Khadija 50

2.1K 101 9
                                    


Eid Mubarak 🌝

Wa'azi sosai akai mana Abbah na kawo aya yana fasarrawa duk akan mutuwa Dan duniyya dama sako muka kawo mu koma in Kabi hanya mai kiyau wajen koma ka tsira in kuma kabi na sharri subhanallah. Allah kasa mu cika da kiyau da Imani kasa mu cika muna masuyi maka sujjada ya allah ka dauki ran mu sanda ka gamsu da ayyukan mu na alheri.

Mutuwa na kan kowa duk kudinka duk mulkin ka duk iliminka kai in kaga dama ka hada sama da kasa kana tafin hannun mutu kuma In Lokaci yayi sai ka tafi shi yasa a kullum ake so musan da allah na kallon mu mu ruka aykin alheri Dan in tazo sai ta tafi da kai

Allah yasa mu cika da kiyau da Imani ameen.

AHMAD's POV

Tunda muka shiga falo Khadija taki Shiru sai kukan zuciya take ni kaina hawaye nake  haka yasa na kasa ce mata komai gashi wayana sai vibrating yake tayi Dan haka yasa na saka wayan a silent.

Koh da muka fito tare muke da mijin hafsat ana ta karban gaisuwa. Wayana ne ya fara pinging alamar massage dagawa nai na fita waje domin in San waye ina budewa naga Ashe felisha ce sai wani number da ban sani bah kuma

Tsaki nai kamin na Kara ganin wani massage still ban dauka bah nayi switching off na waya na gaba daya kamin na koma cikin na zauna.


KHADEEJARH.

Ana cikin wanna tashin hankalin yau sadaka na arbain knn har yanzu naki komawa gida na sai dai haka yaya ya hakura ya barni Dan ma baby mai kiyau kullum tana wajen ilham harma naji su mummy na cewa ko za ai ma ya Ibrahim wato mijin ya hafsat magana koh a bashi ilham any ways yau na dau waya na ma ina shirin duba texts ina and all.

Ina bude whatapp ina naga wani number kuma naga Kaman Video akai mani sending still ban bude bah haka na gama chart ina sai kuma hankali na yaki kuwanciya ina son na bude massage ina haka ina cikin haka Anuty rabi ta Kira ni nabita yaki ne dama a haka naga ilham tana kuwance ta daura baby a kan ruwan cikinta suna ta bacci Sai na muka tsaya kallonta nida aunty rabi kamin muka wuce kuma bbu Wanda ya ce komai a cikin mu dan tausayi duka su suke bamu. 

Sai wajen 5 na zo daukan waya na ina ta tunani akan number in nan ina zuwa na dauki wayan na bude Video ne da pictures gabana ne ya baci kuma Kaman mayya haka saida na kalli komai koda na gama different emotions na rinka ji disappointment,shame,disbelief,disgust ji nake zuciya na ya bushe gaba daya haka na duba komai nawa ban cewa komai bah na hada kayana na dau veil ina ina fitowa wajen neman yaya nai ina kuma fitowa na gan shi shi da Su ya umar a parlor dai dai tsakiyan parlor na tsaya na kalle shi

AHMAD ZO KA MAIDA NI GIDA

Nai fita na ina Jin yanda parlor in yayi shiru kowa ni yake kallo har shi ya Ahmad in mamki yake "is she mad"
wajen motan shi na tsaya after like five minute sai gashi shima yana zuwa yayi shigan shi mota
Nima shiga nai bbu Wanda yayi ma wani magana har muka isa gida tare muka shiga ciki still ban ce komai bah

"Khadija?

Kallon shi nai na Harare shi kamin naja tsaki na juya zan shiga daki da karfi ya riko ni

Kallon shi nake eye to eye shima haka kamin na ce

Ka sake ni

Kallona still yake ya ce

Maisa zan sake ki yanzu gaba su umar kika kirani Kaman wani driver inki an tun a mota kin San rabon da mu zauna daga ni Sai ke it been a minute and again mun shigo gida nayi magana and sai rashin kunaya ? Like what is wrong with you ?

Kallon shi nai cikin bushewan zuciya kamin na ce lafiya na Lau and so take ur filthy hands off me . am soooo disappointed in you

And kasan Mai ?I new it, like who am kidding I new I had to deal with this but I never new it was going to be too soon, I did not now it was coming at this moment. I did not see it coming

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now