LAIFINA NE 47

79 13 0
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 4️⃣7️⃣*

Washe Gari
    Fauxeey na zaune Taji wayarta na ringing, dubawa tai taga Farida ne ke kitanta , Picking tai tace ganinan a kofar gidanku amma is Locked, Fauxeey tace Oh sorry minyi relocating zakiga wani Gida Me Blue paint nanne, Farida tace Ok
    Bata sha wahala ba ta gane gidan

    Fauxeey bakin gate din taje ta taho da ita har cikin Gidan,

Farida tayasu murna tai sannan Suka shiga daki, Kallon juna suka sakeyi suka rungume juna dan it has Been a while basu haduba

    Farida tace Kinga yanda kikai kyau kuwa? Fauxeey tace wani kyau,

Farida tace Allah kinyi kyau Bobo ya iya kiwo, Wani Dariya fauxeey tai da seda ta kusan fitsari tace Hmmm da ya gane nine da nafi haka kyau,

   Farida itama tai dariya tace Allah dai ya shiryashi mu kuma ya kara tsaremu, Fauxeey tace Ameen my dear

     Farida kallon Fauxeey tai tace Mrs Haidar

"Fauxeey tace yason ranki, Farida tace lalle  gaskiya ne
 
"Farida tace magana nazo muyi how far? Kinfara shirye shirye ne?
  "Fauxeey tace No ban fara ba dama maganar da nakeso muyi kenan

Farida tace Ok, Ya baki kudin ne? fauxeey tace A'a

   "Bani number shi Farida tace" batai musu ba ta dauka ta bashi

Kiran Haidar tai Tacemai I'm farida Nice Kawar Fauxeeya na kirane munason Kudi Zamui amfani dashi, Da sauri Yace Ok Gamunan Zuwa

    "Fauxeey tace Akwai kudi da baki tambayeshi ba, Farida tace Duk kudinki sai mun tatse shi,

fauxeey tai dariya Tace uhm
Haidar Da sauri yaje ya dakko Ahmad Suka taho gidan Su Fauxeeya,

kiransu a waya sukai suka fito waje suka samesu
    Tunda suka fito Haidar kewa Fauxeeya wani kallo Kamar maye, Fauxeeya kuwa duk kunya yabi ya kamata dan kallon da yake mata is not normal

   Farida na lura da kallon Da Haidar ke maFauxeey aranta tace hmmm

   Nan Haidar yai introducing Ahmad ga su Fauxeeya yace shine Friend dinshi, itama Fauxeeya tai introducing Farida to them tace she's her best friend
 
    Farida kallon Ahmad tai tace kamar nasankafa a Alkali & Sons plaza,

Haidar yace tabbas kuwa nine ban hira ta kaure tsakaninsu, Tun alokacin Farida ta lura da Ahmad kamar yana son su fara soyyaya amma seta basar tace seya fada da bakinsa dan itama tana sonsa dan tun lokacin da taganshi a Plaza taga Yamata

Hira sukai sosai Nan Farida tace Amm dama maganar event din da za'i ne kunga bikin manya ba za ayishi lami ba tunda ma naji ba nan zaku zauna ba, Kaga kawata big girl ce dole ayi biki asan anyi biki

   Haidar yai smiling yace eh gaskiyane, kamar nawa zai Isa?

tace ehh kasan ba wasu kawaye ne da muba kamu ne se bridal shower kuma I think 300K ma yayi yawa,

Haidar yace 300K yayi yawa fa Kikace,

Farida tace yeah nake gani ba,

    Ahmad yace bari na ara bakin abokina, Gaskiya yayi kadan, Bari mu baku 600K kawai

   Fauxeey tace No yayi yawa gaskiya,

Haidar yace bikin Manyane beyi yawaba Yana magana yana kallonta,

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now