LAIFINA NE 46

88 14 3
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

_Life is very short to argue and fight. Count your blessings, value your friends and move on with your head held high and a smile for everyone._

*PAGE 4️⃣6️⃣*

Bayan Sati daya
    A kankanin lokaci soyayya da shakuwa  me karfi ya shiga tsakanin Haidar Da Fauxeeya, Basa Minti 30 ba tare da sun ji muryan juna ba, sedai Haidar na bala'in Kishin Fauxeeya yana sonta matuka Ko sun fita idan yaga Yanda ake Kalon Fauxeey Se duk ranshi ya baci se ta wani kakkareta Lol.

       Washe gari Ana sauran sati daya Haidar ya tafi Kasar waje Still Dad dinshi kiranshi yai yace lemme remind you kasan yau saura 9days ka tafi ko, Kuma i Already told you ba inda zaka Tafi sai da mata, yanzu haow far ka sama matar kuwa?

Haidar dogon Nunfashi yaja yace  A'a Dad bansamu ba amma I'll try Inshaa Allah

Dad Yace Allah ya temaka ya bada sa'a

Haidar yace Ameen

   Tashi yai duk jikinshi ba kwari,bDaki ya shiga ya kirawo Ahmad ya sanar dashi, Ahmad yace Ah to meye matsalar?

   Haidar yace Ina ganin Fauxeey bata shirya aure ba gaskiya, Dan Last 2days danai mata maganar karshe da bacin Muka rabu..

   Ahmad murmushi yai wani magana ahankali ya furtamai koni banji ba,

"Haidar yace To shikkenan Thank You sukai Sallama

     Karfe 4 na yamma haidar ya kira fauxeey yace mata yananan xuwa, Tace Ok

    Dan haka ta shirya Tsab tasa Straight gown dinta, Yayi fitting jikinta, Tai kyau sosai dan atamfar Ta amsheta
  4 nayi yazo gidan, har cikin gida yau ya shugo, yaga Gidan Fa ya tsantsaru

Parking yayi,

   Securities kuma na Zagaye da gidan

    Fauxeey karasowa tai Wajenshi cikin yanga irin nata Tamai iso har babban falonsu,
 
Haidar na shiga Yaji gabanshi ya fadi, Daga kai yayi, saton kallon falon yai Lalle ba karamin narka kudi akai a gidan ba

Kallonshi tai cike da Tsatsan so da kauna Tace Barka da zuwa

   "Yace yauwa babyn baby,  kallon juna sukai Ya sakar mata da wani murmushin da ya kara bayyana Kyanshi

     Bari na kawoma lemo, Yace No dear

   Dan hararanshi tai tace se kasha, Bata jiya taji mezaice ba ta siga kitchen. Ta dakko Swan, 5alive da exotic, se cups guda biyu kananu ta zo ta ajiye a gabanshi.

Weldone yace Mata Tace" thank you

Samai tai a cup yadan sha suna taba hira taga Sam kamar baya cikin hayyacinsa kamar wani Abu ba damunshi

   Meke faruwa tacemai?

Yace Wallahi magana nakeso mui dake It's very important

Gyara zama tai tace Ok ina jinka tadan matso kusa dashi sosai

  "Nan ya sanar da ita Next week zaiyi tafiya ya sama aiki a kasar Waje amma Dad Yace Bazai tafi ba seda mata

Nan take Fauxeey ta bata rai tanaji a ranta tana sonshi amma Sam kuma tunda kuma suka dawo Sai taji Batason aure yanzu dan tanajin kanta Very young

   Shuru tai batace mai komai ba, Yace Inajinki
Tace Gaskiya Haidar i do love you amma Kuma it's too early mui aure, kyalleni fa

Shi Ko kallonta yai daga sama har kasa a ranshi yace hmmm

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now