Khadija 11

1.8K 148 2
                                    

Ina kan karanta wannan littafin jiya I noticed lots of mistake pls kuyi hakuri key board Ina auto corrector ne pls. kinga kama In Ina son saka ne sai ya maida min "me or be" pls kuyi hakuri

Zainab malami thank you for making me feel loved and what am writing is making sense

Pls ku rinka yi min comment it matters Ina Jin dadin hakkan pls sannan bana samun star pls kurinka yi I now my book is lame but pls help me feel courage, it what I feel that I write pls star and comment comment comment pls pls

Ahmad's pov

Tana zaune ta saka wani katon wando daga ita sai vest gashin nan yanda na San shi kaman bishiya Baki gah cika gah tsawo one of the thing that make her look beautiful , kallon ta nake tana wani abu kaman tana Jin kunya na koh tana tsoro and I just felt the urge to pick her up. Na ce mata "kar ki shafa mani lalle fah, Dan bana son warin abun nan toh.
Toh ta amsa mani dah shi
Duka wa nai na dauke ta bridal style
I felt a smile forming on my face.
Ta saka hannu biyu ta riko waya na yanda ma tai kaman tana tsoro koh zan yarda ita or something (of a such)
I felt warm by her presence kawai it felt soooo sooo right it felt home the way she fits right in my arms kawai I don't know how to explain amma it was overwhelming my hole body system were screaming of joy.
Ina zuwa monta na ce "bude min" tasa hannu ta bude na ajiye ta sannan mai lalle ta ajiye mata kayan ta a ciki.
Ni duk kin sa hannu na ma ya sage wallhi kin cika nauyi, na fada Ina zagayawa In shiga motar. Ina shiga na juya na banka ma sauran yan cikin motar harara irin (zan ci uban ku in nan) sannan naja mota muka tafi tunda muka taho bbu Wanda yayi magana tsoron suyi magana suke yi dama ni bana duka amma Idan nai maga ta zauna.
Muka Isa gidan kowa ya fita ina ciki Ina jira Khadija ta tashi ta fita amma shiru
Na ce : k k
Shiru naji ,na saka hannu Ina jijjigata sai naga taiyu luuuu zata bige da kofa nai sauri na ruko ta
Kallon ta nake Dan kuwalin nata ya zame bAkin ta pumpum amma Dan karami ban San sanda murmushi ya subuce mani bah na sa dan yatsa na zagaye Dan pink lips inta she just looks very beautiful a fili na ce : allah ka nuna min ta zama halal Ina ni kadai.
A hankali na maida ta na zagaya na bude na dauke ta ahankali bridal style na duka na dauko jakan ta da takalmi da kafa na na kulle kofan sannan na shiga ciki da ita Ina shiga zan ajiye da a parlor maa ta ce : lafiya dai koh
Maa bacci take kuma lalle ne a kafan ta
Toh shiga da ita daki Dan wannan dai safe zata tashi kam toh na amsa Mata da shi
Ina shiga corner naga daki kawai na shiga kai tsaye
Kan gado na kai ta na kuwantar, a hankali na ajiye ta tunda na dauke ta batai motsa bah sai yanzu ta wani juya kadan shi just look adorable and innocent 😇, kallon kafan ya nai na ce shi wannan abun da shi zata kuwane ne ? Har zan fita daki sai naji waya na ringing juya wan da zanyi kawai sai naga K❤️💍👑 I just clinched my teeth na dauki wayan na maida silences na saka a aljihu na fita.
Ina fita na ci karao da dayyaba mai ayki na ce: ki shiga khadeeharh na bacci ki cire mata abun kafan nana nata ahankali , sannan na wuce.

Koh da naje daki Naga yayi mata five missed calls haushi ne ya kama ni kawai na cire sim nai flushing watar kuma na daga gado na jefar sannan na kuwanta. Haushi kawai nake ji ina Jin su abdul suka shigo Abdul na fada ma su umar wai yau nayi bajin ta harda daukan Khadija Umar wai wayaga su ahmad Ana love ay Ina sane da shi kawai kallon sa nake inga inya gudun ruwan sa dan iska ya fito filli kawai ya tsaya jan ajin kuma ya sani Sarai in ya fada ma kaka tsaf za'ai kuma nanancy In mah zata so shi back sai yaga anyi masa kuwance Abdul ya ce yana wasa gashi buk zata In one week zatai Samari Dari wallhi ay shi yasa ma ni na fito filli na fada ma kaka Ina son amra ni kam bbu ruwa na yanzu ma jiya na fara tosting inta haka suka dinga labari ni kaman ma Ina ta tunanin abunda umar ya gama fada

I love you all wallhi I have been sick me dat why kuka jini shiru and pls vote and comment
Malami thank you for the support

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now