LAIFINA NE 38

62 11 3
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 3️⃣8️⃣*

  Haidar kasa kunnanshi yayi yaji hajara na kuka, Murda kofar yayi yana knocking adaidai lokacin hajiya taji motsi ta fito taganshi a kofar dakin

Tsuru shuru yayi, Gabanshi ya fara fadi kardai asirinshi ya tonu

Hajiya ne tace"lafiya naganka anan meke faruwa ne? Haidar yai karfin hali yace emm Nazo zan Shiga kitchen ne naji kamar Tana kuka

"Hajara jin maganar hajiya taji tai maza ta share hawayenta,

Hajiya knocking tai, Haidar ya juya zai tafi tace" ina kuma zaka? tsaya yai gabanshi nata fadi

Hajara ne tazo ta bude kofar, Kallonta Hajiya tai idonta duk ya kumbura tace meya faru dake? Adaidai lokacin suka hada ido da Haidar, Wurgamar harara tai shi kuma Haidar ya kashe mata ido

  Shuru Hajara tai, Hajiya kuwa nata tambayanta taqi magana illa hawaye da suke zubo mata dan Tana mai takaicin abun da ya hadasu da Haidar,

Kusan 30mins suna tsaye Hajara sam taqi magana, Dan nadama yazo mata, Ganin Taqi magana ne Yasa Hajiya tace Haidar ya tafi daki, Itama zata kwanta inyaso da safe se'a tambayeta tunda dare yayi, Haidar yace Ok

Daki ya tafi amma sam hankalinshi ba kwanceba dan yanda yaga Hajara na hararsa komai ma zai iya faruwa

Seda ya tabbatar da Hajiya ta koma daki sannan ya silalo ahankali yazo yai mata knocking, Budewa tai ya shige dakin ya sa key

Hajara ya kirawo sunanta a hankali har lokacin shassheqan kuka takeyi, Rike hannunta yai yace please kiyi hakuri na miki alkawarin kome kkeso zan baki amma dan Allah ki rufamun asiri, Karki bari wani yasan abunda muka aikata hakan bazai  kara faruwa ba

Dagowa tai ta kyalleshi da idanuwanta da suka kumbura tace ka biyoni ne nan ma dan Ka kara mun komene? Duk wanda kai be isheka? Yace No ba haka bane, Nasan *LAIFINA NE*
Amma Hajara harda LAIFINKI ta yaya zaki shugo mun daki da daddare, bayan na fada miki duk sirrina ni mutun ne me tsantsanin sha'awa, ai yana maganar ta qara jin wani yarrr a jikinta

Ka fita a dakin nan ya  Haidar tana magana tana kuka itama ga feelings da takeji

OK Yace Zan fita yanxun nan idan hakan shine kwanciyar hankalinki  Ahankali ya bude kofar yace na barki lafiya kiyi bacci me dadi amma ki rufamun Asiri, Inasonki

Yana fita taji kamar ta bishi dan ya lasa mata zuma a baki, Gaskiya macen da ta sama Haidar ta more a rayuwa,

Shuru tai tana nazarin abun da yafaru, Astagfirullah tace, Tanajin bazata iya tozartashi ba amma Wata zuciyar tace Ki fada, Sai a lokacin taji tana tsananin Son Haidar at the same time kuma taji ta tsaneshi

***
    Haidar daki ya shiga ya kwanta sam ya kasa bacci, Joystick dinshi se Tashimai takeyi dan ya lasa zumar Hajara Ga zuciyarshi na tsoron Hajara karta fallasashi, Shuru yai yace Wallahi rashin aure bala'ine abun da zakai ka sama lada amma nan se rabe rabe kkeyi, Verysoon Zanyi aure gaskiya bazan iya zama haka ba, nakai Wani lokacin Ahaka matsaa za'a samu

Lalabo wayarshi yai,
Ya kira number Hajara, yanata ringing Tana gani taqi dauka, Hakanan ya hakura

Toilet ya nufa yai wanka yazo yai sallah raka'a biyu yai addu'a sannan ya kwanta be dade ba bacci ya kwasheshi

Hajara kuwa yanda taga rana haka taga dare, dan Sam ta tsana Haidar Ta kosa gari ya waye...

***
    Washe gari tun Asuba haidar yake son ganin Hajara ya kara bata hakuri sam taqi fitowa basu hadu ba Sai Wajen 10 na safe shima a daidai lokacin yazo daukan breakfast dinshine ya ganta a falo tare dasu hajiya da alhaji suna tambayenta meye sameta?

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now