Khadija 27

2K 117 10
                                    

2months later / bayan wata biyu

Yau 6days dah dawowan Mu Gidan (family house) Gobe Sallah babbah kowa ya dawo gida Saboda Mu tare ake Sallah bayan Sallah dah kuwana biyu kuma ay family meeting, ina kuwance zazzabi ya kama ni sama sama gashi naki yarda insha magani in K ta bani sai dai in zubar Amma bana sha amai suke Sani hmmm kullum in na tuna mafarkin dah Nai akan ya ahmad duk sai inji gabana na faduwa gashi tundah Baki suka fara sauka banji Ance yazo bah mah Kuma ni bazan iya tambaya bah.zazzabi sosai nake har dah kuka na sai Rananr Sallah aka zo ya abdull ya kawo wannan abokin Nasu DR nayi min allura naci kuka Bah laifi sai dah safe sai naji sauki Dan harda ni akai aykin rago sai wajen la'asar bacci Mai dadi ya Kuma dauka na nice ban tashi Bah sai Magrib na tashi Jiri Kawai nake ji gah ciwon Kai kaman kaina zai fashe nake ji gah Jiri ina kuwance a haka Kawai naji muryarda nake son ji for no reason Kawai naji nayi ajiyar zuciya, ji Nai Suna gaisawa dah K har bacci ya dauke ni.

Ahmad's pov

Na Shiga gaida K Saboda tundah Nazo Daren jiya ban shigo Ciki bah Kuma gobe nake son juyawa Saboda Akuwai aikin dah Zanyi In na koma. Dakin K na Shiga tana Sallah na zauna kasa ina Jiran ta gama sai ganin khadija Nai kuwance tana bacci amma in ka gani kasan na wahala ne dan da kiyar take sauke numfashi sannan jiya mah abdul yana ta ce min bata Lafiya Amma ni banson in ganta har yanzu ban huce Bah, aa maigidan ne haka yau dah kanshi, ta rike Baki niku Kallon mamaki nake Mata na ce "waye mijin naki Allah ya sawake kinja barka dah Sallah nazo yi bah gobe Zan koma Saboda ina da ayki" wannan Karin ita k kallo na Kerere
"toh Uban yan masu ayki wato ayki MA zaka koma toh koh shi shugaba Bai gama hutun Sallah bah balle Kai ayki ma Nagida ne gah Matarka kuwance tana ta Fama gah amai gah zazzabi sai wayana take sha dai duk ya rame ni banji koh Kira ka mata bah balle kana kallonta bisa gado koh kallo bata ishe ka bah koh, daga magana ta koma fada sosai take Yi "tun satin dah ta dawo ina sane dah ita koh sau daya banga ka Kira Bah koh ta Kira kah bah in auren Nana ya giyaru kanku in Kuma hauka zaku tsayayi shi knn ku kuka Sani Shima, Ahmad ay ni ban San zaka biye Mata kuyi tah hauka bah sai yanzu gibe tah Yarinyar dah take dah kibanta ji yandah ta Koma kallah fisabilliahi Kalli yanda ta dawo dare yayi bata iya bacci amai Kawai amai ni har tsoro nake ji Dan kuka take jikinta yayi rau Saboda zafi ni na rasa koh maganin ne Bai anshe tah bah koh Mai oho Yau ma allura kaman zatai hauka kuka Kawai take Yi. Niko tundah na daga Kai ina Kallon tah tausayi ta bani Dan koh yanda take sauke numfashi kasan da kiyar take Yi gashi har yanzu ban huce bah dah abundah tai min Bah Amma kunsan ita zuciya baiywa ce akan abunda take so tausayi Kawai ta bani, kaka har ta gama fadan tah ta tashi ta fita ina zaune agurin sai bayan Kusn five minutes na tashi ina tashi nai kan ta nasa hannuna Dan inji Jikin Nata naji zafi har numfashinta zafi ne dah shi Kawai dagata nai na fito bbu Wanda k parlor so Kawai daki na Shiga dah ita muna Shiga na Shiga toilet na kunna ruwan Sanyi a shower sannan na fito bacci take still zanin jikinta na sunce a hankali rigar jikinta dah kadan ya zufe pant inta peach colour Rigan ma a hankali na sabule ina cirewa ta fara juyi tanata rawan Sanyi dah sauri na cire kaya na sai shorts har ta Dan fara kuka kasa kasa na maza na dagata sai toilet kasan shower in na ajiye ta wani Kara ta saki Wanda koh muryanta baya fita da kiyau ta kankame ni Dan karfin da ya rage Mata take son tureni Saboda sanyi Shafa Kanta Kawai nake na rike ta har saida ta daina tureni nayi warming ruwan.

KHADIJA'S POV

Ji nake kaman Zan suma sanyi Kawai nake ji hakorina sai karkarwa suke yi ni Kadai nasan Mai nake ji course words cant explain what I feel right know idona na bana iya budewa, ji nai ana Unclasping bra ina ta sauri na dago sai yanzu ma naji ajikin Fah namiji nake dah sauri na dago Inga waye sai naga yaya ay sai na hau tureshi Saboda naji tsoro gah Kunya jibi Fah daga pant sai bra a Jikin na Fah Sabon kuka Kawai na fara sai naji kawai haushin shi nake ji haka ya matseni a Jikin sa ya cire bra in kuka na ya karu shi Kuma sai naji yayi shiru bana jin motsin shi kuwata kuwata yayi luff a hankali sai nagaji yana jan Abu towel ya daura min sannan ya xame pant in na juya Zan fita ina dafe bango Kawai naji ya dauke ni sai kan gado ya ajiye ni ya koma sanyi nake ji haryanzu amma Bah kaman daxu Bah dah sauki sosai yanzu na tashi Zan fita knn naji ya kamo ni maidani yayi ya zaunar kallona yayi Dan wannan mugayen idon nasa ya hade girar sama da na kasa.
Closet insu naga ya bude ya sauko Jallabiya yazo yana kokarin saka min dah kiyar na bude Baki na ce "aa ni bana so kakaini Dakin kaka a Chan nake kuwana, hararana yayi sannan ya bani zanina in yafa inyi Sallah ina kuka na tashi nai Sallah na ina idarwa naga yana zaune kaman ya fita ne oho yadai zauna daga shi sai short iya knee Inshi black kallo daya Nai masa na sauke kaina Saboda irin Kuwar Jinin dayayi min a ido Kawai sai naji haiban shi ya cika Saboda tsakani dah Allah ya ahmad namiji ne sosai duk indah namiji yake yakai.

Ahmad's pov

Ungo, tea NE na Mika Mata ina Kallonta cikin ido Dan nasan Bataci Abinci Bah Kuma batasan ci din Kuma


Awana use my phone bye


Love
Share
Comment


Love yah

1057 words

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now