Khadija 18

1.7K 102 3
                                    

Sai dai bude ido na nai na gannj a asibit an saka mani drip da kiyar nake bude ido na ina ganin haske kawai naji dom abunda Faruq yayi ya dawo min saboda I could here him repeating every single word a kunna na kawai na fashe dah kuka numfashi na na son dauke wa maa dah k ne suka biyo ni asibiti mummy kasa bin Mu tai da farko cewa allah ya Kara amma dah ya shiga daki kuka ta soma yi Dan har ita har daddy sun San Faruq kuma sun San ina son shi sannan munyi 5yrs dah shi ta San dole abun sai yayi min zafi dole ta kira daddy tana kuka shi kuma dama yayi tafiya zuwa kebbi wani ayki haka tana fada masa tana kuka shi kuma rarrashin ta kawai yake yi yana bata hakuri ya ce gobe zai dawo. Ina asibiti dah sauri doctors in suka shigo suna sa min oxygen maa kawai ta fara kuka ya k kuma ta dauki waya ya Kira kaka sharp sharp suka zo hospital shi dah abbah, cow abbah , baba karami koh dah suka zo doctors na ciki akaina tan nayi shiga body arrest jini k fita daga Baki na dai dah kukai clearing up komai sukai setting min monitors In sukai min alluran bacci sannan suka fito hana shiga sukai wai I need massive rest I need to stop replying what in my head koh kuma ay min abunda nake so Dan gani suke kaman zuciya na ya buga amma dah suka dubah lafiya lau so jinin ne har yanzu basu gane ta Ina yake fita bah so zasu Dan rike ni for some time su gane Mai ne. Ban farka bah sai 4am next morning dah suka zo suka sa min tea kuma ni bana so haka Dan dole suka dura min sanna aka ce za ai min allura hmmm da kiyar na bari akai min sannan na koma bacci su amra suka zo kamin su tafi lalle sai kuka suke k ce ta zaunar da su ya ce : yanzu In kuna haka ya kuke so hafsa ta ji dah bbu Wanda yayi concentrating a bikin ta koh da sister inta bata dah lafiya an hana ta zuwa eh , Kia suka soma girgiza wah  toh yanzu kunga nanancy is in good hands so kunga kawai act nrml agaban mutane help hafsat be happy make her feel like a princess pls help her kunji
Cleaning face insu sukai sannan suka tashi suka fita suna murna kaman bbu abunda ya faru su kuma su Yaya Abdul tunda suka ji haka suke kira aka ce masu babi nake yi suka ce a gaida ni In na tashi a kira su shi kam ya Ahmad dah yake dr.hassan baban abokin shi ne wato dr.salim Wanda tare suke ayki shi dah baban shi so sai kiran salim yake salim yayi masa bayanin mai ke damuna hankalin shi duk ya tashi su ya Abdul sai kuwantar masa da hankali yake saboda shi yasan Ina son Faruq sannan dah ya Kira ya hafsat ya fada masa yanda mukai dah Faruq toh abunda ya Kara tunzura shi knn haushi duk ya kama shi ya da ma su abdul jikin shi na rawa jijyan kan shi duk ya fito bah ya Ahmad kadai bah har ya umar yaji haushi harda wallhi dah yana naija ne wallhi sai ya bishi har Gida yayi masa Dan banzan duka ranar dah kiyar kaman wani karamin yaro suka sa ya Ahmad bacci Dan kin yi yayi  sai mita yake yi ran maza ya baci.
Ina farkawa the next day dr salim na shigowa da waya a kunnen shi yana Dariya sai da yayi noticing na tashi kawai sai naji yana tama tashi mika min wayan yai Ina kallon shi da alamar tambaya ya ce min yayan ki ne Ina karba nasa a kunne nah tare da cewa hello
Ajiyan zuciya yayi sannan cikin Isa dah calmness ya ce ya jikin ki na amsa masa dah sauki murya na wani iri bbu dadi gah daci. Sannu ya Kara ce min daga kai na nayi kaman yana kallo na sannan ya ce kin ci abinci uhmm uhmm na amsa masa dah shi toh Mai Zaki ci na ce watermelon dama ni In Banda lafiya abunda nake sha knn toh bah dr wayan amsa yayi dama ya duba ni yana amsa afita yana Dariya kai wannan abun naka ya wuce yayan taka koh dai akuwai wani abunne dah ban sani bah. Salim ban San iskanci na fada maka kawai sister ita ce wai kuma zata sha watermelon pls help me akai mata kamin su zo Dan bah ma lalle bane su kawo mata bah pls toh ka gaya min mai tsakanin ku I promise zanyi maka duk abundah kk so numfashi yaja yana tunani sai kuma yaga ay shi salim will not judge him Kuma he would give him full support unlike his stupid friend da kawai teasing inshi za suyi tayi sannan sai sun ya ya da shi hankalin su zai kuwanta jiya ya ya kare wai ahakan bai confessing bah knn , hmmm toh promise you won't judge me ohk toh naji yana ta smiling ohk toh sonta nake ya fada yana ajiyan zuciya shiru sukai kadan sanna Ahmad ya fara bashi lbr yana fada masan tun sanda yayi realizing yana soma dah kuma yanda yake sona and he thinks in ya dawo kawai zai Gaya min ne ya huta advice dr ya dinga bashi ya ce masa he also think we would make a great couple.
Dr yana fita nurse ta shigo ta cire min drip in dah ya kare ta ce muje toilet dah muka shi wai zatai min wanka ni kam naki yarda tai min haka ta taga dah gaske nake sai ta hakuri ta kiyale ni nai ina fitowa naga an kawo min watermelon in na zauna dah towel Ina Ina Shan watermelon duk sai naji bani dah wani damuwa kawai kasala da nake ji ne bayan shi kuma bbu komai amma still I at the back of my mind it war I still love him and I will always love him nan San yanda zanyi bah I don't know su umma dah k dah mummy dah su amra dah Hassana dah su ilham dah ihsan dah Anty yagana dah mami dah momma dah sauran su sun dai cika dakin Ana tai min gaisuwa aka gama aka hau lbr the next day aka sallame ni muka koma Gida the next day was daurin aure.
Ranar daurin aure dah asuba kaka ya Kira family meeting elders kawai amma wajen karfe sha biyu an gama yi ma amarya kuwalliya na sata agaban muna ta Neman tsokanan ya friends inta na cewa muna burge su yanda muke yin abu a family in su muka ji daga masallaci muka ji ana allahu akbar ihu akace saura biyu kawai mukai shiru ya hafsa kawai ya fashe dah kuka akai na biyu akai na uku sai ji mukai an daura auren TAHIR MUKTAR DAH HAFSAT JAMIL HADE DAH NA AHMAD MUHAMMAD DAH KHADEEJARH JAMIL . Dukan Mu shiru mukai muna son tuna waye kuma khadeejar jamil?



Vote 🗳
Comment pls ❤️
Share 🎈

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now