41

2K 155 0
                                    

KALLON KITSE

Bata da ikon fadan magana saita samu matsala? Shin anya malamanta sunyi aiki ne akan ya sota? Ko kuwa ne dai sunyi ne akan ya mulketa?
Kuka taci gaba dayi, a fili tace, badai zan tafi ba, so yake intafi, amma bazan tafi ba ina nan har abadan abada."
toh rayuwa kenan, Allah ya shiryamu Ameen.
A kebbi kuwa, uwani ba abunda ya dameta, tabi ta kara kyau, har yanzu ba wanda yasan tanada aure, hatta aminiyartata lawisa.
Hamza kuwa a kullum kara soyayya suke tsakaninsu, anata tunanin tunda inna tace zata raba auren toh basaita rabu da hamza ba, tunda ko an raba auren shi take so.
Ana cikin haka sukayi midMterm ta roki inna tana so taje gusau. Inna ta amince, dan yau jumma'a da wuri ta shirya ta wuce.
Hafsat kuwa murna take sosai, dama sun dan jima basu hadu ba, bayan sun baje dakin su hafsat, take zolayarta matar uncle."
kinga bana so.
Haka ne baki so, amma haka magnar take, kinzama tashi yanzu sai yadda yayi dake wallahi."
"uhm! Dole ne ma ya sakeni, in auri wanda nake so,
lallai uwani bakida ido, kin manta wai uncle dan inna ne, ya kamata kiyi a hankali, inba dai so kike kiyi butulci ba.
Ke hafsa kinsan ba yadda zanyi inki jinin inna ba, saboda a rayuwa ba abunda zance da ita sai addu'a.
Amma abunda na lura dashi, sam inna bata son wannan auren....ke baki saniba, inya shigo gari kullum tana kaffa-kaffa dani, ko meyasa kuma saitayi ta jamin kunne akan indaina zuwa gunsa, ko abinci zan kai masa saita ce, in ajiye a bakin kofarsa in dawo tana jira na.
"hum inna tana nema ta kareki daga sharrin namiji, kinsan fa komai na iya faruwa, gashi bawai gama makaranta kikayi ba, shiyasa takeyin haka.
Toh ai shiyasa nima nake kara tsanarshi, hardai lokacin daya bar inna cikin tashin hankali...." kofa ake bugawa, waye? Inji hafsat, "ke bude min kofa kinji ko? Da sauri suka bude kofar dan sun gano muryar mami ce (zainab).
"toh 'yan iyayi menene nawani kulle kofa? Ai saiku fito ga uncle dinku can yazo." da gudu hafsat tabar dakin, ita kuwa uwani mutuwar tsaye tayi, bata motsa ba a inda take, "waya fada masa ina garin nan? Ta fada a ranta, gashi bata fada masa batun zuwanta ba....hafsat ta katse mata tunani, "bazaki je kiyiwa mai gida barka da isowa ba ko? Ta fadi hakan cike da zolaya, hawaye ne ya fara zubar mata, "hafsat ya zanyi? Allah zai dukeni, ban fada masa zanzo nan ba, kuma ya gargadeni."
toh ke ya akayi baki fada masa ba?
"ni meye ruwana dashi dazan fada masa? Ta share kwallanta, "nifa bazani gaidashi ba.
Akan wane dalili? Sharewa kawai zakiyi kije ki gaidashi."
kinsan ba zani....."
aiko dole kije." muryar mami zainab ne data ke bakin kofa, mami kiyi hakuri Allah zai dukeni.
Ta riko hannunta, "zo muje ba abunda zai miki." suka isa falon. Yana zaune rike da mujalla a hannunsa, ya dago ya dubeta, da gani yasan ta shiga wani hali, "uncle sannu da zuwa." bai amsa mata ba, idonsa na kanta. Ta kara yi masa kyau sosai, anya zai iya hakura da yarinyar nan kuwa? Gaskiya bazi iya bin sharrudan da inna ta jera masa ba, yana ganin ya samu wannan tsaleliyar yarinyar.
Zainab ta tsinka masa tunani, "bakaji ana gaida kai bane?
"naji yaya kinsan fa zuwa tayi bata fada minba.
"au kai kuwa ai ba a tare ba, tana gun inna fa har yanzu."
"hakane, ya fada, amma ai dasai ta bugo ta fadamin, badan kin fadamin ba da ban saniba yay?
Toh ai batada waya."
"ba yadda za ai in bata waya yaya tunda guduna ma takeyi."
kai kuwa kasan yarinya ce sai a hankali."
mata nawa akayiwa yadda akayi mata? Kawai shagwaba ce, inna ta riga ta batata dayawa." ita kam ma tuni ta koma daki, suke falo yake fadawa zainab, saida yaci abinci, sannan yace zai fita ya dawo.
Da yamma likis jafar ya shigo falo, sam basu ji shigowarsa ba, uwani na daga bakin kofa tana bada labarin wata yarinya data hau icce a makaranta ta fado, sai jin muryarsa tayi a kanta salamu alaikum." ai kuwa tuni ta kece a guje, da sauri yace "daughter hafsat kenan." haka yake kiransu, "kama min ita."
caraf hafsat ta rike hannunta da sauri, ya isa gun ya riketa, ya hadata da bangon wurin yana fadin yauwa daughter na gode maki, so ina zakije ne 'yar surutu?
Gabanta faduwa yakeyi, "bakisan kinmin laifi bane?
Niba laifin danayi." ta fadi hakan, "ni kike fadawa haka? Toh zanyi maganinki, dama kinga ina kyaleki ne."
tayi saurin kulle idonta, dan a zatonta dukanta zaiyi, ji tayi bakinsa akan nata kissing dinta yakeyi ba sassauci, tun tana juye-juye har dan dole ta hakura, saida ya tsosa yadda ransa ke so, sannan yadan saki bakinta, data turo yawu ta zubda, nifa uncle bana son irin wannan abunda kake yimin."
kara matseta yayi, "karya kikey, kina so." zai kara kai bakinsa, yaji muryar zainab, "haba jafaru kayi mata a hankali mana, baka ga yadda take bane? Yayi saurin janyewa daga gunta, "yaya ina wuni? Ya fada yana dubanta, ita kuwa uwani kuka takeyi a guje ta shige ciki, sai dakin hafsat.
Tana isa ta dadawa hafsat dundu a bayanta, itakam dariya takeyi mata, saida ta gama kukan sannan,

KALLON KITSEWhere stories live. Discover now