LAIFINA NE 34

90 20 1
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

*PAGE 3️⃣4️⃣*

Hajara fadi kasa tai dan Marin da Haidar yai mata ya shigeta sosai, Hajiya lababatu kuwa gigicewa tai dan Ta rasa ta'ina zata fara

hajara kwance take a kasa Haidar ya kai kafarshi zai haureta, Dan Ranshi har yanzu a bace yake, Shi ba wanda ya tabamai gagancin nan se ita? Da sauri Ahmad ya tareshi ya jashi waje, "yace Calm down mana please, Kara kallon jikinshi yai yace Dan Allah ka kabarni in kashe yarinyar nan Bansan abun haushi Wallahi

Ahmad cewa yai ka kula da karshenka, ya juya ya shiga dakin, Still Hajara na kwance a kasa suma ma tayi, Hajiya lubabatu ne ta shiga kitchen da ebo ruwa ta watsa mata, firgigit ta tashi, fuskarta duk a kumbure dan tasha duka

Hajiya tambayar Ta take meya hadaku? Cemata tai zagina yayi wai Yar iska, Ta kulla mai sharri

Kararaf a kunnar Haidar, Shugowa yai yace Wayace miki haka? Kintabajin kalaman nan ya fito daga bakina?

Hajara tace Eh,

Hajiya lubabatu kuwa ta goyawa Hajara baya, nan taiwa Haidar tatas tace nasan halinka, in akwai abunda yafi hakama zakayi,

"Ta kalle Hajara tace kiyi hakuri, ta kamata tai daki da ita

Hada Ido sukai da Haidar tamai gwalo alamun taci nasara sannan tace ka duba wayarka, ta kara mai gwalo ta shige daki

OH MY GOD yace Ya buga bango da hannu, Aranshi yace Senayi maganin yarinyar nan

Maganarta ta fadomai arai na ya duba wayarshi,
Ahmad kuwa aranshi yace lalle kuwa, Wato ba shakka ita tai uplpading pics dinsu a status

Ahmad kamashi yai yace Mu shiga daki, Shiga sukai, Haidar ya shiga wanka ya fito ya saka wani Gezna, Union colour yai matukar mai kyau sosai

Ahmad ya gyara zama yace kaji last statement din da yarinyar chan ta fada kuwa?

Haidar yace eh naji wai induba wayata

Ahmad yace yes check it maganar da nazo mui kenen shiga WhatsApp ka duba status dinka

Shiga yai yana dubawa yaga Pics din da Hajara ta saka, WHAT yace yana  karema Hotunan kallo, yaushe akai haka,

Ahmad ne yace kagani ko? Shuru haidar yayi tinanin yaushe hakan ta faru?

Wani dogon nunfashi yaja yai maza yagoge su, Yace Ahmad wallahi sena kusan kashe yarinyar nan, Nasan Ba mamaki sanda aka kirani a wayane na shiga Daki ta dauka dan nazo neman wayar banganshiba seda ga baya,

Ahmad yace yeah hakan nema, dan kaga yanda aka ci kani da surutu bane wallahi

Shuru haidar yai yace Yarinyar nan ta batamun Plans din yau, bazan iya zuwa wajen  Birthday dina ba dan sututai kawai za'ai tayi wallahi, messages din wayarshi ya fara kallo yaga comment rututu, nunawa Ahmad yayi yace kagani ko?

A fusace ya tashi zai nufa Dakin Hajara Ahmad ya rikoshi yace meyasa ba'a baka hakuri ka hakura ne? Ta riga ta aikata kayi hakuri kawai.
Hakanan ya dawo ya zauna, yace kai announcing a group din friends dimmu anyi cancel din birthday din saboda wasu dalilai

Ahmad kuwa yanda haidar yace haka akai, Masu sharp brain sukace halan daboda Pic din da yasane wasu kuma sam basusan meya faru ba, sukace Allah yasa haka yafi alheri Ameen

Wunir ranar Dai Haidar Kamar ya fashe dan wani haushi da yakeji, yace kuma wallahi baya barta bane ita dakanta zata bar gidan,

Maganar aure kuwa Zuwa yai ya sama mamanshi yace ya yanke shawara, sedai ya mutu amma bazai taba auren taba, kuma muddin aka matsamai guduwa zaiyi agidan dan Iya biyayya yana wa Mahaifiyarshi to bega dalilin Da zaisa tace dole se ya auretaba

LAIFINA NEWhere stories live. Discover now