LAIFINA NE 2

228 14 4
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       ❤️ *LAIFINA NE*❤️
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Dedicated To All my love one's inayinku over....._

*FREE PAGE 2️⃣*
   
Haidar se juyi akan gado yakeyi ya rasa meke dai dadi, Tausayin Fauzeeyan shi ta fadomai aranshi, Meyasa na mareki shi kadai yake magana, Ciro Wayarshi yayi ya duba gallery dinshi saiga pictures dintanan da yawa, shiga kallonsu ya fara yana I love you, I can't do without you, fauzee you're beautiful.. This and that dai Dan surutanshi kawai yakeyi

    Bangaren fauzee kuwa, koda ta dawo gida, mahaifiyarta ta duba yanayinta, taga tadan chanza dan ba walwala a tare da ita, ga fuskarta yayi ja abunka da farin mutun duk yanda akai tasha kuka
   Mahaifiyarta ne ta tashi ta dakko Mata abinci ta kawo mata, Kanwarta me bin Fauzeeya, Ummie kenan tace haba Umma, ki zamanki zanyi  komai

Fauzeeya kuwa kallonsu takeyi batace uffan ba, Dan zafi da radadin da zuciyarta takeyi, Kasa cin Abincin tayi, Dan idan ta tino da abun Wani malolon bakin ciki ke tokarar zuciyarta, wai yau itace Haidar zekai hannunshi har kan fuskarta, Wata zuciyar tace *laifi nane* Dana sake dashi

Ummie ce sunan kanwarta tadan tabota tace Eat plz, setai mata alamun da mahaifiyarsu tadan damu,

Fauzee Sa Rice and stew din tayi a gaba ta faraci badan dadi ba, kawai dan ran mahaifiyarsu yai sanyi, dan ta tsana taga suna damuwa most especially Fauzeeya.

  Faracin abincin datai yasa mamansu ta sake, ta fara walwala, seda tagama tsaf Dan turashi kawai takeyi batasan ina abincin ya Shiga ba

Bayan tagama ne mamansu ta tambaya meya faru? Dan tasan akwai wani abun

Fauzeeya kasa magana tayi tana magana tana Hawaye, nan ta kirkiro wani karyar tace Mama a wajen aikinmu ne akai mana transfer kuma gashi yau jumma'a and sunce by Monday Mukasance a Chan inda aka kaimu

Mamanta janyota tai ta kwanta a kan cinyarta tace haba ya'ta Ai ba abun damuwa bane, Saiki tafi Mu kibarmu anan din nasan tarbiyar dana baki ko ina kikaje bazaki taba bani kunya ba, Allah ya tsaremun ku yai muku Albarka,

Fauzeeya seda ta tabbatar Ta kammala maganarta sannan tace Ameen mama, Amma dole tare daku Zan tafi tana magana tana murmushi, Mama tace au hakane? Makarantar Ummie fa? Fauzeeya tace ba matsala sosai bane seta koma chan taci gaba, kinga mama bamuda kowa anan so dolene mukasance waje daya Dan banso intafi inbarki

Ummie Dai na binta da kallo Dan tasan halin yayar tata, Akwai abunda take boyewa ummansu, Fauzeeya mikewa tayi ta nufa dakinta, Ta kulle Wanka ta Shiga sannan tai Alwala tai sallar magrib da isha'I tai addu'oi sannan tazo tazauna tana tino Haidar

   Tace Aranta yanzu aka Fara wasan, Wallahi sai kasan ka mareni, Tun baaje Ko inaba haidar sekayi nadama, tana cikin wannan tinanin nan wani tinani ya Kara fado Mata

Yanzu datai wa Ummansu karya, wani garin zasu nufa? Sannan idan sunje Chan wani aiki zata fara Dan batar da tinanin umma? Dan harga Allah bada gaske bane an turata wani garin aiki, Kawai tanaso ta nunawa Haidar kuskuran shine, tanaso ta nunamai karamar kwakwalwa gareshi

tsanarshi taji ta Kara yi in banda ma laifin tane har haidar zaisa hannu ya mareta, wani ajiyar zuciya tai, A daidai lokacin ya Kira lambarta, Number busy tasamai, yana kira tana danna number busy
text yai Mata da _I'm sorry baby nah I won't repeat it again kinji wifey nah__ kallon text din tai tace koba wifey ba

Yar karamar tsaki taja tace I don't have time 4 u jaree,

Shi kuma yana kwance A daki saboda kanshi yadau zafi ko magrib beyiba.

Mum dinshine ta shugo dakinshi, Ta tarar dashi!, ganinshi tai a kwance  yai sauri ya mik'e

Kai Mai mari tayi tace" are you alright? Yaushe na kawo da har bazaka zo kacemun kadawo Ba

Maza biyoni, jikinshi na rawa tabi bayan mamanshi, Dan mamarshi macene me Zafin gaske

hahaha Malan Ali🤣


Muje Zuwa.....

Yawan Comment yawan typing.......

Comment
Likes And Share

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now