LAIFINA NE 17

74 10 2
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 1️⃣7️⃣*

    Bangaren Fauxeey kuwa hankalinta kwance yanzu burinta ya kusan cika, jefi jefi take tina haidar dan a ganinta ta samu tashiga gidan nan shine kawai ke gabanta, Dan yau har wani murna takeyi, duk ta kosa gobe yayi ta fara cika aikinta,

    Bangaren Zams company nigeria limited tun baaje koinaba sunfara missing Haidar dan ayyuka wahala suke musu su rasa ta yaya zasui, sunsan da yananan zaice ayi kaza ayi kaza ayi kaza, dan
Haidar yana daya daga cikin masu kwazo a wajen ga kwakwalwarshi naja indai fanni computer, saboda A kasar waje yai karatu yasan kan abubuwa da dama,
   Daya daga cikin Manyan company dinne yace" saida na fada muku Be kamata a kora Haidar ba dan Yanada kokari kuma yana bada Wasu gudunmuwa sosai, yanzu ta ina zamu fara? Kunga rashin hakurinku  ko? Dukansu sukai shuru, "Aisha igala ne tace to why not a dawo dashi ko banza tasan zata dinga ganinshi akai akai kuma she's damn missing him, inyaso Anan ne zata fara nunamai soyayyarta gareshi, Ta kalle Hashimu ta dag'a mai gira yai murmuhsi dan shi yasan plans dinta, Hashimu ma yace maganarki gaskiya ne
    Wani Ne a cikinsu yace" sorry to say kunsan Haidar bazai taba dawowa ba, saboda baku tsaya kunji komai daga gareshiba kuka yanke hukunci. Yanxu kun tabbatar da cewa be da masaniya ko? Fauxeey ce itata dauke takardun Dan duk yanda akai akwai wani abu tsakaninsu, tunda har Yanzu baasan inda takeba
   "Daya daga cikin su yace gaskiya ne

"To yanzu ya zamui inji Manager? Hashimu yace A kirashi ai apologising ina ganin hakan zaifi, Who will call him manager yace?
"Aisha tace bari na kira
Aisha ce ta fara Kirin Number Shi akashe, Se kira takeyi Still a kashe, nan ta fadawa manager, yace ok Zuwa anjuma kisake kiranshi tace Alright
   Wani kuma a cikinsu dayake Sunadan hira da Haidar atakaice dai yadan san wasu halayanshi yace" ina mai baku shawara da ku manta da Haidar kawai dan Bazai taba dawoba he gone for good to back no more, dukansu shuru sukai Aisha Igala kuma se hararar Wanda yai magana takeyi......

Misalin karfe 4 na yamma Haidar ya bude Waya, Aisha Igala kamar mayya se kiran Number shi takeyi, da yake beda number yana ganin Ankirashi yai Picking, Muryanta yaji Tace" Elo aider yanajin voice dinta yagane itace" Gyara zama yayi yace" how are you? Tace" I'm fine but I'm missing you badly
  "Eyyah yace how's work?
"Work ba dadi tace without you
Hmm Haidar yace To let me tell you daga yau kika sake kirana sena sa an kulleki, Munafuka, Ni zaki Hada da mahaifiyata ki kulla mun sharri? I hate you, and tell Hashimu karya bari mu hadu dan senasa an balla shi, Stupid girl sannan ya kashe wayarshi
   Jikintane ya fara rawa yanda yake magana tasan maganar da ta fadawa mamanshi ta yarda, Tadanji tsoro amma da tasan magana dataiwa Mamanshi tayi na'am da ita se tace yanzu aka fara sena rabaka da Fauxeey...

Kiran Hashimu tai her partner In crime ta Sanar dashi komai akan bazasu sha wahala sosai ba saboda Mahaifiyar Haidar ta yarda da maganar da suka fada mata, Yeeah Yace Sedai mun hadu gobe Zamusan abunyi, Tace exactly...Bye sai gobe

*Washe gari*
Fauxeey da wuri ta tashi ta tafi gidan Maman zeenatu, Tana zuwa ta tadda Baba Lami a gidan, Gaishesu tayi sannan ta zama waje ta zauna, Baba lami ne ta kalleta tace" amma dai bada kayan nan zaki tafi ba dan Baki kalar wahala ba, Murmushi Fauxeey tayi tace" to yanzu ya za'ai kuma duk kayana haka suke, maman Zeenatu tace" bari na dakko maki wata duguwar rigan yayan Zeenatu tasha jiki amma fa, Allah yasa zaki iya sakawa, Fauxeey ko tace mezai hanani a zuciyarta tace ai komeye indai be sabawa addini ba zanyi dan kawai nasamu na shiga gidan, wani murmuhsi tai dan ita kadai tasan makircin da zataiwa Yaron gidan, bata gama tinanin ba maman zeenatu ta fito da wata riga kamar an kwatoshi a bakin kura, Ya kode Gashi yai squeezing, tace Amshi kinganshi fa, Kwata kwata rigan bazata iya sakawaba kawai she has no option dole ta saka dan cikan wani burinta
   Saka rigan tai Taji she's not comfortable, dan koda kudi aka hadata bazata sakaba, Kawai wannan ma dan tasa kantane,
   Hijab aka miko mata ta saka shi da dan dama dama, baba Lami tace tashi muje ko? Sukaiwa maman Zeenatu sallama tace" Allaah ya tsare, kidai kula yanda kika faranta mana Rai Allah ya faranta miki, tace" Ameen, Dan Allah Fauxeey ki kula, banso wani abun ya sameki, Rike hannun Maman Zeenatu tai tace atayamu da addau,

Tace to shikkenan

   Fauxeey Makale dan karamin jakarta tai a hammata, Da zasu tafi Gidan kashe wayarta tai tasa a jakarta..............

Muje ZUWA

Urs Ummiey Xeey
    Follow, vote And Comment

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now