Khadija 19

1.7K 109 2
                                    

Zare ido na fara yi when I realized that was my name ina kallon su kowa ma sai zare ido yake na fara wallhi bah ni bah wallhi bah ni bah am not ready for marriage wallhi I am not ku kiyale ni tym in dah kowa yazo yana ririke ni zubewa kawai Nai agurin ilham tai ihu sai gah su baabaa sun shigo su maa na rufo masu baya maa cewa take dama nasan hakan sai ta faru wAllahi , daga ni akai aka Dora a kan gado sannan aka dibo ruwan sanyi aka zuba min Ina dawowa na kuma komawa dr salim aka kira kowa najin tsoro ruwa kawai ya saka min sannan alluran bacci. Tun two har four yayi ban tashi bah ya hafsat ta rubuta min Letter tazo ta ajiye min a kusa dah ni sannan ya fita sabodah daga Gida America zasu tafi saboda a Chan mijin ta yake ayki shima marine engineering yayi.

Toh dah na tashi kuka na fara yi akai akai In ci abinci amma Ina naki dakin daddy aka kai ni Ina shiga naga daga shi sai mummy zama nai a kasa da hijab Ina sai kuka nake kasa kasa daddy ne ya fara dah giyaran murya kallon shi nai sannan ya fara dah Khadija, khadija ki dauki abunda ya faru dah ki alheri ne sannan kaddara ce duk abunda babah ya hango toh Yaro koh ya taka tsani bazai gani bah duniya haka take kana naka allah na nashi bah komai kk so kk samu bah Khadija ni na zabar maki Ahmad a matsayin miji kuma insha alllah In kika bi umarni na bazaki ga tabewa acikin auren nan bah Khadija ki zauna dah mijinki bah dan na ce kiyi min biyayyah bah amma sai Dan allah shi kadai yasan Mai alheri dah k cikin auren kinji , haka mummy ma ta rinka lallashi na ( new in town) suka hadu suka rinka yi min wa'azi suna fada min alherin dah k cikin aure hakuri hade dah wa'azi suka rinka yi min jikina duk yayi sanyi amma ni tunani nah yayah fah baya sona kuma ma kar yaje yayi tunanin koh ni nace Ina sonsa toh yanzu ma in yana dah budurwa fah ya knn ni wallhi sai kuma kuka haka ranan ciwon kai yabi ya dame ni amra kuma dadi ta rinka ji tana murna wajen two in dare gidan yayi shiru bbu kowa da yake an watse kowa ya koma Gida wayanda zasu tafi yau kuma kadan ne kawai naji waya na na ringing Ina dagawa koh kallon number in banyi bah gashi kawai dai na dauka na sa a kunne na na ce hello shiru na kuma sallama amma aka kara shiru na ce wannan ma ay iskanci ne aka kira ka ayi shiru In mutum bai San maga why would he calll meteww naja tsaki na kashe kuma fah sai dah na kashe sai tsoro kuma ya kama ni toh In aljani ne fah dah sauri na dora blanket akai na na rufe ido amma Ina bacci bai zo bah Chan na tashi wajen four nayi alwala na tada sallah Ina ta sallah na idar dah last rakk'a na sai naga letter in dah ya hafsat ta rubuta min ta ajiye min dauka nai Ina karanatawa sai da na gama sai kuka na ce wallhi bbu mai sona kowa son auren nan yake yi ni kuma wallhi bana so in-fact ma in ya dawo wallhi sai ya sake ni ay ba dole bane koh dole ne toh bana so kuma nasan zai yi hakan tunda shima bah sona yake bah ya tsane ni wallhi sannan ni kam bamu son juna a barni In samu saurayi mai kiyau Wanda k sona koh pre wedding pics mukai sai an dinga wow dis couple loook so gorgeous bah wannan bah dah koh smiling baya yi ma mita na rinka yi har saida asuba tayi nai sallah nai Azkar unwa ya ishe ni tun jiya da rana rabona dah cin abinci corn flakes na hada na sha sannan na koma bacci.

Dubai

Yana kuwance akan kujera ya rufe ido kawai yayi shiru bbu abunda k damun sa haka kawai yayi shiru phone inshi ya fara ringing a hankali yasa hannu ya dauka koh dubawa bai bah yayi receiving dr salim ne ya ce. Ango ango kah sha kamshi, murmushi kawai ya Ahmad yayi sannan ya ce ta nan kuma kah bille min ne ni dah zama ango ay sai nan dah wasu shekara uku tunda wacce nake so ta ce sai ta gama school sannan zatai aure? Yanda yake maganan a cikin nutsuwa yake yin ta amma murmushi yake yi. Dr salim was confused yace but yanzu nan naji an daura maku aure ku hudu har ma matar taka bbu lafiya
Mamaki ne ya ishi Ahmad saboda shi Jin abun yake kaman wasa kaman gaske , wani awaiting call ne ya shigo yana dubawa yaga abbah ya ce ma doctor zai calling inshi back
Sallama sukai abbah ya amsa shi sannan ya fara da yi masa wa'azi Wanda ya rasa gane kan gadon shi yana fada masa hakko kin miji akan mata dah kuma yanda allah zai kama mijin dah baya yin yanda manzon allah ya koyar yace kuma ay kawai toh Ahmad ya dinga amsawa yana toh insha allah amma duk ya rude saida abbah ya gama maa ma ta amsa ya rinka yi harda wallhi In ka sa yar mutane bAkin ciki sai na saka maka wallhi Ahmad kar ka yarda inji ta kawo min karar ka snnan nan so ka kira tah sai ka dawo muma mun kira ka mun fada ne bah dan komai bah sai Dan kasan akuwai auren khadija akan ka ahmad ka dauke Khadija dah daraja dah kima ka bita ahankali Dan allah Ahmad Ina hango alherin cikin auren nan Ina gano shi haka dai shi dai mamaki tsoro dah dadi ne ya ishe shi wai shine ango kuma dah wacce yake so amma su abbah sun gamai masa komai wallhi tashi yayi bayan sun gama waya yayi sallah biyu biyu guda takuwas koh da ya idar sai gah su Abdul sun dawo tare dah wasu abokan su su uku suna hira key in shi ya dauka yana wani irin Fara'a wacce basu taba gani bah asalima friends in basu San yana ma smiling bah ya ce kuzo Mu fita on me zan biya komai pls kallon shi kawai suke kaman ya zare shi kuma Dariya kawai yake umar ne yace abinci ni zan ci ya ce muje haka koh suka tashi suka bishi a baya suka fita abinci suka fara ci sannan sukai cinema kallo sukai yawo suka dinga yi a gurin sun shiga wani store haka ya Ahmad yaga wani ring mai kiyau azirfah ne sai stone in diamond 💍 gida gara akai baki sai side side in small small diamonds ne a jiki yayi kiyau sosai ya tsaya ya siya akai masa packaging su ya Abdul kuwa suna ciki suna siyan kaya haka ya biya komai suka koma Gida.

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now