47

2K 153 0
                                    

KALLON KITSE

Saboda ire-iren matan daya kwanta dasu babu wanda takai uwani a komai ma, toh shin daman meke burgesu ne da matan bariki? Ya kara tambayar kansa, ashe dama shi bai san dadin mace ba, sai a yau? Son uwani ne ya karu a zuciyar jafaru
godiya yakeyiwa Allah daya bashi mata irin uwani, sannan ya soma yiwa inna addu'a fatan shiga aljannatul firdaus.
Yana cikin haka yaji ana sallama daga waje, yayi saurin lekawa, mal. mamman ne, yallabai wayarka ce tun dazu take ringin shine nayi kaudin dauko maka."
a'a haba wane kaudi kuma mal. Mamman? Kadaiyi taimako na gode wallahi.
Missed cal har sha biyu ya gani, da sauri ya duba number, number inna ce ta MTN, ah har sun iso?
Ya fada da sauri ya wuce dakinsa ya shirya, saida ya fadawa indo sannan ya wuce, shida mal. Mamman da driver Alh. Yunusa.
Matafiya dai andawo lafiya, sai dai har yanzu uwani na kwance tana barci, inna data tambayi indo sai ce mata tayi, ai bata da lafiya, saida jafar yayi mata allura."
sam inna bata kawo komai a ranta ba, saidai tausaya mata datayi, dan haka ma tace kada a tadata a barta saita tashi dan kanta." ai kuwa bata tashiba saida karfe uku da rabi na rana, ta shiga bayi tayi wanka, harda alwala.
Ta fito daure da tamul saita ga inna, ai saita fashe da kuka, a guje taje ta rungumeta, inna lallashi ta rinkayi, cike da kulawa, itama kanta tasan tayi missing din uwani sun dade a haka, kafin inna tace maza kiyi sallah nasan harda azahar bakiyi ba."
a wannan yammacin uwani tana makale da inna, sunata hira abinsu, saidai uwani bata yadda ta gano abunda ke faruwa ba.
Da dare jafar ya shigo falon inna dan ya gaidata, suna cikin hira uwani ta shigo, ganin jafar saiya sa duk jikinta yayi sanyi, dalilin kallon dayake mata, bata kalleshi ba amma ta gaidashi, shidai idonsa na kan uwani, baima san da hakan ba saida inna tace "auta kanaji na kuwa?
Sannan hankalinsa ya dawo gunta, uwani tashi ki daukowa auta abinci." ta mike tana tafiya a hankali.
Inna ta lura da hakan tun dazu, amma saita share dandai anriga da ance mata batada lafiya, kuma tasan halin uwan da raki, dan hakane bata tambayeta ba.
Uwani na barin wurin jafar yamike
yabi bayanta, "ina zuwa inna."
bai jira amsarta ba ya fice. A kicin ya isheta, kai tsaye gunta ya nufa, da sauri ta nemi barin wurin, amma saiya riketa, "baby ya jikinki? na damu kwarai in ganki aisha." ajiyar zuciya tayi, da sauki ta fada aciki, "ba inda yake miki ciwo? Ta girgiza kanta, babu, ta fada a takaice.
Toh ga maganinki, ya debo ruwa ya mika mata, yadda inna keyi mata, hakan tayi saida tasa shi acikin tuwo sannan ta hadiye, jafar kallonta dai yakeyi, ji yayi tace na shanye."
ya lakaci hancinta, "mai raki." ya karbi abincin ya fice.
Jafar ya koma kaduna cike da nishadi, dan ya samu abunda bai taba zato ba a rayuwarsa, har yanzu mamaki yakeyi, dama har yanzu akwai sauran virgin dama?
Koda yake dama baza a taba taruwa a zama daya ba.
Yana komawa ya samu an turashi can sudan a karkashin (UN) wato united nation don agaji a garin,
hakan ya kasance ne a dalilin hazaka da kuma nemar dama na tafiya. Sam baiso tafiyarba, amma ya zaiyi tunda yana neman cigaba a aikinsa? Dole haka ya wuce tunda ya rigaya da satin yabar gida.
Yau sati uku da kwana biyar rabon jafar da gida nigeria, sannan kuma a yau sati daya kenan da uwani ke fama da kanta, ta rasa abunda ke damunta, yau taji nan na mata ciwo, gobe taji wani wurin ne, ta rasa gane ainihin abunda ke damunta, ga kasala da sonyin barci duk a tare da ita, saidai bai hanata tayi duk abunda ta saba ba, dan bai kwantar da itaba, dan haka take gani yafi mata, idan inna ta gano akwai abunda yake damunta da tuni sun tafi asibiti, babu abunda taki jini kamar zuwa asibiti a rayuwarta.
Yau ma kamar kullum suna tareda lawisa a dakin uwani, sai lawisa ke cewa nikuwa in tambayeki mana, wai wane irin mai kike shafawa ne, naga kinyi farine sosai?
Harara ta wurga mata, 'wane irin fari kuma, bayan kina gani a idonki, nashayin wanka a gabanki, man da dai nake shafawa shidin dai nake amfani dashi, ni wai yau hamza kwana biyu banyi waya dashiba." inji uwani, insha Allahu yau saura kwana biyar ya dawo."
don Allah da gaske?
Dana sani ban fada miki ba, kila so yake yayi suprising dinki."
ai gara da kika fadamin,kinga sai in shirya kenan.

KALLON KITSEWhere stories live. Discover now