Khadija 26

1.8K 131 6
                                    

Haffy salllah my feful...........

Ina zaune har aka Gama wa'in nan Kawai jin malamar nake sai dah muka koma gida tun a Hanya su Ilham k ta magan ganun su akan aure dah yanda zasuyi ma mazajen su Nikam Jinsu Kawai nake Dan koh ajiki nah sannan abun Bai dame ni harda su cemin wai ni ina ganin ya ahmad dah type ina bane koh toh sai type inshi tayi min woop dah shi tsaki Nai nace Chan ta matse masa shi dah ita ni very soon mah zai sake ni Saboda bakinci Zan dura masa Amra taji haushi wai sai ta fara fada min abunda akai wa'zi akai na In baka bi mijinka Bah blah blah blah Dan ni zoning out Nai ma ina tunanin wasu kayana dah nake tunanin giyara wah very soon koh Kawai in bayar.
Yau stin Mu biyu dah Zuwa wa'azin malama sannan koh wani Friday sai munje ni har haushi take bani sai kace wata feminist toh nayi WA'azi akan abunda zakai in kana so miji ya sake kah mana mtewww.
Kuwance nake kan gado nayi kuwalliya cikin purple lace rigah dah skirt ne straight skirt Amma Sunyi min kiyau sosai na fito nayi gar dah ni Masha Allah dai Wallhi nayi light make up gah nayi Fari nayi shar dah ni Jiran miji na ya Shigo tunanin shi Kawai nake sai gashi ya shigo ya ahmad me cikin white shadda na tashi dah gudu Zanyi hugging insa Kawai ya daga min Hannu Alaman in tsaya Kudi ya Jefa min sannan ya ce gashi nan "suit ur self Cox you na Kara aure" yayi fitan shi bakin Ciki ya kama ni dama kuwana biyun nan wulakanci Kawai yake min for the last few weeks mah in yazo baya cin Abinci nah koh kallona baya Yi ni Kuma bansan wani irin Sonshi Allah ya dora min Bah, kuka Kawai Nafara yi har nayi bacci, koh dah safe dah na tashi ido na sun kundura dah na tuna abundah ya faru na ce Kila mafarki ne kaina na ciwo na fito wanka kaya na saka gown plain black bbu Dan kuwalli akaina nafito ina Zuwa dining naga ya ahmad mace he was eating her face he was kissing the heal out of her face wato a gidana kan chair ina ihuuuuuu na saki I was looking terrified it was hilarious wtf, dagowa sukai Suna kallona.
Pirgigit naji na fado daga kan gado ku Ilham sun shigo Suna kallona Suna sannu sannu sai a lokacing nagane Cewa mafarki nake Amma in na tuna abunda nagani it soooooo unbelievable for it to be a dream, ruwa suka bani ina sha kuka Kawai na fara Kuka Sun tah bani hakuri Sunyi Sunyi in fada masu abunda k faruwa Amma ina naki haka suka Barni na Shiga wanka still ina kuka Amma har yanzu na rasa Mai k Sani kuka na rasa dalili tsoro naji koh Kuma dan naga yaya dah wata ne toh ni Mai ruwana haka na share face ina na fito na sa kaya na fita cinema kallo Saboda in manta dah abundah ya faru Amma still gaban na faduwa akai akai.

Hhhhhhhjhh oyyyyah were is my barka dah Sallah ehheh gaskiya Zan saka account number ina inji alert abeg toh. Sha I wanted to tell you guys that I am very busy shi yasa bana updating ina siwes am very occupied I go by 10-6 everyday weekends Kuma hmmmmm unsaide harka bye love you all

Like
Comment
Share

585 words

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now