LAIFINA NE 19

74 9 3
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*Do what you would like others to do for youuuuu🌼*

*PAGE 1️⃣9️⃣*

Fauxeey Shiga kitchen din tai ta ajiye kwanukan, tana karewa kitchen din kallo dan ya bala'in haduwa, Bobo kuma adaidai lokacin yazo zai wuce Daki yaganta a kitchen tana kalle kalle, keee "yace keee tai sauri ta waigo yanda ta razana yabun yabashi dariya amma ya fuske "yace kisa me ni A daki idan kingama, hanjin cikintane ya kada dan ta tsorata, tambayar kanta take mezanje inyi a dakinshi, Anya bazan guduba dan bazan hallaka kaina ba bayan nasan wanene Usman Bobo, Ni tsorona ma daya Allah Yasa begani niba

Wucewarshi yayi yabarta da over Thinking....

  Bangaren Haidar kuwa yau 2days mamanshi sam bata kulashi, dan tananan kan bakarta akan seta nemomai mata daga kauye, dan haka ya shiga damuwa, ko abinco baya iyaci sosai gashi sam bata barinshi ya fita yaga abokanshi ko zai sama relief,

Wajen karfe 4 na yamma ne wasu yanmata sukai parking motarsu a kofar gidansu Haidar, megadi ya bude musu gate suka shiga, Hajiya na zaune a falo tana hangosu ta window, karasowa sukai har Dakin suka gaisheta ta amsa faran faran har tana kawo musu ruwa,

Shikam haidar yana daki besan abunda ke faruwa ba,

Daya daga cikinsu tace" Aliyou muke nema, munje wajen abokinshine Ahmad yai mana kwatance dan munata neman layinshi bamu sameshi

   "Hajiya lubabatu tace" Allah sarki aiko bayanan, baku da labarin zaiyi aure zai aura yar kanwata kwanan nan? A tare suka hada baki Aure?

"Tace Eh aure kuwa

Dukansu sukaji zufa na keto musu sukace Bamusaniba wallahi,

Tace Ayyah qila yan maganar basa nan ne

Sallama sukai mata Jikinsu sam ba kwari suka fice a gidan, dan hankalinsu a tashe yake, Wajen Ahmad suka koma,

Yanda yagansu dukansu fuskar nan ba fara'a yasan akwai wani abun

Masifa sukadinga mai, sukace dama akwai wanda zai aura ya bari sukaje gidansu, jin abun yai wani iri yasan halin mamansu komai ma zata iya yi

Da yake shima Ahmad din nada wayo yace" inba haka nai muku ba bazaku yardaba yanzu kunji da kunnanku ko? Harararshi sukai suka wuce abunsu Kowacce da haushi a tare da ita, dukda suna kawaye amma Dukansu Son haidar suke..

   Lalabo wayarshi yayi ya kira Haidar yaji a kashe

Bangaren Hajiya lubabatu kuwa a fusace ta tafi dakin Haidar, Tura kofar dakin tai Da karfi dan a fusace take, Samunshi tai a zaune yana game da wayarshi, dag'o kai yayi zaiyi masifa danme zaa shugomai daki an bankado mai kofa da karfi, idonshi ya sauka kan mahaifiyarshi, dole yai shuru yace" Sannu Hajiya

    "Rufemun baki tace" Haidar yaushe ka lalace da har mata zasu dinga biyoka har gida, mata ma har biyu ba daya ba, Da sauri ya mik'e yana zare ido yace mum i don't understand
    "Ehen sarkin pretending, Yanzu dan ka raina kanka zakace bakasan su waye ba ko? Wato kwana biyu baku haduba shine suka biyoka dan ka isa ko?
   Shi kwata kwata begane abunda takecewa dan Yasan basu haduwa da kowa bare wata ta biyoshi har gida,
    Tace" Already nayi waya kauye Zaa saman maka mata gwanda kayi ka huta, nima in huta tai ficewarshi
     Tana fita dafa kashi yayi yace ohh ohhh ohhhh, Lalabo wayarshi yayi ya kira abokinshi Ahamd yake sanar dashi ga hukuncin da mum ta yanke wai za'a ma auren Dole, dama yar kauye
    Ahmad abun shima yaishi wani iri, yace" Aurefa kace? Yanzu su Khady sukabar Wajena ai sunzu gidanku

Haidar yace" ohh Dama sune Hajiya tazo tana questioning dina, Sai nayi maganinsu

Ahmad yace" calm down Hajiya ta basu amsa daidai dasu, so Bakada case dasu, yanzu are you serious aure zaa maka?

Haidar yace eh Haka dai tace,

Dukansu shuru sukai, saida ga bisani Ahmad yace" yanzu meke yanke shawara?

Haidar yace" Dalilin kiranka kenan, Ahmad yace Alright kabari idan nazo semu tattauna, yace" OK

***
Bobo kuwa kallon agogon Dakinshi yayi, yaga kusan 2 hours kenan da yaima Fauxeey magana akan tazo ta sameshi amma taqi, Girgiza kai yayi yace yarinyar nan akwai raini batasan waye niba, A fusace ya fito ya bude kofa yaci karo da ita a kofar room dinshi ta tsaya chak idonta a rufe, binta da ido yayi,

Fauxeey ahankali ta bude idonta tana addua a zuciyarta, Wani harara yakai mata lokacin da suka hada ido, sai kuma ya tsaya yana kallonta

Sunkuyar dakanta tayi, Magana yafara mata meyasa tun dazu bata zoba

    Fauxeey cikin natsuwa da iya magana tace tun Dazu nake Bakin kofar nan, inata tinanin yazanyi in shugo? kafeta da ido yayi

Yace" Meyasa baki shugo ba?

Tace" ni ban iya idan naga kofa a kulle in shugoba

Ohhh Yace yana kallonta, yace" Ok Dama bakomai bane illa wankin kayana zakimun

Dago Kai tai tana kallonshi,  shigewa dakin yayi yace Ki shugo, Addua tai ta shiga ta kwaso wankin ta fito.......

MUJE ZUWA

follow me on wattpad @FreshummieyXeey

VOTE & COMMNET

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now