Khadija 36

2.4K 122 15
                                    

Yana sauke ni yayi tafiyan shi , a parlor na zauna na cigaba da kuka na bbu Mai bani hakuri haka na tashi na Shiga Dakin na saka key har bacci ya dauke ni bani na tashi Bah sai Dana ji yayi min knocking door ya murda yaji a kulle Kawai yayi tafiyan shi koh da na gama tashi Ashe 11 yayi ni koh wani irin bacci ne wannan bashin Sallah da ake Bina na rama sannan na fara Mazurai da ido Saboda yunwa Amma still ban fita Bah haka nayi bacci da asuba ma kamin ya fita sai da yayi knocking kamin ya tafi mosque.
Haka yanzu two weeks knn ban GA yaya Bah Kuma shima Bai ganni Bah. Abun na Ci min rai yasan Sarai buya nake daga ganin shi Amma koh Ci kanki Bai ce min Bah.

Haka rayuwa ta Ci gaba mana kullum sai munyi video call da su Amma ita kam ta Kara haske tayi fresh da ita dadi Kawai take ji ita ce in na tashi oat Kawai nake sha koh curstard duk na rame duk da dai banyi Baki ba Amma duk na rame har wani kashin wuya nake Yi Dan yanzu muna neman sati biyu knn sai ma naji yanzu yama Dena buga mun kofa ni kam na fara tunani koh dai yayi budurwa ne shine yake min haka koh dai maganan su Ilham ya fara zama gaskiya ne hmm bazai ban dariya Bah ni kam.

Yau tun five na fito na dora Abinci basmati rice na dora nayi Chapman sai Couslow da na hada nayi setting table kamin Mai ayki na ta giyara gidan nayi wanka na fito ina saka turaren wuta haka na cika ko ina da hayaki kamin na koma na saka kaya na lace NE sky-blue da stones akai Riga da skirt sun zauna zam ajiki na komai yayi Daidai sannan na sake fashe jiki na da turare Kala Kala ina gama WA sannan na zauna na daura Dan kuwalli na Mai kiyau na saka lip gloss pink sai kuwalli a ido na na fito yunwa nake ji Kuma banida appetite in cin komai so sai na Shiga kitchen larai ta Gama komai har ta koma Dakin ta haka na debo berries da fresh milk slim na ajiye Yankawa nake da strawberry, grape, cranberry, blueberry, blackcurrant, mulberry duka na yanka kamin na zuba milk in a Ciki ina juyawa na tattare komai na zubar kamin na saka cube in ice biyu wayyo Gidan dadi na Nesa ina cikin sha Kawai naji anyi hugging Inna ta baya tare muka sauke numfashin ina cigaba da cinye abun Baki na. "hmm k kadai ke jin dadin ki knn bbu koh tayi, kin Gama cin amarcin ki knn kamin kika fito. Share shi Nai na cigaba da shan fruits ina ina lumshe ido shima Bai Kara magana Bah sai juyo ni da yayi ya rike bowl in fruits ina kallo cikin bowl in nake Saboda irin Kallon da nake ji yana min shan fruits in yayi kamin ya Kalle ni "kina jin dadinki ni kam Baki koh damu ba, still I ignored him wayan shi ne ya fara ringing da sauri ya dauka still Bai bar jiki na Bah "olry I will be there in less than 30min , I am very sure muryan mace naji yana Gama wayan ya Kuma zai fita da dauri na ce "ina zaka Kuma, yana tafiya ya na "office Zan koma Kuma I have dinner da yan office ina still, har door na bishi ina Kallon shi cikin mamaki ina jin ya kulle door na fashe da kuka Wanda ban San na Mai bah ni Kai na haka na kuwashe komai na fitar aka bayar sannan na koma baccin dole Nai koh da na tashi bai dawo Bah har 12 yayi.

AHMADS POV

Na Manata wani document in da Zan bayar akai ma alhaji a Kano haka na Shigo gida ina sauri wani sanyin kamshi NE ya kama ni da sai da na tsaya abakin kofa ina Shaka ga wani sanyi da ke fita daga AC yan busa ni ahankali na Shiga cikin gidan ina duba WA koh ta koma Dakin NE koh tana nan in a Shiga kitchen na ganta tana ayki tayi kiyau har saida naJi yawu na ya Tsinke Gabana na bugawa da Karfi komai take yana Mata kiyau almost 30min kamin na matso inda take ahankli na zagaye waist inta ina mai matso da ita Jikina ina kara Shakan kamshin da ke fita daga Jikin ta tare muka sauke numfashi jikina NE ya mutu da I wanted to show her I missed her Amma ina jin yanda umar ya ce Nai haka Zanyi Dan na GA kaman sai na nuna Mata nima namiji ne kamin zata gane, magana nayi Mata ta share ni na kadan zuciya ta ta sosa Bah Amma Nai shiru waya na ne ya soma ringing nasan Aisha ce sec ina so sai Kawai na dauka I was not expecting Inga irin reaction in da Dije ta bani bah Amma wow I could see what she can't so Amma keep going until she gets it.

Satin Mu biyu kullum yanzu in na dawo tana parlor a zaune abbun ta Amma sai in wuce abuna koh kallo Bata ishe ni bah still haka zata bini da kallo Dan wani sa in in MA ta gaishe ni tafiya na Kawai nake bana amsa ta.

KHADIJA'S POV

Ina zaune ina tunani Dan na kusa komawa school and tun da nazo Gidan nan bbu inda naje gashi na gaji da zaman kadai Ci ni kadai Kamar Mayya daga kallo sai kallo sai chart koh karanta novel sai abinci kullum MA in na dafa daga larai sai Mai gadi ne kadai suke Ci Dan ni dama Abinci Bai dame ni bah, ina cikin wannan tunanin ne naji door bell nasan bana expecting kowa sannan time in dawowa na yaya Bai ba haka na tashi na bude
Ganin su ya Umar sun rike yaya da bandage a kafan shi da goshi ya ban tsoro Tsananin tsoro yasa na kasa komai Kawai Kallon su nake sai da ya Umar ya ce bazaki matsa ba yana tura ni kamin ya wuce da shi daki Ashe shi yasa tun jiya ban Gan shi bah ina Taye anan suka wuce har suka Kai shi daki aka shigo da magunan shi da sai Sauran Abu buwa na Mara Lafiya sanan suka zo zasu fita ya Umar ya same ni "gashi nan in kinga dama ki Kula da shi In kinga dama ki barshi koh ki tafi duk matsalan ki rib inshi daya ya goce kafan shi ya Karye sai goshin shi ki rinka disinfecting da safe nurse zata zo tana duba shi morning and night, kamin yayi tafiyan shi. Parlor na zauna ina nazari komai ya chunkushe min guri daya I can't even sort my feelings out anymore haka na tashi na Shiga Dakin ina ganin shi a kuwance yana kallo na Ban San sanda kuka ya Ci Karfi na Bah kuka nake sosai shi Kuma kallo na Kawai yake kamin ya numfasa yayi min alama da Hannu in zo, a hankali na taka har inda yake jawo ni yayi a hankali na kuwanta a kusa da shi Kara matso ni yayi ya shige jikina kanshi saman kirjina ina jin yanda numfashin shi Mai zafi yake sauka akan boob's ina ba nima numfashi na sauki nayi hugging in shi ina shesheka.

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now