Khadija 5

1.9K 131 1
                                    

Yau muka cika one week dah yin grads dukan mu muna abj amma su K , mummy ,maa ,daddy , baba karami dah matar sa Anty karama dah su jiddah dah anwar duk sun tafi Dubai saboda yin convocation in su ya Abdul wato zasu gama university knnn masha allah abu bbu wuya daga nan zasu wuce umara kamin su dawo Gida Nigeria 🇳🇬.
Am giddy dadi kawai nake ji saboda yau Faruq Ina zai dawo 😁😄😀😅 and gobe zamu hadu insha Allah 😘 , duka dah dam sau daya muka taba haduwa dah shi daman my handsome man insha allah shi nai miji na I can feel it already I swear.
Tun safe muke ta ayki Siyo kaza hada kaza yi kaza gashi nan dai I cooked Chinese basmati rice and shredded chicken and beef pepper salad sai amra tai kiwi juice dah grape juice and my girl lala helped me with doing the samosa , doughnuts and cake ilham was just helping and I still gatta Thank her haka muka hada komai a center table sannan ilham my love ta taya ni saka turaren wuta tundah anyi girki masu ayki kuma sai giyaran Gida suke yi sannan muka shiga wanka na fito Ina daure dah pink towel Ina tunanin kawai wani irin kaya zan saka
Ni kam zauna Inyi maki make up
Toh ki tsaya mana in duba kayan sakawa
Lala dah key kuwance tana danna waya ta ce kawai ki saka abundah Zaki yi feeling comfortable a ciki koh kallon ki yake bazki kin takuru bah . Toh na amsa mata dah shi closet Ina na shiga Ina duba kaya Chan na dauka wani peach down cannon neck ne long hand and kasan shi A shape ne yayi kiyau sosai masha allah na so na saka sannan na taje gashi na da yake already Ina da baby hair do it was all good make up in ma fasa wa nai saboda ya ce ya shigo cikin estate in mu so kawai na saka lip glows transparent color dah kuwalli na faya veil in kayan na saka Dan kunne golden dangling sai flat black , dah yake na bah su lala phone Ina suje rako faruq saboda bai San gidan bah .
Inalillahi I am very nervous as hell wai after 4 yrs I am finally meeting him one on one wow , a hankali na tura door in na shiga masha allah nasan kamshin turaren gidan mu so kar kuce nayi karya I swear kanshin pef inshi yafi turaren utan dakin inna wow yayi kiyau cikin coffi shadda dah black takalmi sai hulan shi brown haka masha allah gashin kan shi ya kuwant tubara kallah Baki sosai sai shining yake yi
Ummm umm naji anyi giyaran muraya sai sannan nasan Ashe kallon shi nake kuma shima yagan ni
Wayyo kunya da sauri na sauke kaina kasa
Tashi yayi tsaye yana murmushi ya ce ki karaso mana .
A hankali nake takowa har nazo gaban shi center table ne ya raba mu
Bismillah ya fada na zauna na ce Ina wuni
Ya amsa dah lafiya lau baby
Ya hanya
Alhmdulillah
Har yanzu na kasa dago kai in kalle shi gashi dadi nake ji na kasa daina murmushi ji nake kamar an bani kiyautar aljanna yau gani gah prince wow 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻



Dis chapter is difficult wallhi coz I have so many thinx running up my mind 😒

Like❤️

Comment 🔥


Share ❤️❤️

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now