Khadija 14

1.7K 114 0
                                    

Happy Friday to everyone
Have a very beautiful weekend

Bismillah

Haka aka gama biki kowa ya kama hanyan shi mu kuma next month zamu tafi rubuta post utme a kano so ilham ta bi su ihsan yola kamin Mu koma daga ni sai amra ya rage a Abuja mun fara zuwa cooking school na two month ne kamin Mu koma ita ma ilham ta tafi school in iya giyaran jiki dah hada su perfumes, ni dah Faruq kuma soyayyah kawai mukke yi. in har nai abinci sai na guwada a Gida my cooking skills kawai karuwa yake yi bbu dama alhmdulillah dah ni dah amra .......hot hot yah Abdul confessed yana son amra and if ya dawo daga masters sun kusan komawa insha allah he cant wait aure zasuyi and to my greatest surprise she agreed ni kam na ce bah yanzu bah sai na gama school zanyi aure abuna prince ma ya ce he can wait so ni kam dai dai ne aguri na..

Mash allah har mun gama cooking school Inmu an bamu certificate in Mu. Yau zamu tafi rubuta post utme in mu a BUK university Kano sanna yau again su ya Abdul zasu wuce Dubai again domin yin masters insu na wata 8 sanna su dawo sai nyc sai kuma ayki Wanda dama jiran su yake yi.

Ranan da muka zo the next day muka rubuta exam in alhmdulillah dam we were ready su yaya kuma yau an tafi Dubai, mun samu admission sai shirin school dai kashe muka je gurin kaka muna masa kuka pls pls bamu so mun zauna a Gida an hostel bbu dadi Kazan ta ya ce sai dai fah mu zauna a Gida mukai mukai akai mu offk amma Ina yaki har saida ya kora Mu da sanda muka ko koma wagen K muna bata reasons aykoh ta fahimta harda gaskiya me in kuma Gida kam dah takura tunda gidan mutane ne Baki iya karatu ,, hu hu hu dadi kashe Mu Dan in har K ta ce ma kaka abu toh insha allah In har bah shirka bane toh zai yi da yardar ubangiji.
Har akai komai mun hada komai namu munyi shopping kayan Mu na school dah koma insha allah gobe zamu fara zuwa school muyi registration dah komai namu time table ma ya fito. Muna zaune kowa akan gadon shi yana danna waya nikam ni dah Faruq ne kawai yau ya tsiro dah wani iskanci Wanda ya bani tsoro wai I should send one sexy picture na ce masa Mai ya k mufi har ma Ina ganin bah shi bane wani ne k masa using waya waya Cox for the past five yrs da muke tare bai tabai min haka bah koh kadan haushi duk ya dem ni kawai bana son in masa rashin rashin kunya na da nake ta boye wa wallhi I respect him and love him I don't want anything to come between us. Sai gah asabe ta shigo wai kaka na kiran Mu, muna fita muka tafi dakin shi muka gaisa akasa muka zauna ya jafo mana key guda biyo ya ce gashi nan ban son Jin wani abu dah bah na batanci koh rashin hankali koh rashin hankali gah Mubarak nan driver shi zai na kai mu school mota daya na bayar sanna bana son in fada koh wani abu makaman cin haka daga school sai Gida daga Gida sai school shima na fada masa In ma fita zakuyi weekend kawai kuke dah sannan bayan motan Gida bana so inji an gan koh daya a cikin ku a motar wani koh wata toh and again Dayan key in Gida ne three bedrooms living room sai kitchen koh wani daki dah toilet inshi akuwai Mai aiki akuwa Mai gadi and mai ayki dah safe kawai zata zo tah tafi dah yamma gidan opposite gidan nan ne by the left. Tunda ya fara magana kowa hakori waje dadi kawai muke ji ana gama wa amra ta saki ihu muka tashi dah gudu sai kan K dah kaka muna ihu mun gode mun gode kawai muke fada.
Muna shiga daki dah ihu na ce ni ce Mai last room in amra tah ce center bbu yanda ilham zatai sai dukan first one in tai.

First day in school high lander ne motan mu black mai tinted glasses, kukai snapping timetable dah course form Komi dai muka muka gama bah mu ka dawo bah si five nah yamma driver gidan Mu 🤪😁 ya kai Mu muna shiga kowa ya mike muna kallon gidan muna shiga kayan Mu ne asabe tayi mana packing tah giyara gidan tayi girki and every thing idan ma road ne kawai ya raba mu dah su kaka dakin muka shiga wooden beds ne kowa dah study dah closet a ciki paint in room in white kaka ya ce we can decorate it any how we want so sai Friday zamuje kasuwa , haka week in nan ya gama school was exhausting kawai bbu dadi wallhi.

MY WORDS

I REALLY BELIVE IN LOVE AND FAIRYTALE

DIS CHAPTER LISTEN TO
SHOW ME ❤️❤️❤️

Gobe zan posting pictures in Rooms in mu in chigaba school is hectic dat what and I have been sick this past week. Thank you for reading

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now