Room in khadeejarh
Study in khadeejarh
Amra's room
Amra's study
Ilhams's room
Yau Saturday muka je kasuwa ni dai I just brought wallpaper sai na sayarda study Ina dah na amara muka sayo wani sai amara dah ilham suka siyo paint suka kira mai paint sai room deco in dah muka Siyo harda su carpet dah sai sauran su by Friday after shopping we were very tired a parlor mukai bacci ranan saboda dakin a cike yake dah kaya tun dah asuba bayan sallah na saka wallpaper na ma hada daki na su amra sai seven Mai paint yazo yayi masu painting ba Mu muka gama komai bah sai wajen 10pm sannan rannan a gidan kaka muka kuwan.I will post anjima insha allah pls tell we what you think about the room deco and don't forget to vote ❤️❤️❤️💃🏻💋💃🏻
BẠN ĐANG ĐỌC
Khadeejarh ❤️❤️
Lãng mạnFam,love,romance,money& possessiveness ❤️❤️ Hausa novel Hausa novel Ku biyo ni ku sha lbr ❤️❤️❤️