LAIFINA NE 16

72 10 2
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

This Page goes to *TOORAEE NOVELLAS LODGE🤩🤩* Comment dinku nasani nishadi....Son so

*PAGE 1️⃣6️⃣*

  Fauxeeya Receiving call tayi seda ta gama baba lami na kallonta, gyara zama tayi "tace Dan Allah wani temako nakeso a wajenki Kuma Dole saita hannunki zanbi, baba Lami tace toh inajinki, nan fauxeeya tace gidan da Zeenatu tai aiki nakeso kimun hanya a gidan, Baba Lami tace ban fahimceki ba, Nan Fauxeeya ta sanar da ita akwai abunda takeso tayine amma maganar yazama amana ne a tsakaninsu, Baba lami jikinta yai sanyi tace" anya zaki iya kuwa? Dan yaron gidan beda mutunci baccin hakama sam fatarki batai kama da masu aiki ba zasu gane, Fauxeey tace" karku damu nasan abunda zanyi, baba lami sam taqi amincewa dan duk wanda aka kai aiki gidan da ita ake kuka, Dan haka fauxeey tace in ma kudi kike bukata bakida matsala dasu, Washe baki tayi tace" yar nan da gaske kke? Fauxeey tace" ehh, Nan baba Lami ta yarda tace zatai mata hanyar aiki a gidan, Fauxeeya taji dadi sosai tace nagode, "lami tace ina barin nan zanje naiwa hajiyar magana ansama yar aiki, Fauxeeya tace" yauwa! Da zata tafine ta bata kudi Kusan 20k tace ta fara rikewa ba yawa, Baba Lami tai murna sosai sannan tabar gidan, Baba lami data koma gida da yake gidan hayane kowa nata kanshi, da shewa ta shiga, tace yau zanci jar miya, Wasu a gidan suka bita da ido suna gulma.....

Chan yamma itama fauxeey komawa gida taiwa maman Zeenatu godiya sosai

  *****
    Baba mairo ne zaune Da yarta seemah suna hira, Wani babban moto sukaji yai parking a kofar gidan, Sallama Sukaji Seemah ta leko tace wa kuke nema? Abokin muhsin ne yace" wata ce Jiya mukaga ta shugo gidan nan tasa material black da ratsin fari fari a jiki, bata da kiba sosai, Yana kwatanta mata ita tuni ta gane Fauxeey ce, Cemusu tayi Ta koma gida..Muhsin ya cire glass dinshi yace kina nufin ba nan bane gidansu? Tace" eh banan bane bakuwa ce ba yar garin nan bane, Yace Ok toh....
   Abokin muhsin ne yace" to dan Allah zaki iya kwatanta mana gidansu? Seemah tace" Wallahi bansan gidansu ba tanadai zuwa, Mamakine ya kamasu ya za'ai ace batasan gidan su ba, kallonta sukai sukace to kinada lambar wayarta? Tace" eh Inadashi bari na dakko maku, Shiga gida tai tayi copying din number a yar paper ta basu, sukace sungode, Sundan tsaya kadan a kofar gidan, Dan Muhsin ya tsunduma da Son Fauxeey a dan kankanin lokaci, tinanin ina zai sameta yakeyi, abokinshine yace" muje ko? Muhsin Ok yace ya bude sit din gaba na me zaman banza ya zauna shi kuma frnd dinshi shima zama yayi a mazaunin driver ya tada motar sukabar layin, Gida direct suka wuce, Tun a mota muhsin ke kiran number Fauxeey baya shiga, tinani yafara anyama correct number aka bashi
   Abokinshi yake ta mamaki ya akai muhsin yau saurin kamuwa da son marakunyar yarinya, ita sam batai mai ba, Kallonshi yayi cikin dan kankanin lokaci har abokin nashi ya fita hayyacinsa, Allah ya kyauta yace" nima nace Ameen....

____Bangaren Haidar kuwa, shima tinanin ya za'ai ma ace be aura Fauxeeya ba, shida already ya riga ya gama plan din yanda zasui zaman aure da Fauxeey, Wani Numfashi yaja yace this is impossible, Yarinyar dana dade ina sonta, dukda bawai mun dade sosai bane, Amma randa na fara ganinta naji ina shaawar aurenta inason ta zamar mun uwar yarana..Why mummy Why mummy yace" ya za'ai kimun haka, Dan Allah karki hadani da yar kauye, Imagining ya fara yanda idan an aurama yar kauye an cutar dashi, dan shi mutun ne meson abu me kyau da tsabta uwa uba mutun Ne meson Kamshi, to tayama za'ai ya hada jikinshi da wata kwaila, shi yafison matured Baby, Zumbur ya mik'e ya nufa dakin Mum dinshi

    Ko da ya shiga samunta yai Tana zaune a kujera tana kurbar Apple juice da akai mata, Kallonshi tai tace" Get out of my room, kallonta yayi Bece uffan ba ya fita......
   Tadansha jinin jikinta...

Haidar fita yayi a dakin jikinshi a sanyaye, har ya fita ya sake dawowa yace" dan Allah mum kiyi hakuri inason Fauxeey ita nakeso ta zama uwar yayana, Kallonshi tai tace" kamar ka mantani ko Haidar? Nariga na gama magana so ka fita kawai, Kuramata da ito yayi kamar maye, tace maza ka fita bazaka cinyeni danyaba, He has no option dole ya tashi yabar dakin, Dakinshi ya wuce Ya kara scattering ko ina dan yau ranshima yafi jiya baci sai dai meye? Baa fushi da iyaye dole ya sakko amma Wuni yai baeci komai ba, Kannan shine suka lura da hakan Suka shigo dakinshi, ga mamakin su sai ya nuna musu ba abun da ke damunshi, But in ka kalleshi kasan yak'e kawai yakeyi, sundan ebemai kewa sannan suka wuce dakinsu.....
   safiyya tace" akwai drama fa ya kike ganin idan an aurawa Ya Haidar wata, watan ma yar kauye Yasmeen tace gaskiya zamuiwa hajiya magana abarshi ya aura Love of his life.....
    Bangaren Fauxeey kuwa hankalinta kwance yanzu burinta ya kusan cika, jefi jefi take tina haidar dan a ganinta ta samu tashiga gidan nan shine kawai ke gabanta, Dan yau har wani murna takeyi, duk ta kosa gobe yayi ta fara cika aikinta, kallon agogo tayi taga 9:00PM Tace lokaci baya gudu, juye juye take tayi a gado bacci ya kwasheta......

MUJE ZUWA
    
Idan kuna comment zan dinga maku Kullun......

Urs Ummiey Xeey

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now