LAIFINA NE 24

73 9 3
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

'''Sometimes no matter how much you want things to happen, all you can do is wait.'''

*PAGE 2️⃣4️⃣*

"Bobo ne Zaune a gefen Gadonshi, hannunshi rike da mug yana shan Kunun gyada, dan Favorite dinshi kenan tsintar kanshi yayi yana Smiling for no reason, Fuskar fauxeeya yake gana tanamai gizo wata zuciyar tace meyasa kke tinanin Yarinyar nan, Yarinyar da Sam bata dace dakai ba, Tinowa yai yafa ce tazo dazu Amma taqi Zuwa, Wata zuciyar yace kadan tsaya tukunna
    Bangaren Haidai Kuwa kwata kwata ya tsana kanshi, taya dad zaice zai kara aure bayan sun girma,

da ceshi macene da yanzu yanada yara 3 ko 2, no no bazaiyuwa ba yace taya zan hada haihuwa da Dad...

Nooo Gaskiya I'll no what to do

         Misalin 5 na yamma Hajiya maimuna suka isa gida, Tunda Haidar yaji horn din motarsu yasan sune, gaba daya yaji ya tsana kanshi, megadi bude gate yayi, Driver ya shugo, parking space ya samu yayi parking, Hajara kuwa na cikin moto taga sun sauka a wani babban gida, ga kyau ga haduwa

fitowa sukai suka shugo gidan falon rike da Kayanta a ghana most go din da tasha jiki, Se waige waige takeyi,

    Tun kan su shugo su Safiyya da yasmeen kannan Haidar sai leken su sukeyi ta window, Ganin yarinyar Da sukai ya firgitasu, yanzu wannan kazamar yarinyar Aka dakkowa wa ya Haidar ya aura, tabdijam Safiyya tace, ta taba baki tai shigewarta daki, Yasmin itama ta biyota

   Sallamar Hajiyarsu sukaji, tace" ina kuke kunajin mutane kunyi shuru, Safiyya sarkin pretending ta fito tana mik'a hade da hamma tace mum bacci na tashi,
    Hajara kuwa se kalle kallen falon take da jakarta a hannu, ga sanyin AC daya ratsa tile, Batasan Sanda tace" kankara a kafata ba, tana  magana tana daga kafar

Abun yaba su Yasmin dariya sosai, lalle fa yar Kauye,

"Hajiya tace" bakuga bakuwa bace bazaku amsa kayan hannunta bane, Safiyya tace yasmeen amsa hade da bata rai

Safiyya ko kallon arziki bataiwa Hajara ba, yarinyar da ko su kansu sun girma, ita kam bazata taba mata biyayya ba,

Hararar ta tayi Hajara kuwa ta washe baki tace" zan sha ruwa

Hajiya lubabatu ita da kanta ta shiga kitchen ta dakko mata ruwa faro hade da cup tasa mata ta bata

    Kallonsu tai tace" Ina dad dinku? Yana Ciki sukace, Shiga tai hade da sallama yana zaune yana shan coffee yana kallon TV,

Amsawa yai ba tare da ya kalleta ba, Yaci gaba da danna remote dinshi

Abun yadan dameta tasan mijinta na sonta sosai, Tace" ko kacemun ya hanya?

   Alhaji Abdallah yace" ai kin isa da kanki, tunda ban baki iziniba kika fita kinga Basai nace kundawo ko baku dawoba,

Shan jinin jikinta tai, Lalle fa Alhaji ya chanza Shuru sukai na kusan minti 15 ba wanda yacewa kowa komai

Sannan daga bisani tace" Na dakko yarinyar da zamu aurawa haidar

  "Mik'ewa yayi yace" Ok Ki gyara maganarki, wacce zaki aurawa haidar dai danni bansan maganar nan,

"Ashe da gaske kike, ke kin manta lokacin aurenmu da bani zaki aura ba'ai auren zumunci za'ai miki, kikaje kika sama manya kikace ni kikeso, a kinga ba'ai miki auren dole ba, to dannme Zakiwa yaronki auren dole? Son zuciyarki yayi yawa akan abun dabekai ya kawo ba

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now