Khadija 22

1.9K 122 2
                                    

Dis chapter❤️ is for you 💋 Zainab malami and Habiba kangiwa thank 🙃you for all the love ❤️and support 🥰I am very grateful 😄to you both thank you 😊❤️❤️❤️ xoxo

Bismillah 😄

Har week in nan ya kare ban sake saka ya Ahmad a ido bah dan daina zuwa gidan yayi su kuma su yah Abdul su zo dah amra dah ya umar kuma soyayyah suka yi kawai In nazo dah na fara naiman tsokanan su sai ya umar ya fara ce min " guwara ki ringumi mijin ki kamin kiji nayi maki gaba dah shi wallhi kuma bah yanda za kiyi"
Shima ya Abdul wai "rabu dah ita kuma auren ku bbu saki wallhi guwara tun kamin yayi nisa ki kama mijin ki"

Kallon su nayi na ce " so what kuma wallhi next time na hadu dah shi saki na zai ay shima dole akai mai"
Kuma wallhi nafi karfin auren dole sannan secondly wallhi shi bah class Ina bane and he is not my type, na karasa Ina murguda Baki hade da karatun tsaki Wanda ni kadai naji abuna.

Dariya suka fara yi suna cewa ay guwara shi wallhi sai ya Kara aure kuma bbu abunda zanyi
Tashi nai na koma daki nah Ina na kulle dakin dah karfi sannan na hau kan gado Ina kuka kuka nake sosai Ina tunanin shi fah guwara shi sai ya aure Wanda yake so amma ni fah shi knn koh ya aure ni na zama karaman bazawara knn,

Shigowa na daki shi kuma ya shigo ya siyo ice cream ganin suna Dariya yasa ya zauna ya ajiye ice cream in akan center table sanna ya kalli amra dah k kusa dah ya umar ya ce mata "malama ki tashi daga kusa dah shi,sum sum tah tashi shi kuma ya umar ya bude Baki yana kallon shi shima kuma kallon shi yake
Ya umar yace "toh yayah babba,
Dole kuma bah inji cewan ya ahmad.

Ya Abdul ne ya kalle shi sannan ya ce " toh ya babbah ay sai ka tashi kabi amaryar ka tana kuka, hankalin shi ya tashi amma bbu yanda ya iya ya danne ya Kara hade rai sanna ya ce "Mai ya sata kuka,
Kallon juna suka fara yi yaja tsaki sanna ya dauki Ice cream in yayi kitchen ya saka a fridge.

A hankali aka bude kofan dakin na zata amara ne ban juyo bah nace "hajiya fitar min a daki kuma wallhi ki gaya Wa wannan wawa jakin yayan naki wallhi tallahi ya sake ni bana son shi kuma ya rabu da ni toh , na maida kaina kan pillow Ina kuka.

Ya dau mintina yana absorbing words Ina dan shi zagin dah nai masa bai wani ci masa rai bah kaman yanda na ce masa baba son sa kuma sai ya sake ni hankalin shi ya tashi sosai a cikin tan shi ya ce anzo wurin shi bah iya wa mata yayi bah and daga gani akuwai ayki a gaban shi Dan daga gani zanyi wuyan sha'ani dan irin wannan maganan tun kamin aje koh Ina ma knn toh fah , numfashi yaja sannan yazo ya zauna kan side drawer hannu yasa ya janye pillow in dah na dora kaina a harzuke na taso Ina Jin bam baming Bala'i na taso min kawai mukai ido hudu dah shi 👀👀 freezing nai a inda nake shi kuma ya hade fiska ya ce min "kinyi sallah , kaina na kada alaman a'a saboda ni last abunda nake yi kamin Inyi bacci knn so sai naji bacci sannan sai Inyi sallah. Kallon agogon hannun shi yayi sannan ya ce na baki ten minutes kiyi fitsari sannan kiyi wanka kisa kayan bacci ki hada dah alwallah ki zo kiyi sallah ur time counts now, kallon shi na tsaya yi alamar bazani bah ammah dah ya buga min harara sai na tashi nayi wajen kaya na ina yi ahankali kayan nawa ma ne daga short gown sai Bom short sai silk gowns bbu Wanda ma zan iya saka agaban shi Balle mah bah yi zanyi bah Ina kuka Ina Jan allah ya Isa Ina tsaki ni wallhi bana son mutum kuma bazan so mutum bah. Khadija Ina jiraki In kika bari nazo gurin nan kin San ni Sarai zan maki wankan nan ne sanna in hada hannun ki In Zane kin San ni bah sai an fada maki bah ay toh.
Ina Jin haka kuka na ya karu Dan bah sai an bani lbrn Yaya bah ni na San shi kawai dai tunda na girma dai nasan ya daina duka na amma In ya fadi abu nasan he is deadly serious wani maroon silk gown Ina na dauka mai black lace a kasa dah neck in na dauki hood dah zani sannan Ina Jan kafa a kasa nayi toilet fitsari nayi ina kuka sanna na kunna shower kaina ne naji yana ciwo kalba ne yan kanana akai na nafi minti 5 Ahaka sannan na fara wanka.
Ya Ahmad kuma yana zaune kan study Ina yana kallon abu bubuwa na anan ne yaga wani jotter Ina ya bude yaga poems ne kawai nake rubutawa sai good moments Ina gashi nan nayi sketches a ciki wasu page in harda pictures Ina dah su ilham a ciki harda Wanda mukai ni dah Faruq sanna a ciki ne yake karanta irin son dah nake yi mah Faruq gah pictures inshi a ciki ya juya last page anan ne yake ganin wani massage dah nai ya bude massage ne na rubuta masa Ina ta rashin kunya akan bana sonshi and bazan soshi bah dah yanda nake son miji nah ya zama yanda nake featuring marriage life ina kuma ni I don't the idea of been married In university blah blah blah tun ranshi na baci har ya dawo yana Dan Dariya saboda he just realized how childish I am ban masan mai nake fada bah and kuwata kuwata ban changer bah yanda nake dah attention seeking dah yauki har yanzu komai dai sai yaji Ina bude kofan toilet zan fito yayi maza ya rufe ya hade rai.

Kallon shi Nai gashina na dropping ruwa daga shower 🚿 gashi naci uban katon huddy dah zani kallo na yayi sannan ya ce sai sallah koh Ina turo Baki Dan na gaji dah kuka na shimfida praying mat na tada sallah. Kitchen Yaya ya tafi ya dauko corn flakes dah milk su ilham na kallon shi kowa baki sake, koh dah ya dawo na idar zan fara azkar ya ajiye ya shiga toilet yayi alwala sannan ya ce min in tashi muyi sallah kallon shi nake kawai kuma kaman yayi min magani ban ce komai bah mukai sallah muka idar yayi min addu'a sanna ya tashi ya hada min corn flakes in kallon shi kawai bake Dan kaina ciwo yake yi min gashi na gaji dah ganin shi haushi nake ji, "taso ki sha" make kafada Nai ina kallon shi kawai sai hawaye. Toh yanzu mai nai maki kike kuka guwara ki taso kamin In saki kuka dah hujjah, sum sum sum na taso nazo nasha corn flakes In Ina kallon shi kuma fah yunwa nake ji din fah amma tsabagen rigima. Hijjab Ina na cire yana kallo na ya ce " shi kuma huddy In fah, Ina turo Baki na ce dah shi zan kuwana. Gira ya daga min ni koh nayi addu'a na kuwanta gashi Ina son daukan waya na In shiga IG amma Ina na kasa na kuwanta ban dade bah bacci yayi gaba dah ni shi kuma yana zaune kallon na kawai yake yi har nayi bacci ya cire wayan shi yana duba abu koh dah zai juyo yaga Ina faman cire zanin jiki nah and I was looking so super cute my cubby face and plum lips ready for kiss 💋 smiling yayi a hankali ya zame zanin dah rapper in jiki nah sannan ya Kara karfin AC in saboda irin zafin dah ake a kano, dawowa yayi

Love ❤️
Star🌟
Comment 😃
Share 🔥💰
Xoxo 💋

1322 words.

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now