LAIFINA NE 39

65 9 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 3️⃣9️⃣*

Magana Maamaa zatai ta kara suma, Ummiey a rikice ta fita ta kira Nurses, Dasauri sukayo kanta, Yayyafa mata ruwa Sukai ta farfado, tana farfadowa Ta kalle Ummiey tace shikkenan Fauxeeya, Fauxeeya, Fauxeeya.. Ummiey kuka takeyi sosai tana rike hannun Mamanta tana Mama kiyi hakuri, Allurai bacci akai mata dan ta sama natsuwa if not Zata iya samun matsala a heart dinta dan nunfashinta sama sama yakeyi

    Bacci maman Su fauxeey tayi, Sannan nurses din sukaje suka kira Doctor, wani Young Doctor ya shugo Ward din, Kallo daya zakaimai Kasan ya hadu, ga kayan likiyan yamai kyau a jikinshi, Kallon Ummiey yai yace yamai jiki?

"tace Dasauqi, kai kunnanshi yayi wajen heart dinta yaji yanda yake beating So Fast, Girgiza kai yayi sannan ya kalle ummiey Yace Follow me

Yana tafe tana binshi a baya har suka isa wani dan ma daidai cin Office

Sama yace tayi, tazauna

"tambayanta yakeyi, menene yai causing din Sumar Mamansu, Ummiey bata iya magana ba, kuka kawai takeyi,

     "Take heart yace mata ki kwantar da hankalinki kallonshi kawai takeyi dan Zuciyarta sam baya mata dadi, tsoronta karta rasasu duka biyu a lokaci daya

Cikin Azama ta tashi Zata fita ya tashi shima da saurinshi ya kulle kofa, Yace ki zamanki anan Bacci takeyi yana mata wani kallon da ke kashe jiki

Doctor Muhammad kallonta kawai yakeyi, Ummiey itace mace ta farko da yaji ta burgeshi, Kallonta yai yace" ina yan uwanki fa? Baki da yayyine,

    Kallonshi tayi wayyoo ya sosa mata inda yake mata kaikayi ta kara fashewa da kuka

Ya Salam yace, Da yake Shima yadan taba karanta psychology yagane tabbas akwai magana, Kara tambayar ina yan Uwanki suke, Yaga yanda tayi alaman sam Batason Ma maganar, Dan haka yai shuru amma yana kare mata kallo,

Gaskiya Sai yaji ta burgeshi yanason kasancewa da ita...He fall for her, LOL Fita yayi ya samo mata abinci yace kici, tace M sorry doctor I can't eat anything For now, mama ta kawai nakeji, Sai Kuma sister na Nasan Zasu kasheta...

Gyara zamai yai da yaji wannan furucin zasu kasheta? Su waye? Yace mata then satai shuru tana kallonshi

Tausayinta yaji yakamashi tabbas akwai wani abun amma bazai matsa mata yanzu ba saboda Tana cikin tension ne.

      Suna zaune Duk bayan 30mins yana zuwa yana duba lafiyar mamanta.....

Wayarshine yai Ringing yana dubawa yaga  *Muhseen*

Picking yayi yace kana Hospital ne? Dr Muhd yace Eh inanan, Muhseen yace ok ganina zuwa

   Suna Zaune ba'ai 30min ba sai gashi ya isa dan haka DR Muhd be bari ya shugo ba yaje chan premises din Hopsital ya tareshi suka zauna suka gama maganar su, Muhseen yace yau anan akaga daman tarbana kenan

Dr Muhd sosa keya yayi yace ba haka bane....

Dr Muhd yace Ango Ango, Muhseen yace yason ranka, tunda Dr suka hadu Muhseen ya kalleshi yace like you're not OK

"Dr Muhd yace wallahi kuwa wata patient aka kawo mun yarinyar ce ma taba tausayi, gashi daga ita se mamanta, Tanata kuka, Mamantane bata da Lafiya kuma duk yanda akai wani Abun ne gagarumi ya faru na tambayeta taqi fadamun

Muhseen yace" Ayyah, Allah bata lafiya, Ni zan koma, Sukai Sallama Da Dr Muhd, Bayan ya fita Muhseen yaji gabanshi na fadi ko meyasa Ohooo

***
    Muhseen yana hanya Zainab ta kirashi tace yazo she's Missing him, Muhseen Murmushi yai aranshi yace" _the first day da zainab ta fara nunamun Soyayya_ a zahiri yace anya zaki barni kuwa indinga fita naga These days kin rike wutane, Zainab murmushi itama tai tace ba dole na rike wuta akan abunda nakeso ba, Muhseen Yace Hakane baki laifi ba, inanan zuwa

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now