Khadija 49

2.2K 105 9
                                    

I DID NOT INDEND THIS CHAPTER SHORT BUT KUYI HAKURI NAYI NIYAN POSTING DOLE CIKIN WEEK IN NAN NE BUT I SWEAR AM SICK CRONIC PERIOD PAIN NAKE YI PLS KUYI HAKURI

MAYBE EVERY WEEK ONE CHAPER MAYBE

THANK YOU









SATURDAY

Bayan sallah asuba na gama sallah na gama azkar around six shima ya shigo ya dawo daga masallaci ya cire jallabiyan shi zai kuwanta knan na ce

" Mai zakai kuma ?

Kallona ya tsaya yi da confusion

"Mai kike nufi bacci mana, sai kuma ya fara murmushi mugunta yana matsowa kusa dani ina ganin haka na maza na dakatar da shi

Tsaya

Tsaya wa yayi yana kalllona da puppy eyes ya bude hannu yana son hugging ina

Dariya na fara yi kamin na matso jikin shi ina shafa gashin shi "you need a hair cut,
Ummm umm ni ina so a haka koh banyi kiyau bane

Ni na isa ince Bakai kiyau ba ne ni a suwa toh in Bakai kiyau bah waye zai kiyau?

Murmushi ya rinka yi toh fada mun mai dazu kike nufi

Hmmm yau sanitation ka manta yau Saturday

Groaning yayi don't tell me usual Saturday in gida ya biyo mu

Dariya na rinka yi

Haka muaki ma gidan kuwale ma serious sanitation harda changing bed positions koh da muka gama mun gaji dominos mukai ording da cold stone mike shake kowa yayi wanka boom short denim na saka da hoodie black ya Dan rufe shorts in sai nai kitso biyu akaina ban saka make up bah sai kuwalli da lipgloss fruity pef na saka ina fitowa na Ganshi yana zaune daga shi sai sweat pants blue a zaune yana duba channels. Bell muka ji ya fita ya amso mana pizza Inmu da shake nawa chocolate and coffee with strawberry whipping cream toppings ina kuma dark chocolate shi kuma na shi mint da French vanilla cream sai caramel topping muna hira muna cin abbincin mu haka har na shanye nawa shake in ina sa hannu ina leaking cup ina bbu haza ya bani na shi wai ina embarrassing ina ni yar kauye ce wai toh da shi ne yayi min shake in maybe I would chow the whole cup knn haka ya rinka Neman tsokana na har waya na ya fara ringing picking nai voice in mummy naji tana panicking da kiyar na samu ya fada mun Mai faru wai ya hafsat ya fara labour and she is bleeding due to fadowa da tai daga stair case and is ether ya zama steel birth koh table death for both her and the baby


Ina gama wa muka shirya yaya daki ya shiga ya changer kaya ni kuma nai maza ina sauri kawai na saka lafaya Forrest green koh Dan kuwali nan saka bah saboda tashin hankali kawai lafayan na saka a kaina na fito

Sai hospital koh da muka isa mijinta yana zaune a kasa ana tai masa magana amma koh blinking eyes inshi baya yi

Mummy kuka kawai take yi hugging inta nai ina shafa mata baya shima yaya ya wajen mijin ya hafsat ya tafi Dan sa baki ya tashi

A haka har ya suma shima sauri suka wuce da shi emergency nan hankali ya Kara tashi Nima ban San sanda na fara kuka ba yaya na tabni Baki suma su amra ya umar ya hanata zuwa wai if she sees ya hafsat Zata fara anxiety and it bad for her health yanzu Since she is pregnant kuma it also her Firth tsoronta zai Karu


It been five hours bbu Wanda yaci koh sha sallah kawai muke tashi yi amma ina shuru kk ji bbu komai shima mijin nata ya faraka amma sun mashi na bacci to help him calm down and have less anxiety.



Abinci aka kawo amma no one stood up ya zuba , yaya ne ya tashi su Abba suna masallaci ya dau plate ya zuba wa mummy ya zuba ma in-laws inmu kamin ya zuba mana ni da shi ya Abdul da ya umar ma ya zuba masu kowa ya rike plate yayi jugum giyaran murya yayi kamin ya ce

Bayan wadda take ciki gah shima mijinta ya kuwanta pls kar a kuwanta da wani cikin mu kuma pls pls Kunga In ta tashi taji mijinta a kuwance hankalin ta tashi zai bah pls we should try and make it not worst than it is pls ku ci koh kadan ne pls pls


Haka kowa ya dau spoon ya soma turawa ba Dan dadi koh yunwa bah aa kawai kowa yasa abu a baki

Gabana ya ajiye plate in yana mika mun spoon a baki cike da abinci kawai na fara hawaye sai daya kalli kowa kamin ya ja hannuna muka shiga wani corner hugging ina yayi iy was so warm I did not know I needed this then Sai yanzu Nima Kara rike shi nai ina Harvey sobs har saida nai Mai isa na kamin ya Dagoni ya goge mun hawaye ya kalleni cikin ido ya ce "ya isa haka koh ?

Muje kici abinci kinga nima In kika suma mutuwa zanyi kinji

Daga masa kai nai alamar toh

Yayi mun peck a goshi kamin ya jani zuwa inda kowa yake ya soma bani abinci abaki da farko ina Jin kunya har na sake naci na ko shi ya bani ruwa nasha Dan bana Jin Shan drink or any sugar product.

Bai dade bah sai ga mijin ya hafsat ya dawo still a Dan rude yake amma bah Kaman da bah ya umar ne ya kai shi masallaci yayi sallah yaki cin abinci sai dai maltina aka bashi ya Dan sha.

After another two hours sai gasu sun fito duka doctors in leading doctor in rike da baby in da sauri kowa ya tafi ilham ce ta samu ta amshi baby in kowa zuba ido yake yaji ina ya hafsat amma shiru.

"Where is my wife? muka ji an fada from no where

Duka doctors in a tare suka saukar da kansu kasa

Mummy ce ta rike kai ta ce inalillahi waina ilaihir rajiun

Mijin ta kam dariya ya rinka yi sosai kowa kallon shi yake before you know it da gudu ya tafi zai shiga operation room in akai maza aka rike shi kuka ya fara Mai shiga rai Mai karfi dakaji kasan mutum na cikin wani irin bakin ciki ilhma ma da ta rike baby ina zama tai a kasa ta kasa magana kowa Sai salati ake ana Mata addu'a ganin yanda mijin ta ke kuka kowa yama kasa kukan.

Abba ya ce mu wuce gida Sai ay sauri a kaita gidan gaskiyan ta a mota ni da yaya da amra tana rike da baby anyi anyi ya bayar taki dama ita da ya hafsat sun fi ni da ya hafsat kusanci Dan Kaman five and six suke koh a school su har gulma suna yi tare Kaman yanda mu uku muke haka su biyu shi yasa wani sa nin abunda ya hafsat k ciki.

Ana isa gida ilham ta fita yaya rikeni yayi kallonshi nai Kaman dama jira nake yi hawaye suka fara zubo min

Hakuri ya soma bani har ina ta kuka ina tayi

Kamin a ce Mai gida ya cika tamp nazo janaiza sai da aka kawo gawan kamin na yarda da gaske fah ta tafi sabon kuka mummy harda Jan numfashi

Mijinta kam wa'azi akai tai masa har ya hakura ya koma kukan zuciya amma still sai da aka fito da gawan yaganta kamin ya Kara suma kowa tausayin shi yake ji har aka kaita

Dukan mu Abbah ya kiramu alhaji har ya iso

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now