8

180 11 0
                                    

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓

written by noor Eemaan

page15-16

ganin diamond ring a hannunta domin ita kwata-kwata bata sa zobe, "toh ya akayi zoben nan ya zo hannuna" ta fada abayyane, sai kuma ta kwabe fuska ganin bata da mai bata amsa tambayan amma koma menene taji kawai ta kamu da son zoben.

zaune yake a office dinsa yana sipping hot coffe a zahirin gaskiya idan ka ganshi zaka yi zatan bashi da ko digon damuwa  amma  abadi'ni damuwa ce fall cikinsa kawai tsananin dauriya da jarumta ce irin tasa nutse ya dire cup din hannunsa ya bude lockern sa take rigar abrar daya cire mata hadi  da ribbon dinta mai kalan red suka bayanna, daga rigar yayi ya tsura mata ido tamkar abrar zata bayyana ajikin rigar ne, rigar ya kai hancinsa ya shinshina yana lumshe ido yana matukar son kamshin rigar domin ba kamshin turare bane, kamshine na ainihin jikinta duk da ya wanke amma kamshin na nan ajikin, ya kai  kusan minti goma rungume da rigar kana ya mayar cikin lockern domin kullum da shi yake zuwa aiki haka zalika idan ya tashi da rigar yake tafiya domin baya iya bacci sai da rigar shi kanshi mamaki kansa yake idan yana wandanan abubuwan amma ya alakanta hakan da matsananci tausayin yarinyar da ko sunanta bai sani ba. ajiyar zuciya yasauke hadi da cewa " where on earth are you decent one"  sai kuma ya dafe kansa yace" Aaban you re going crazing"...

da misalin karfe biyar na yamma ya tashi daga hospital ya nufi gida, yana hanyar komawa gida aka tsayar dasu a junction sai yaga wata matashiyar budurwa kamar abrar tsaye tana kokarin tsallaka titi cikin sauri ya balle  murfin motar ya tsallaka amma sai yaga ba ita bace...
dafe kansa yayi yasake tsallaka titin batare da yace komai, kuma alokacin an bada hannu  wasu mutane sai faman masifa suke ya tare musu hanyar hucewa da sauran maganganu,  yawan magana baya daga cikin dabi'ansa hakan yasa shi shiga motarsa kawai batare da ya tanka musu ba...
hakan nan ya ji ranshi  ya baci ya rasa dalilin sa na yawan damuwar da halittan da bata san yana existing aduniya ba, yayi iya kokarinsa wajen ganin ya manta da ita arayuwa amma ya kasa...

cikin sanyi take tafiya yayinda take murza zoben hannunta, tun daga nesa take satan kallon ammi yayinda zuciyarta ke bugawa da sauri sauri, zama tayi agaban ammi ta dora hannun ta akafar ammi tace "ammi barka da hutawa"
"lafiya" ammi ta fada fuskarnan a daure.
yawu ta hadiye domin yanzu har wani tsoron ammi take ji, domin tunda ta haife ta bata taba koda yimata tsawa ba balle ta kai ga mari, hawayene suka zubo mata  tace "ammi ni zan tafi in yi nesa dake, bazan iya cigaba da zama agidanan ba ammi, na gwanmmace in koma niger wurin maman abbina ko da zata kasheni da zaman gidan nan ammi ki taimaka min" mikewa ammi tayi ta janye kafarta tace" matukar kika fita daga gidanan da nufin yin nesa dani ban yafe miki ba" tana fadin haka ta bar falon cikin sauri....

kuka mai tsuma zujiya abrar ta fashe dashi hadi da kifa kanta akan kujera ta cigaba da rerawa, ana haka sai ga alhaji shettima, taji shigowar mutum wanda take da tabaccin alhaji shettima ne amma sam bata  dago kanta ba, ga jikinta sai rawa yake  karasowa yayi hadi shafa bayanta yace" relax abrar daddy's girl, you are so sweet, i mean on bed gaba daya kin gujeni tun daga daren mu mai dadi" ya karasa maganar hadi da lashe labbansa

jitayi kamar an watsa mata tafashashen ruwan zafi adalilin shafa bayanta daya yi, kalamansa kuwa tamkar tsukar mashi haka taji akunnenta, take duk wani tsoronsa da take  ji ya gudu dago kanta tayi ta tofa masa yawun bakinta tace" tir da budurwa zuciya irin naka SHETTIMA mugu bakin azzalumi Allah ya saka min abunda kamin ka siye ammina da kyakyawan halaiya, amma bata san kai bakin munafiki ne kai ba, mai fuskar biyu" tana fadin hakan ta bar gurin da mugun guda tana kuka...

murmushi alhaji shettima yayi duk da yayi mamakin yanda ta kira sunanshi gatsau ba dan sakayawa, abunda ko mahaifiyarta bata taba yi ba, cikin rashin damuwa ya shafo yawun data tofah masa ya sumbata yace"my sweet abrar, dole in mallakeki ko ina so ko bakya so"....

ammi kuwa tana shiga dakinta ta fada gado hadi da fashewa da kuka tausayin yarta ne fall aranta, musamman ramar data yi wanda ya daga hankalinta amma batason nuna damuwarta afili, sam bataso ta bawa abrar fuskar ta cigaba da cewa alhaji ne yamata fyade domin bazata taba amincewa ba....

sallama alhaji shettima yayi ya shigo dakin da ammi take  saurin ta share hawayenta, murmushi dashi kadai ya bar wa kansa sani yasaki kana ya aro damuwa ya yafa afukarsa kamar gaske yace" hajiyata lafiya? gaba daya yanzu baki da walwala ki gaya min damuwarki please"
murmushi karfin hali tayi kana tace " ba komai alhajina, kawai rashin walwalar abrar ne ke damuna"
ta fadi hakan domin bata so koda wasa yaji wanna maganar na sharrin da abrar ta masa.

"kiyi hakuri da ita, kinsan yarinya ce ita wata rana zata daina" ya fada kamar mutumin kwarai,  jinjina kai ammi tayi cikin gamsuwa.

washegari ammi na zaune a dinning tana breakfast ita kadai domin alhaji ya fita da wuri yau ta kuma kira abrar tace wai ta koshi gaba daya tsakuran abinci take ta kasa ci ana haka sai ga wayar ta na ringing, dagawa tayi hadi da sallama amsawa ammi tayi hadi da cewa wacece dariya hanan tayi hadi da cewa
"lah ammi baki gane ni ba, hanan ce  aminiyar abrar" 
"oho hanan ce, kina lafiya ya mutan gidan, iyayen kalau?"
"lafiya lau ammi suke, ga mummyna ku gaisa"
'toh bata"
"assalama alaykum" mummy hanan ta fada
"wa'alaikumu salam, ina wuni hajiya" ammi ta fada.
"ina wuni ammin abrar, ya gida ya ayyuka"
"wallahi alhamdulillah "
"toh masha Allah ina abrar diyata, kullum hanan bata da hira sai na abrar abrar" dariya ammi tayi cikin farinciki domin tana matukar kaunar duk mai son gudan jininta "aikuwa abrar bata nan"
"toh har hanan na cewa a hada ta da driver ta kawota, to ai shikenan ki gaisheta idan ta dawo"
"zata ji in sha Allah nagode kwarai"
amsar wayar hanan tayi tana cewa"ammi ki gayawa abrar ta fara shiri saura sati daya mu koma school"
"toh zan gaya mata hanan" ajiyar zuciya ammi tasaki bayan ta kashe wayar, kwata kwata bataso wani ya fahimci halin da suke ciki shiyasa tace abrar bata nan...

bayan kwana uku da misalin karfe 12 na rana alhaji ya bawa ammin makudan kudade hadi da drivern da zai kaita akan ta yi wa abrar shopping tunda saura kwana hudu ta koma cyprus, yana ganin tashin motarsu ya koma cikin gida direct ya nufi dakin abrar....

tura kofar abrar yayi luckily yaji  kofar abude cikin murna hadi da zumudi ya shiga dakin domin daman da biyu ya tura ammi shopping din, abrar na zaune rungume da tedddy'nta ta yi shiru idanunta alumshe, jin an bude kofa yasa ta bude beautiful eyes dinta.gabanta ne yayi wani irin  mahaukacin bugawa ganin alhaji shetttima ne, "a'uzubillahi minnar shaitanir rajeem" abrar ta fada cikin tashin hankali hadi mikewa ta nufi kofa domin guduwa tare kofar yayi yana dariya hadi da danna lock, toilet ta nufa da mugun gudu tana kuka saurin janyota yayi  hadi da rungumeta, cizo mai zafi ta gartsa masa, saurin sakinta yayi yana shafa wajen, idanunsa sunyi ja,  wani lafiyayyen mari ya kifa mata ya tura ta gado ya hau kanta kokarin romancing dinta ya fara yi, amma taki bari ganin tana bata masa lokaci yasashi afka mata hadi da rufe mata baki babu tsoron Allah.....

yana cikin aikata munmunan aikinsa yaji horn alamun su ammi sun dawo, da mugun gudu ya fita daga dakin kayansa ahannu abrar dake kwance tama kasa kuka sai na zujiya daya fi ciwo, gaba daya kwalwalwarta ta daina aiki takai kusan mintuna ashirin akwancen kana ta nufi toilet, sai alokacin wani kuka mai ciwo ya zo mata....

adaidai lokacin kuwa doctor Aaban ke zaune yana duba marasa lafiya jiyayi zuciyarsa tayi wani irin bugu da har ya dafe daidai saitin wajen...

SHARE PLS✔
COMMENT✔
VOTE✔
EDIT❌

hey sisters kuyi hakuri nasan wasun ku baku ji dadin abunda alhaji shettima yake wa abrar ba, amma ku sani ko wani dan adam da tasa kalar kaddaran, dan haka ku cigaba da bin alkalamina dan jin ya zata kaya abook din MIJIN AMMINA NE SILA...

kuyi manage pls banda a enough charge banyi editing ba.
love you all guys

noor Eemaan ce😉✍

https://chat.whatsapp.com/FEfWeTiufpk96my8yNBeaM

✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLETED)✨Unde poveștirile trăiesc. Descoperă acum