena ganinta and you're telling me you still love her, har zaka iya boyewa mahaifiyarka wannan maganar yanzu na tabbatar da Bakada hankali gaskiya,

Haidar yace of cause and I'll marry her, she's the love of my life!!! Kai in fact I can't do without her, "Ahmad ya kalleshi cike da tausayi dan yasan SO ne yamai kamun kazar kuku yace  Allah sarki, ita kuma she can do without you tunda harta barka, Haidar bece komai ba dan yasan duk abunda yafaru tsaninshin da Fauxeey *LAIFINSHI NE* Ya juya yace keep my Promise Nidai Karka Bari mama taji dan Allah,

Ahmad yace saina fada Mata wallahi, karyan SO kkeyi

Tafiya yayi yabar Ahmad da just imagine faa..Lol

Haidar kuwa Tunda abun nan yafaru yajishi he's free, He gat not worries Kirjinshi ya dawo normal yana beating daidai, Hasalima Wani nishadi yakeji, Dan shi haka yake in abu so terrible sai faru ya kanji feelings din, amma da zaran yafaru kuma shikkenan! So haka yadawo gida Yana feeling so Happy

Koda ya dawo part din mum dinshi ya yada zango, abinci yaci ya tsaya suna hira Sosai, har kannashi suka dawo daga islamiya, hanan autarsu tace ya anbamu assignment Yace Kawo na naduba miki, saboda Hanan yarinyace mai hazaka sosai indai anbasu assignment bata samun natsuwa saita tabbatar ta gama saiyasa Dad dinta yace Itama duk school din DA take so shi zai kaita kamar Haidar, dan sunada Brain ne sosai

Yagama mata Assignment aka Kira magrib dan haka ya tashi ya nufa part room dinshi,  Alwala yayi ya nufa masallacin dake jikin gidansu yai Sallah, Ya dawo gida yasa ruwa a kettle yai wanka ya duba laptop dinshi yana goge duk wani document na wajen aikinsu

    Begama ba aka kira Ishsha'i dan Haka ya ajiye yai sallah yaje yadawo,

Koda ya dawo falo din mum ninshi ya sauka

Hanan ne auta ta  demeshi dole sai yaje ya siyo masu ice cream, Yace tabari gobe yanzu dare tayi, kukan shagwaba ta farayi dan yana matukar sonta, Yace tashi mu tafi, Kallon Abba yayi Wanda dagashi sai hanan yace kaima zo muje, Yace thank you yaya,

Har ya fito kannanshi yan mata su 2 sukace yaya karka manta damu, Yadan hararesu yace Badan karmu bar Hajiya ita kadai ba da nace kuzo muje,

"Hajiyar su tace aikuwa ka dai je kudawo nima banso a barni ni kadai, ga babanku benen dama yananan ne to, Haidar yace OK Sai mun dawo

Me gadine ya bude mai gate ya fita cikin natsuwa

Sunyi tafiya kadan Hanan "tace Yaya kakaimu wajen kawarka Aunty Fauxeeya, Jiyai kamar An tsikatershi da kibiyar sonta, dan Wani sonta dayake karuwan mai a zuciya yakeyi

"Kallonta yayi yace dare tayi zan kaiki wata rana

Tace" yaya Allah Aunty fauxeeya na burgeni, I'll be like her if I grow up, kallonta ya tsaya yayi aranshi yace tab, karki dakko Taurin kanta lol, yana ci gaba da driving har suka isa inda ake saida ice cream, wai ko danshi namiji ne sam bega abun dadi a ice cream ba

Siyo musu yai kowa daidai harda extra guda daya, a ahanyar dawowarsu ya tsaya  wajen tsire ya siyan musu sannan suka dawo gida
  
Yaba kowa nashi, shidai tsire  yaci, yaji cucumber sai kamshi yakeyi, nasan wasu harsun tara miyau lol, kwadayi tinx, Sannan ya bude fridge ya ajiyewa Auta extra dinta yace na gobe....yai musu good night Sukace Allah ya tashemu Lafiya

******
     Fauxeey kuwa bayan sundan taba hirane take sanar wa ummansu tasama gidan da zasu zauna, ba nisa da inda company suka kaita, ummansu tace to Alhamdulillah, Allah ya Kara rufa mana Asiri tace Ameen

Dan haka fauxeey tace zuwa gobe da safe zamu.koma Chan din, Ummie tace ah toh, ni dama zaman hotel dinnan ya isheni, Fauxeey ce ta harareta

Fauxeey ta kwanta bacci ya gagareta sai tino yarinyar nan take, Tana ganin sanda jini ke zoba Mata, Tace Wai yaushe wasu mazan zasui hankali? Kodai duk haka maza suke? Jitai ta Kara tsanar maza ta tsinke da lamuransu, nikam nace akwai nagarin da yawa Wallahi

Tana kwance  amma sam bacci yaqi zuwa mata dan ita ta kosa ma gari ya waye su koma sabon gida, kuma duk halin da Zata shiga setayi dan kawai ta samu ta shiga gidan da aikawa yaran nan fyade......
   
    Haidar Kuwai shima ya kwanta, sai a lokacin maganar Ahmad ya dawomai, Yafara tinanin Anya kuwa m fauxeey nada asali, Dan shi tunda  suke betaji tana labarin yan uwanta ba, A kwance yake dan haka ya mike ya zauna

MUJE ZUWA

YOURS Ummiey Xeey

VOTE
FOLLOW
COMMENT

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now