Khadija 12

1.8K 111 0
                                    

Na tashi wajen 4 am zan sha ruwa naga an cire mani lallen kafan ma juye juye na fara yi na dai San bah gadon mu bane saboda light In was off amma still gadon so a hankali na fara duba waya na a Raina Ina fadin na ma San Faruq na ta Kira nai lalluben duniya amma bbu waya tashi nai a hankali Ina neman light in dakin Allah ya tai make ni na kunna light na kawowa nayi ajiyan zuciya sannan na duba akan dresser naga bottle water na dauka nasha sannan na shiga toilet yin fitsari dakin k ne ma kuma ni kadai a dakin na koma naiman waya na ban gani bah Ina kuwance Ina tunanin koh wayan na dakin mu koh na barshi a mota wait ma how did I end up a dakin nan Cox I cant remember fita ma daga mota Balle zuwa dakin nan da kaina.
Har akai sallah na tashi nai sallah na gama askar Ina zanyi karatun qur'an amma Ina bacci nake ji haka kawai nai one surah nayi bacci.

Karfe 9:30 na tashi nayi wanka na dauko daya a cikin kayan k irin mai lafaya in nan na zura na shafa baby oil gashi na na shafa Mai bbu comb (2days ban taje bah) na kara packing nai fita na. Ina zuwa parlor dama haushin dukan su nake ji gashi sun sa na bar waya na a gidan Mai lalle mtewww na ja tsaki ina tattare rigana da yayi min yawa nazo na zauna naja doughnuts gaba na ina ci saboda bana Shan tea so kawai doughnuts dah samosa na saka a gaba na ina ci kowa koh kallon su bana yi kuma bbu Wanda ya tanka ni sai dah na gama na tashi na dauko drink a kitchen. Ina fitowa na ce mommy kinga waya na ? Sai da ta kalle ni sanna ta ce : kin bani ajiya ne koh kuwa ,
Na kara turo Baki gaba na ce : wayaga waya na
Bbu Wanda ya amsa min na kara Jan tsaki na wuce cikin dakuna Ina Jan tsaki duna duka 5 rooms in nai amma bbu waya bbu komai nata haushi ya ishe ni na shiga toilet na fara kuka bbu abunda k damu na illa nasan Faruq zai ya Kira ya jini shiru kar yaga koh Wulakanci nake masa wallhi na ci kuka na na gode allah na wanke face Ina dah soap saboda kar agane sannan na fito nazo parlor zan fara masifa maa ta ce : bah Ahmad ne ya shigo dake bah ki tambaye shi mana. Amra ta ce : k yanzu na kira mai lalle ta ce baya gidan ya that means tana gurin Yaya kuma Yaya basu nan tun safe suka fita. Haushi kaman in sake yin wani kukan wAllahi kawai nazo na zauna Ina kallo kowa na guwada kayan event in yau amma ni naki tashi mommy ya ce : ku rabu da ita koh uban Maj ma zatai da wayan oho , nai kaman ban ji su bah su Hassana harda su habaici nikam nai banza dah su ina kallo. Pillow mommy ya jefo min tana In na taso sai naci ubanki yar bura uba kawai Ina maki magana kin share ni koh wato gani banza koh yayai maki kiyau. Ni wallhi ban ji mai ta ce bah coz hankali na baya gurin gabaki daya naje naga Ashe wai kowa packing yake zamu bar gidan saboda an fara zuwa and yau ne kamu so dole my zamu bi amarya hotel in dah zata shirya nan kusa da Gida ne ma saboda a compound in gidan za ai kamu harda masu kidin kuwarya ya gobe kuma wushe wushe dah yinin biki jibi puma daurin aure sai kai amarya bayan an kai amarya dangin ango zasuyi dinner shi knn haka Na su cow Abba ma yake amma su bbu wushe wushe sai dai budan kai. Masha allah haka akai biki aka gama har yau banga Yaya bah banga waya na bah haushi kawai nake ji.
Yau ne zamu kai amarya amma plane ne kawayen amarya ne kawai sai iyaye saboda event in Chan abuja na dangin miji ne so bbu wani dangin amarya sosai su maa dah wasu mota suka bi mu kuma girgi ne namu sanye nake dah skinny jeans sai top na daura kimono akai na atampa sai na daura Dan kuwalin mu ukun mu haka mukai sauran kuma yawanci atampa suka saka gown koh skirt.
Kowa ya zauna mu 8 ne sai amarya 9 , kimono Ina na tashi na shire na zauna Ina kallon window saboda Banda waya kuma kowa daga mai Video call sai mai snap chart haushi. Ina kallo kawai naga an zauna kusa Dani na juyo da niyar hauka saboda na ce kar wanda ya zauna kusa da ni saboda har yanzu haushin waya na nake gashi sai suyi ta share ni kowa is busy on her phone gashi yau am mommy ya kusan duka na wai Banda kunya Ina ganin mutane na shigowa dakin amma koh gaisuwa ni kuma ban ma sannan shigo bah bacci nake sama sama saboda na gaji sosai, wa zan gani Yaya ne ya zauna yana chire waya daga aljihun shi
Unjo, yayai gesturing zuwa guri na.
Baki na turo Ina kallon wayan white iPhone X max ne sanna na ce : toh ay bah nawa bane, na kara sa kaman zanyi kuka.
Kallo na yake na kasa kallon shi saboda ya matso kusa amma I don't know amma I was feeling uneasy sanna kawai it was weird.
Ahankali ya ce : gashi nan na sa maki sim take nayi flushing. Sake Baki nai ina kallon shi what?

Love ❤️

Share💃🏻

Comment pls comment 🌸

And star ⭐️

I love you all

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now