Khadija 35

3.2K 151 30
                                    

Happy birthday zainab malami

Pls am sorry to all my fans I really appreciate you reading my book thank you


Bacci ne ya dauke su duka kiran Sallah farko yaya ya tashi ya Shiga toilet wankan tsarki yayi ya bude closet ya dauki wata jallabiya white ya saka ya Shafa Mai ya feshe Jikin shi da sure dah body oil perfume yana ji za'a Shiga masallaci ya maza ya Zo kusa da ita a hankali ya shafa face inta yana kiran Sunan ta ahnkali cikin bacci taji ana taba ta tai maza ta bude ido murmushi ya sakar mata kamin ya ce Sallah tashi kiyi Sallah.

Yana fita na tashi jikina duk ciwo yake. Zan sauka Kawai naji jikina bbu kaya a take na tuna abunda ya faru last night kunya ne ya kama ni and I just started blushing for no reason in particular, toilet na Shiga nai wankan tsarki koh ina na taba a jikina ido kulle bbu Wanda nake tunawa sai yaya how his hands were working magic around my body har na gama na fito nayi alwala na fito lafaya na na dauka anan ne naga jewels ina akan side drawer and here I was very surprised how it happens so I just shock the thought out of my head and started praying, bayan na gama ina zaune kasa addu'a nake at the same time tunanin koh ya aka Kai Amarya koh ana Nemanta agida toh in ta koma ya zata fara explaining koh Mai zata ce masu toh Kawai sai ji Nai an shigo Dakin da sallama face in shi a sake ya Kalle ni kamin ya karaso zama yayi a kasa kusa da ni yana kallona ni kam tun ta muka hada ido na dauke kasa nake kallo Dan kunya nake ji sosai ban San sanda na fara addu'a Allah yasa ya tashi ya tafi, Hannu yasa ya dago face ina Idona na kasa ya saki murmushi "Dije Yau Kuma bbu gaisuwa ne, Kara sauke face ina nake ya sake face ina ya zame lafayan kaina gashi na ya bayyana "toh shi knn, Matata barka da asuba, shiru still shiko yayi min peck a goshi kamin ya daga ni chak bridal style ya kaini saman gado da sauri na tashi Kara murmushi yayi kamin ya ce Bari in Baki Riga ki saka koh bude closet in shi yayi yana dubawa kamin ya juyo ya mika min Wata bottom up shirt Amma daga gani ba nashi bane Dan ta Yi masa yawa kallo na yake yaga na sa ni Kuma naki "ki saka mana bacci nake ji fah,
"koh ka fita sai in saka, na karasa cikin muryar shaguwaba.

"sai dai in juya baya abuda na gani bah, ya karasa yana juya min baya.

Sharp sharp na maza na saka nipples ina kan gani ta rigana sannan rigan da kadan ya rufe min cinya Bah Kallon kaina Nai sama da kasa a hankali na hau gadon na Rufe jiki na da blanket sai da na kuwanta da kiyau sai Kuma sai tsaki yake ja na kanana maganganu Wanda ni ban ji bah and I was Not planning on hearing by the way so uhmm What ever, pls pass me ribbon ina da sauri ya juyo ganina da yayi akan gado yaja tsaki shima ya hau yana fadin "Anki a dauko shi abun, niko juya masa baya Nai na giyara gashina
"au yanzu Kuma ni kike juya WA baya, ranshi a bace yake fadin haka bayan ya zauna akan bed in,
Share shi Nai a raina ina kaji min iya shege da kallonka Zanyi in na kuwanta?
Ba Shiri naji ya juyoni da Karfi har ina buga Baki da kafan shi kallo na yake cikin ido nima Kallon shi nake Idona ya cika da hawaye Dan ban son Hayaniya Kuma In MA nace Zan rama Mu Kadai ne a cikin gidan Kuma shi zai Cuceni Kawai na Rufe ido hawayen na sauka face ina ina sauke numfashi, Bai Jima Bah shima ya kuwanta kusa da ni ina jin saukan numfashin sa a face ina Chan Kuma
Naji ya matseni a Jikin shi yana min kiss a saman gashi yana sauke numfashi da dan Karfi. Bacci dukan Mu mukai duk da ya rigani yin baccin MA.

Wajen 8 da safe naji ina changing kaman ana turning ina on I can feel my baby going wet Amma baccin da ke Idona na kasa tan tancewa Mai ke faruwa a hankali naji abun na karuwa nima sai na fara addu'a tashi bacci ina bude Idona a hankali kar na bude su akan gashin kan ya ahmad Hannu na nasa jikina na Dan rawa akan face in shi ina dagowa shima kallo na yake ya wani koma yaro Karami idon shi sun kan kance kaman Wanda ya sha wani Abu ya zuba min idon nan yana kallo, turo Baki nai ina "ni kam Mai haka wai, kaman Zanyi kuka na karasa

Shima Kara Shiritar d face inshi yayi kamin ya ce "yunwa nake ji,

Haushi ne ya kama ni mutum na bacci Amma an hana shi kukan na fara "toh nayi Maka kama NE?

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now