LAIFINA NE 4

155 18 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 4️⃣*

Fauzeeya zaune take tana kurbar Kunun gyada, Farida kuwa na kare mata kallo, aranta tace kamar something is bothering her, Suna zaune harta gama shan kunun, Fauzeeya tace naji dadin kunun Amma bake kikai ba ko?
   Farida tace hehe yarinya tasha dadi, ke ance miki ban Iya abinci bane? Fauxee tace uhmm Manya, to beyi dadi ba, Farida tace eh naji

    Fauxeey ce tadan nunfasa tace" myfrnd magana nazo muyi, Nasan kece kadai zaki rikemun sirrina, Farida najinta tace hakane kawata meya faru?

   Fauxeey tace, I want to sell my car and zamubar garin nan na some years, amma Zamu dawo! Farida zare ido tai tace meye faru? Bayan nasan ke macene me kokari, kowanine ya takura miki dan nasan problem dinki bai wuce Na guys?
   Fauxeey murmushi tayi Tace eh kusan hakane, Nan ta kwashe Duk yanda sukai da haidar ta sanar wa Farida..

Farida shuru tayi nadan wasu mintina sannan tace" ai ba matsala bane wannan, you should just stop talking to him basai kinbar garinba, Ni a ganina Laifin kine, Dukda gaskiya ya fada miki, Kyan Mace indai ta isa aure to dakin Mijinta, Duk kibar Tina baya, Abunda ya faru ya Riga ya faru..Nasan readers kun matso muji meyene dalilin Fauxee na qin maza da takeyi... kuci gaba da biyoni a sannu

"Well Fauxee tace" kamar zatai magana kuma seta fasa, Dukansu shuru sukai na wasu mintina

Fauxeey ta Kara da cewa, gobe goben nan zamu tafi, please if you don't have anything da Zaki come and escort me to our company na manta da wani abune jiya kuma I need it urgently

   Farida tace Ok bani 15mins by then abincin baba ya dahu, Fauxee tace Alright bakomai,

Bayan 15mins Suka kama hanya suka tafi company,

Dukda ranar Saturday ne   akwai masu aiki kadan a wajen, Yanzu tinanin fauxeeya taya zata shiga batare da ansan ita bace, Dan batason kowa yason tazo

Wani hikima yazo mata, Tai parking chan daga Nesa da company tace" Farida ta bata aron Hijab dinta ita ta zauna a motor basai ta fito ba, Tace OK
   Bata hijab dinta tayi Fauxeey tana tafe tana adduan Allah yasa kar a ganta,

Cikin Ikon Allah haka ta shige ta dinga bin bango, harta Bude Office din da Haidar yake ciki, ta bude drawer dinshi ta kwashe takardun company wanda yai Signing contract din da aka basu, kuma ran Monday za'a amsa, Tana dauka tai Shu'umin dariya tace Haidar kashinka ya bushe...This is just the Beginning, Ta sake lallabawa harta fito batare da kowa  ya ganta ba, In case koda angantama ba Wanda zaiyi tinanin itace saboda is hardly kaga Fauxee da hijab, Sai yasa tai haka

harta fito masu gadi basa wajen tace Alhamdulillah, a hankali ta karasa Wajen motar, Jakar laptop dinta ta dakko ta tura takardun karma Farida tace zata gani, Farida tace yanzu Ina muka dosa?

Fauxeey tana magana tana kokarin cire Hijab tace Zafi harna Fara zufa, Farida tace Wallahi kidinga sa Hijab shine martabarki, Wannan kananun kayan da kike sawa ba burgewa bane, Danma jikinki Dan karamine, Mu irinmu masu dukiyar Fulani (Nono) yaushe zamu fara irin shigar nan, Maza ma kadai sun ishemu da kallo, Fauxeey tace Lol, Nikam inason n*n* amma sunqi girma, Farida tace Allah ya shiryaki, Tai sauri tace Ameen
  Wunir ranar Dai Yawo suke tayi baa sama me siyar motar ba

    ** Bangaren Haidar kuwa tunda ya tashi yaji gabanshi nata fadi, gashi se kirar Fauxeey yakeyi wayarta a kashe, gashi yanaso ya fita amma dakyar Mum dinsu zata barshi, Zatace beda Lafiya Ina zaije
  Hakanan ya kira wani abokinshi suka hada plan yace yazo yace mamanshi ta aikesu if not mummy bazata taba barinshi ba

Misalin 4 PM abokinshi yazo gidan, ya shiga ya gaisar da mum din Su Haidar sannan ya Shiga dakin haidar, samunshi yayi Wani irii da alamun hankalin maza ya tashi, Ahmad ne ya kalleshi yace meye faru? Nan Haidar ya zayyane mai komai

  Ahmad yace Ka kwapsa, yanzu tashi Mu tafi, fitowa sukai, Haidar ya sanar da mamanshi tace Saikundawo karku dade, Kai kuma Ahmad inkaje gida ka gaishe da hajiya yace Insha Allah

A motar Ahmad suka fita, Yace hope ka fito da kudi, Haidar yace Akwai ATM  hannuna, Ahmad yace OK Muje mui mata siyayya kasan mata seda siyasa suke sakkowa, Shopping complex suka wuce seda ya kashe mata kusan 30K na kayan makulashe Sannan suka nufa gidansu Fauxeey, Haidar yace tabbas 2 head are better than 1, ni yaushe tinanin nan yazomun.....

  Suna zuwa kofar gidan knocking Ahmad yayi, Ummie ta fito, Yace Ina fauxeey,  ummie tace Ta Fita since morning inasha ma wajen Haidar taje

Kamar Anbugamai Kusa Haidar yaji, Dan he's missing Her sosai, Yace Ina taje? Tace Bansaniba Wallahi, Ummie da surutu kamar zataje kazo mana sallama ne sekuma tai shuru, Ahmad ne ya dakko siyayyan da sukai ma fauxeey sukace gashi idan ta dawo a bata, Ummie ta amsa ta shige Gida...

Shuru Haidar yayi, ya na tinanin Ina zataje haka, Fauxeey din da ba indai important Abu bane ba inda take zuwa...yanzu Ina taje, Ahmad ne yace you shouldn't be worry zata sakko ne ma, Sannan yajasu yakaishi gida shima Ahmad din ya wuce Gida

  Bangaren su Fuxeeya kuwa wuni sukai suna yawo ba'a saida motar ba, karshe dai Farida ta hadata da wani uncle dinta tace tabar komai a wajenshi, tamai bayanin like gadon motar sukaci so sunaso su sama wanda zasu dinga amfani dashine suna business, he agreed with them,
  Har gidan bikin fauxeey taje, tabarwa Farida amanar komai idan ansaida motar saita tura mata kudin ta account tace Alright bakomai

Kwashe komai nata na motar tayi da zata dawo Gida ta sama napep ya dawo da ita

Bayan ta shigo gidane, ta yada zango A falo Dan a gajiye take, ga yunwa da takeji, Nan idonta ya kai kan ledar da su Ahmad suka Kawo, all her thought na Ummie ne, janyowa tai ta se taji kamshin turaren Haidar, Seta basar aranta tace mema zai kawoshi nan gidan

Janyo ledan tayi ta Fara shan Chocolate din dake ciki kenan, seda Tasha ma'ishinta Saiga Ummie Ta dawo,

     Harkindawo tacewa Fauxeey? Tace eh tun dazu, Mamansu kuwa tana daki Dan magrib yayi, Ummie Tace Ga kaya nan su haidar da abokinshi suka kawo miki, Zare Ido Fauxee tayi tace WHAT??

  Ummie ta sake maimaita Mata, Da sauri fauxeey ta tashi ta nufa toilet Seda tai aman Chocolate din da Tasha, ta fito ta sama ruwan paro Tasha, Tace I hate You Haidar, Allah ya isa, da nasan kai ka Kawo Wallahi bazan sha ba, ooh ohh ohh tace ta na Mai dafa kanta, Dan wani zuqi da zuciyarta take Mata

Jitai ta Kara tsanarshi, dakko wayarta tayi ta turamai text kamar haka, _Kai mahaukacin inane? Do you think i still love you? Or do u think you're in my heart harda zaka Kawo wannan yan iskan chocolate din kamar nawasan yara, Kai maza kazo ka tattara abunka kakai inda ake bukata Kai kasan nafi karfin chocolate_  tamai sending

  Yana zaune yana tinaninta saiga text ya Shugo, beyi tinanin ita bace dan through out kiranta yakeyi baya Shiga, yana dubawa yaga text din, Wani zufa ya ketomai da seda ya tashi ya kunna A.C, Yana sake Karatawa....Kaii naji ya ambato hade da Zara ido rannan tacemai banza yau kuma mahaukaci!!

    Da Sauri ya kirata a waya Dan yasan her phone is on, Yanata ringing but she couldn't pick it, Shima zama yayi ya tura mata text kamar haka, Ashe har yanzu bakida hankali, Gaskiyane ashe baki isa aureba da kin isa da kin iya tsara maganganu, Amma ba laifikin ki bane *LAIFINA NE*

Tana ganin Text ya shugo tai maza ta bude, Kwalla ya Fara fito Mata a ido, ta Sama. Gefen gadon ta zauna tana I hate you, I hate you I hate you,

Shi kuma Haidar ya dake yasan tanada rauni, duk inda take hankalinta a tashe yake, Aranshi yace sedai AI 50, 50 wallahi

   shuru Shuru Ummie taji Fauxeey bata fito ba. dan haka ta tashi ta nufa dakinta.......

Haidar Kuwa Yace duk hanyar da zanbi na chusa maki bakin ciki sainabi Muzuba nidake.......

Muje Zuwa

More Comment more typing gaskiya, Muma mui 50, 50😁

Urs Ummiey Xeey

FOLLOW
LIKE
COMMENT & SHARE

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now