35

163 8 0
                                    

🍇🍇MIJIN AMMINA NE SILA🍓🍓
(A heart touching story)

Written by
Noor Eemaan

Wattpad username
@NoorEemaan

page 69-70

______________📖sosai suƙa yi enjoying baccin su manne da juna, kiran sallah farƙo kan ƙunne Aaban, a hankali ya zare jiƙinsa ɗaga nata hadi da maƴe mata gurɓon sa ɗa pillow, sosai ta rungume pillow'n ciƙin ɓacci a tunanin ta shine, murmushi ya saki iɗanun sa kafe kan ƙyaƙyyawar fuskar ta, wani sihirtattacen kyau ya ga ta kara masa. Ɓa ɗan ƴa gaji da kallonta ba ya nufi toilet, wanka ya sake yi ƙana ƴa ɗaura alwala ya fito...farar jallaɓiya fari ya sanya bayan ya fishe jikinsa ɗa ɗaɗɗaɗa'n turarensa na tomford, hular nan da ake wa lakaɓi ɗa "ka fiye naci" shima fara sol ya sanya, take ya dau kyau tamƙar ɓalaraɓen sudan, shimfuɗa sallaya yayi kana ya fara nafilfili yana ƙai ɓukatun sa ga rabbil samawwati.... ɓabu jimawa ya fara jin za a taɗa sallah, ciƙin hanzari ya mike, hannunsa dauƙe da ƙyaƙyyawan carɓi, in da taƙe kwance kan gaɗo ya nufa, tattausan hannunwansa ya shafa a fuskar ta, ajiyar zuciya ta sauke duk da tana cikin bacci, sanyayyar iskar ɓakin sa ƴa shiga hura mata a fuska hadi da cewa "wiffyy!" cikin taushin murya... a hankali ta fara motsa idanunta kana a hankali ta shiga waresu, ganin haka ya sa shi cewa "it's time for salat, tashi kinjiii" ya ƙarasa yana barin daƙin ciƙin sauri domin har an tayar ɗa sallah....

Ɗa iɗon ta mai cike da ɓacci ta bishi kana a hanƙali ta ƴunkura ta mike tana bata fuska domin dukkanin jiƙinta ciwo yaƙe mata, itama wanƙa tayi a gurguje ƙana ta dauro alwala ta fito, wata ɗoguwar riga mara nauyi ta ɗauko hadi da hijab ta taɗa sallah... tana gama shafa addu'a ta ji motsin shigowar sa... ƙasa tayi ɗa ƙanta matsananci kunyar sa na ratsa ta. Murmushi mai sauti ya saki ɗomin sosai yake jin shi ciƙin nishadi, gabanta ya zauna sosai a ƙoƙarin sa na son haɗa iɗanu da ita, sai ɗai sam taki bashi damar haƙan, hannunta ya ƙamo yace

"ƙin tashi lafiya yar aljanna?"
kara sunne ƙai tayi kasa tace "lafiya lau pure heart, ina ƙwana" ta fada cikin muryar ƙunya.

sumɓata ya manna mata a goshi bayan ya dago kanta ɓa tare da ya amsa gaisuwar ta ɓa. "ya jiki?" ya Ƙara faɗa yana leƙen fusƙar ta, wani sabon kunyar ne ya kara kamata, "ni lafiyata ƙalau" ta amsa a shagwaɓe.

"Wayyo pure heart ƙayi a hankali na gajiii" ya ƙwaikwayi yanda ta yi masa raƙi a daren na jiya... Aɓin ɗariya sai kuma ta shige jiƙinsa tana boye fusƙar ta, murmushi ya saki, kana ya dauke ta caƙ zuwa kan gado bayan ya cire hijab din jikinta, ƙan gado ya shimfuɗe ta kana yayi mata rumfa da faffaɗan kafaɗarsa, kissing din soft lips din ta na yan mintuna yayi kana ya mirgina da ita a jiƙinsa ya ɗawo kasa sai ya zamana tana kan ƙirjin sa, "let's sleep" yace cikin whisper yana shafa bayanta, ɓaɓu jimawa tayi ɓacci haka zaliƙa shima....

karfe 8:00am ɗaiɗai suka tashi a lokaci daya, wanka suka yi a tare wanɗa ɓa ƙaramin ƙunya ta sha ba, cikin wani material ruwan ƙwaiɗuwar ƙwai ɗinƙin riga ɗa skirt, light makeup tayi, sosai tayi ƙyau mai matuƙar burgewa, Aaban kuwa na sanye cikin shadda gezner ruwan maƙuba yayinda sumar sa mai yalwa ƙe ƙwance luf luf abun sha'awa, ɓayan ya ɗaura agogo na zallan diamond a hannunsa kana ya nufi inda take tsaye gaɓan dressing mirrow tana ƙoƙarin sanya dan ɗan ƙunne. Ta ɓaya ya rungumeta ƙana ya ƙarbi dan ƙunne ya sanya mata hadi da sarƙar sa, zobe, da awarwaro.... ta cikin madubi suka kurawa juna ido, ƙowannensu na ƴaɓa ƙyawun dan'uwan sa a ransu, juyo da ita yayi hadi da furta "My beautiful wifffy" murmushi ne suɓuce mata, itama cikin son faranta masa tace "my handsome pure heart" murmushi jindadi ya saki kana ya riko hannunta suka fita a dakin, domin har tara tayi, yasan Mummy ɗa Hanan na jiran sa domin Daddy ya koma kuwait....

tun ƙafin su ƙaraso dinning table din Mummy ke yi musu murmushi, tana yaba dacewan da suka yi a ranta, Hanan kuwa na zaune itama tana ƙallonsu yayinda farinciki ke ratsa zuciyarta, tana farinciƙin ganin aminiyar cikin walwala, wanda ta rasa a lokuttan ɓaya, domin ɓa shaƙƙa Abrar ta ga rayuwa wanda ta cancanci ƙasancewa ciƙin farinciƙi....

✨MIJIN AMMINA NE SILA(COMPLETED)✨Where stories live. Discover now