khadija 4

2.4K 146 4
                                    

Video call nake yi ni dah Faruq
Yau ne zai tafi Cairo ,awwn wallhi tun kamin ya tafi Na fara missing inshi kawai for does hours da ba zan yi waya da shi bah .
Babe I gatta go , ohk bye sweet take good care of ur self in kun Isa pls call me plssss
😂😂 ji face expression inki sai kace in na tafi shi knn na gudu knnn ,
Um ummm ni na san ma bazaka gudu bah kawai ma ni ka daina min wanna wasa .
Ohk toh bye babe I love
Ohk love you more

Muka kashe call in , I felt lonely wallhi like I miss him 😩 .

Nanacy k (granny) na kiranki fah
Baki na dan turo sanan na amsa mata dah toh gani nan zuwa .
K gani , na zauna still Ina turo Baki gaba
Yau Khadija Mai akai maki koh bacci kike yi ne aka tashe ki , K wato haj hafsat kakar su wato matar alhj mai guwal ta farko knn wacce suke Kira dah k tana da son yara so dan haka duka jikokin gidan dah na co wife's in tah duka dai duk ta hada tana so gashi ta sangar tar da su bah kadan bah kowa in ka tambaye shi fav in shi sai ya ce K wasu ma manya haj K suke ce Mata gashi bata so komai ya samu jikokin nata kuwata kuwata amma duk abunda mijin tah ya fada sai ta bashi akuwai biyayyah masha allah gah farin jini .
Haka ta sani a gaba tana tah bani hakuri harda saka driver ya Sayo min havilla ice cream 😝 duk Wanda yasan ni yasan I worship ice cream koh wanne and cold stuffs eg drink , water anything dai is my idol a haka na samu na dan rage tunain prince Ina

Muna daki wajen 9:16 una kallon gangaa a zeeworld a daki Ina cin popcorn abuna amra kuma na cin abinci ilham na waya dah saurayinta koh jinta bamuyi sai kace munafuka ita lala kallo take tana charting kowa yayi shiru Chan aka gama kowa ya fara kai zeeworld haba ya za ai suyi mana cutting film a haka kawai Mai zamu ji
Metewwwwww pls ku rage voice inki kuna damun mu. Inji ilham
😧😧😧 eyyyyeh dukan mu uku muka hada baki
Ba damun ku muke bah tafi damun ku muke , lala. Tashi tai ta kunna waka niki kuma nai zauri na jona dah speaker kai , dah gudu amra ta tashi tah kulle kofan dakin 😂😂😂😂
💃🏻 when the gbedu dai enter body 🔥🔥🔥enter body sai rawa dama nikam kowa yasan ni dah rawa muka dauka
Ta tashi tashiga toilet heeee sai muka kara dah yin wakan dah Baki muna ihu mun kida muna rawa ta wani fito zata fita dakin amra ta tsaya a bAkin kofan ta hana tah sai ya fara
You guys are so childish very annoying kawai , ta fada gado ranta ya baci Dariya na fara yi muna ta rawa amra nayi mata chakulkuli tun Ana fada har ta soma Dariya .Chan around 12:10 muka fara shiga yin wanka , Kayan bacci muka saka sannan muka hau gado dam mu dakin mu da ban yake mini royal beds ne guda uku Kayan bacci dukan mu muka saka dama ni a duniya I love love short cloth especially gowns wow Ina so amma yau wani boom short na saka pink dah rigar shi white sanan na kuwanta . Na rufe ido knn Ina tunanin koh su prince ya dai .
Vibration in waya na na ji dah sauri na duba ina daga wa nayi ajiyan zuciya na ce 😃baabyy
Babe I missed you fah koh Tex ma Baki yi min bah tun dah na tafi , inji Faruq'
Amma bah na ce maka tun kana airport zaka Kira ni bah and also I did live a massage Baka duba WhatsApp inka bah na karasa Ina turo Baki Ina hadawa da shaguwaba sai kace yana kallo na ,
Ohk toh babe zan dubah ya Dan yi shiru sanna ya danaja numfashi ya ce babe I missed you I felt like munyi shekara banyi waya dake bah in fact mah voice inki ya dan changer kadan fah
Ni kuma kamar mumu sai blushing nake na danyi yar karamar Dariya sannan na ce kaima voice inka ya Kara zama deep in a berry sugar way ,
😂😂😂kai babe wane ne kuma berry sugar hhhh kai allah na gode maka
Na ce' irin naka mana very very........
fada very mai ?
Nai shiru
Ay koh yau sai kin fada bah kince Baki ji bah very me
Dariya kawai nake 😂😂🤣😂 me I don't mean anything I swear allah koh
Fadi toh what you wanted to say very what
Very husky 😅
Hmmmmmm so what does dat mean
Ntn kawai nikam ma abar wannan lbrn pls ya hanya

Ummmmm babe ban Gaya maki bah a flight in nan flight attendant 👩‍✈️ in nan was just trying to seduce me kin San prince in naki is tooooo hot to not be noticed 😉
Hmm toh sai kace mata Mai koh kai Yaya koh kaima biye mata kai "na fada in a cold manner'

Aaa fah babe I swear with my ancestors koh kallonta banyi bah
Toh uhmm saida safe na fara Jin bacci
Babe bbu wani bacci ur just jealous kuma wallhi na gaya maki ban kula ta bah kin San kuma most of them yan iska ne
Haka muka dinga hira muyi love muyi fada muyi wasa har sai da 4:40 yayi sanna nayi bacci .

Week in nan zamu koma school yanzu Na NECO muke yi so kowa dah phone 📱 inshi yazo mu uku 6s rose gold ne a hannu mu wallpaper Ina pic in Faruq ne yayi wani bright smile 😃 a cikin kaftan white sai hulan shi black masha allah yayi kiyau har ya gani Dan ni kaina nasan yafini kiyau nesa bah kusa bah walhi masha allah .

Haka rayuwa ta ci gaba soyayyar mu dah Faruq tana kara karfi muna kara manne ma juna gah shirin grads munayi Dan akuwai walima dah prom eve amma ni bazani bah saboda Banda date bf in ilham ce mata yayi wai tsoro na ma mazan k ji tayi tayi ya fada mata maisa yaki sai Chan ya ce mata wai wani k sona so baya so kowa ya so ni so shi yasa amma akuwai dayawa masu sona set in mu amma ni dah ta fada min ce mata nai karya ne kawai ya fada ne Dan kina sister Ina ne .

Masha allah yau grads in mu ne munyi kiyau munyi kiyau masha allah tun kamin a gama min make up muke face time dah Faruq yana ta kuda ni wajen sa kaya da kiayar zip Ina ya tafi yana ta yi min Dariya wai nayi kiba da yawa , lala kuwa na ta nuna masa gown inta wai ya shiga saboda ita siririya ce and she has the perfect model body shi kuma biye mata ya dinga yi ya kuda ta . Kaya na half gown ne ya wuce knee Ina amma bai kai kasa bah black sai golden shoes dah black veil gown Ina na da touch of gold dai lala straight gown ne plane black mai off shoulder sai silver shoes na ilham kuma wando ta saka black pencil sai ta saka boots dah bottom up white shirt sai ta daura black veil dukan mu masha allah munyi kiyau iya kiyau . After grads kowa an bashi award in shi sannan aka fita anata picture masha allah kunyi kiyau .




Pls 🙏
Share😉
Vote ❤️
Comment👍

Next chapter on it way
Pls comment and let me know what in ur brain

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now