Khadija 6

1.9K 116 1
                                    

Unedited

Na sauko kasa na zuba masa abinci , I could feel his gaze on me it was uncomfortable .
Ina gama wa na ajiye masa agaban sa yayi yai Dani in zauna muci ni kam naki haka yaci yana ta santi bai tafi bah sai bayan isha'i muna ta hira har naji ma na sake amma still bani iya kallon idon San su lala suma suka zo suka taya mu zama .
For that weekend gabaki daya yawo Faruq ya dinga kai mu and allah were fun and adventurous most guraren dah ma ya kaimu ban san su bah and all were cool and my heart was sinking for him by very seconds of him close to me 💓❤️

Dubai

Ahmad ne kuwance akan three seater yana rike da wayan mummy yana kallon pictures in su khadeeja na grads dah kuma wallima kallo kawai yake yi su kuma kowa yana zaune Ana ta labari

k hafsat kin San dah mun koma Gida ki fito dah miji Dan aure zan maki . Cewar kaka'
Toh ay dama koh Baka fada bah zan kawo mijin , aka fara Dariya mummy ta ce Baki da kunya koh ?
Kuma abdul In kuna dah wadda kuke so don't hesitate to introduce her to us kun kai Dan ni a sona duka jikokina suyi aure at a young age ni Asona ma Hadiza dah amra duk su fito dah miji su abbah suka Goya masa baya suka ce suma in zasu samu hakan suna so . Abdul ne ya fara giyaran muya sannan ya ce ni Ina dah , yanda akasan Abdul dah kunya bbu Wanda yayi tunanin shi zai fara magana
Ni amra nake so ya karasa maganan ya saukar dah kallon sa kasa .
Toh masha allah alhmdulillah Ashe abun na gida ne toh gah babanta nan ' aa wallhi ni ne babanta kazo ka tambaye ,Ahmad ne ya tashi daga kuwancen dah yake ya zauna
Aka juyo Ana kallon sa ya ce a mana ni zaka tambaya kuma in nayi bincike akanka ba kai mun bah toh ba zan Baka kanwa ta bah
ay guwara ni kan Mai son Wanda bai San yana yana yi bah
Kowa ya maida hankalin shi kan Abdul Ana kallon sa
Anwar ya fara Dariya ya ce kai wai atunaninka ba mu San mai kk yi bah koh , yana yi yana nuna Ahmad saboda expression Insa looks priceless Dan bai taba tunanin sun San yana son wata bah dan a iya saninsa bai taba fada ma kowa bah and ntn shows.
Tashi kawai yayi ya bar wajen ya koma daki

Cikin dare around 1 yana kuwance a dakin kaka shi kadai still wayan mummy ne a hannun sa yana duba pictures shi kadai kaka kuma yana sallah , Chan kaka ya gama yayi karatun qur'an insa ya gama ya dago kai ya ce :takwara kai bazakai sallahn yau bane , uhmmm ya amsa masa da shi
Maisa :inji kaka
Sai dah ya sauke wayan ya kalli kaka sannan yace: saboda I am not horny bani Jin sha'awan kowa , still idon sa na kan kaka yana jira yaji mai zai ce masa .
Toh ay bah sai kayi min rashin kunya bah koh kaka yafada yana tasowa daga carpet in sallah zai hau gado , dama haka suke yi shi dah kaka kowa yasani In kana so ran alhaji ya baci koh ka taba masa Ahmad yanzu Zaku samu matsala gashi komai yaka so sai kaka yai masa saboda irin son dah yake masa shima haka Ahmad kuma in Ahmad ya ce dah alhaji zai kuwan toh koh wace a duty rannan sai ta hakura saboda koh da yana krami In yazo toh a tsakiyan su zai kuwanta gashi koh abu k damun sa kamin su abdul koh maa suji toh kaka yaji koh dah yana school haka ne sannan yanzu ma haka ne ya maida kaka kaman Sa'an sa kuma advice machine insa sannan kaka ma yana sonsa sosai kuma komai irin nasa yayi gashi kusan halin su daya In sukai ni yan abu toh fah shi knn kuma In suna son abu insha allah sai sun samu da izinin ubangiji .

Ahmad , Ahmad saida yaji tsoro saboda kaka baya kiran sa da sunan sa a hankali ya ajiye wayan hannun sa ya juyo Kansa ya kalli kaka sannan ya ce : na'am
Ahmad da gaske ne akuwai wacce kake so? 
Ahmad yayi shiru yana kallon sa tunani yake yi ya fada masa koh kawai yayi shiru kuma In yayi shiru yasan sai kaka ya gano shi
Ajiyan zuciya yayi sannan ya amsa masa dah A
Shiru sukai for some minutes sannan ya cigaba dah chewa "I have been crushing for 6yrs and I recently knew I was in love for all does yrs which I am not sure if the girl would even in my wildest dream love me back'
Shiru ne ya biyo baya sannan Chan kaka ya ce masa wacece .

I am really sorry for not posting pls kuyi hakuri I love you all

Like💓

Comments 🔥

Share 💃🏻

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now