36

294 15 0
                                    

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓
( A heart touching story)

Written by
Noor Eemaan

Wattpad username
@NoorEemaan

#Ending

Page71-72

(Not edited)

_____________________📖sun d'auk'i tsahon lok'aci suna girk'in wand'a 'bashi da wani yawa, bayan sun gama had'a breakfast, ya taya ta d'auk'ar warmers suk'a jera a dinning table, kana suk'a shiga wank'a a tare k'amar yand'a ya sabar mata, bayan sun fito ta shirya ta cik'in wasu k'ananun k'aya, bomshort na jeans hadi da farar riga top, y'ay'ind'a ya yi mata parking gashinta a tsak'iya da farin ribbon, barima mai farin stone ya sanya mata, kana ya fito mata da white low shoe, murmushi d'auk'e kan fusk 'ar ta, ta mike ta fara shirya shi cik'in tsananin so had'i da alfahari da mijin nata, haka suk'e k'ullum sai dai idan Aaban dana fitar sauri ne k'owa ke shirya kansa....

Sosai shi ma ya yi k'yau cik'in shigar k'ananun kaya, hannunta ya kamo suk'a sauko k'asa, kan dining table suk'a yiwa K'ansu mazaunin, hak'an bai masa ba ya d'ora ta kan cinyar sa, a haka suk'a yi breakfast d'in... Bayan sun gama suk'a d'awo falo, tana kwance a k'irjinsa, d'omin Aaban ya gama shagwa'bata da zama a k'irjinsa...

Ringing d'in wayar sa ce ta k'atse musu hirar soy'aayy'ar su, ganin number hospital di'n sa ya sashi dan k'wabe fusk'a k'amar k'aramin yaro, d'omin ya riga yace ba inda zashi, yau ranar k'asancewa da decent one d'inshi ce...

K'amar yand'a yayi tunani ne, yana d'aga wayar aka ce ana buk'atar sa da gaggawa d'omin an k'awo wani patient... Yana sauk'e wayar d'aga k'unnen ya k'alle ta, saura k'iris ya yi dariya ganin yand'a ta k'umbura fusk'a dama bak'inta, da alama taji wayar da suka yi da yan hospital din...

"Allah ni 'babu inda zaka je, yau k'awai baza su bar min kai ba" ta k'arasa tana fashewa da k'uk'an na zallan sakalci...

Kallon ta k'awai yake yana mamak'in yawan rigimar ta kwanan nan, gashi bata da wuyan k'uk'a yanzu. Cikin son rarrashin ta yace " haba wifffy, nasan ki da tausayi fa, baki son mijin ki ya samu lada uhmm?"

Jikinta ne yayi sanyi, cikin shagwa'ba tace "toh kaje, amma zaka kaini gidan bestie Hanan please?"  K'asancewar Hanan tayi aure watanin uku kenan tare da saurayin ta  Khabeer wanda shi ya matsa aka yi auren a dalilin sa na cewa ya matsu ya mallake ta domin baya son wani ya yi masa kwancen ta...

"Sure! zan kai, mu je mu sauya kaya" ya fad'a yana daukar ta cak cikin sauri sauri yak'e take matatak'alar benen... Babu jimawa suk'a fito cikin shiga mai kyau da tsari...

'Babu jimawa suka isa hada'dden gidan Hanan kasancewar basu da nisa sosai, "k'arfe biyar zan zo in d'auke kinjii" ya fad'a yana murza soft palm din ta.

"toh Allah ya bada sa'a"

"Ameen decent one, I love you"

"I love you too pure heart" tace tana sakar masa murmushin ta, har ta fita daga motar ya ce "baki ji ba" waiwayo wa tayi, da hannu yayi mata alamar tazo, dawowa cikin motar, fuskar ta ya kamo hadi da kamo lallausan labb'anta ya shiga kissing d'inta, martani ta shiga mayar masa itama cikin salon daya kara rikita shi....

Tuna cewa ak'wai patient dake cik'in mayuwancin hali yasa Aaban zare labb'ansa. "Take care ok, zan kira ki da zarar na samu any space, and extend my greeting to Hanan" yace yana sake bata light kiss a lips d'insa"

Jinjina masa kai ta fita hadi da daga masa hannu, sai da ya ga shigarta cikin gidan kana ya bawa motar sa wuta ya harba kan titi da gudu...

'Da sallama d'auke a bakinta ta shiga  falon Hanan, sauri juya baya Abrar tayi ganin Hanan kwance jikin Khabeer, dariya Hanan ta saki domin sosai Abrar ta bata dariya. "Barka da zuwa bestien mu" yace yana zare Hanan daga jikin sa. Sai a lokacin ta juyo suk'a gaisa a mutunci da khabeer din, kana ya bar falon domin dama yana da shirin fita ne...

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 21, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLETED)✨Where stories live. Discover now