Khadija 20

1.7K 112 1
                                    

A hankali aka rinka kuwantar min da hankali mummy sai Jana ajiki take ya hafsat kuma after two or three days muke yin Video call
Har ma na manta dah wai anyi min aure amma to be honest no matter what I still feel tied up
It just this felling kawai, amma dai mummy ya sa na fara zuwa gym kullum dah yamma sai dah asuba kuma muna fita tun sai kuma an hannani cin wasu foods in and Ina keto mummy wai sabodah I should look and feel fit and dam ni kam Ina so Cox I get inspired by then Kardashian's in nan tho I can not be like them kuma hmm I can never survive without chocolate and ice cream 🤪🤪 my favorite but still yanzu kam ni kai na I feel happy always taking smoothies, but I hate green smoothies 🤮 sai fruits salad , green salad and soo on so I wasn't having issues with that Cox I hate food to the core but anything juices and sweet am in for it sai kuma every morning dah na tashi dah safe dah na idar dah sallah asuba Ina Shan mint leaf tea mixed with ginger and topped with lemon/lime and trust me it is so refreshing ka Kiki kawai ur clean and in ur already thing or slim kawai use it as break fast top up with any carbs amma it slims down soo sooo much. My life is just marvelous bani dah damuwa yanzu 3week dah yin haka knn and dis week zamu koma school dama dah amra muke yi ilham ma wai sai tayi saboda Smooth skin and glowing skin kudai bari munyi fresh sai kiyau. Ina zaune a gidan Mu Ina kallon mistresses amra dah ilham nan San mai suke yi bah a phone in su gabana kuma bowl ne cike dah carrot dah cucumber sai fresh ginger drink a bottle Ina kawai naji amara ta dago ta tambaye ni wai Mai size in bra Ina kallon tah nake nace kin koma gay ne koh kuma Zaki fara saka size Ina ne , meteww k gani nai a aliexpree Ina son siya maki kallon tah nake kawai it felt weird kuma sai ta ajiye wayan wai akuwai red,black,purple,nude peach dah ihu na amsa mata dah nude peach k ma kin San color na ne koh ash koh white and maybe black but nude colors sai sai kuma wai lace koh nrml nace wai lafiyan ki kuwa haka muka fara maganan underwear irin colurs in dah muke so harda su pant and stuffs dah irin kayan bacci haka dama kuma nikan kowa yasan ni I love short cloths am not a fan of trousers only shirt and bomshorts and short gowns kaya na ma dama In Ina gidah or xamu fita haka shine sai in saka atampa or in saka jallabiya haka Ina dawo wa gida kuma hmmm strip club koh yanzu ma dah muke zan cen bomshort ne multi colours ajiki na yana dah pocket and it looks like skirt sai ka lura zaka San shorts ne sai na saka Cotten vest ajiki na and nrml bbu Dan kuwalin but in zan fita bana ma San asaka atampa bbu dankuwali but a gida or hostel chab I won't come and kill my self amma duk dah haka Ina dah mugun kunya and bana son aga jiki na koh dah wasa kawai dai Ana tare ne.
Yau muka koma school na saka wani gown ne mint green and brown haka veil Ina ma mint green ne sai black takalmi and black handbag amra tah saka jallabiya sai ilham kuma jeans dah purple kimono tah saka dukan Mu class by 10 ne so by 9:30 mun iso kowa ya tafi class amma ni dah amra yau tana borrowing course Ina guda daya so tare zamuyi yau haka muka shiga class matan ajin Mu sai kallon Mu suke dama Ana mana lakani dah yan Iyayi gashi an ce wai anyi min auren dole wasu suce ciki nai akai min aure magana kala kala haka muna zaune wata sailuba tazo wai nayi kiyau wannan haske in Gaya mata Mai nake saka wa ajiki na koh dai cikin ki yana zuwa dah yin kiyau ne? Banza mukai mata dai kuma umm koh dai auren ne yasa ki... kin San in ka samu miji mai kiyan Sperm kah huta baki gah har wani kiyale nake yi bah ? Mamaki ne ya kama ta harda wayanda suke kusa dah mu suna jiran Jin kum aykoh sai gashi ya tashi tah bar gurin sai after class wata matar aure dah ta zauna taji mai nace ta wani taba ni sallamu alaikum sister na ce walkslm wai wai sister gaskiya amsar dah kika bah sailuba bata face bah ya kamata ki rinka rike sirrin gidan ki ki daina fadan haka k matar aure ce yanzu kin wuce sa'ar su kallon tah nai ita ma Dan na san munafirci ne na ce mata koh jiya dah dare I sucked his dick 👅 sake Baki tai tana salati na ce kima ki guwada yau kinji sanna na dau jaka na nayi fita na waje Ina tsaki , amra Dariya take yi amma bata son in gane saboda yanzu zan kara tunzura abun haushi na ma manta dah wani abu aure amma sun tuna min ,rahmat hostel muka tafi wajen su fatima saboda class sai 1:00 kuma bamajin komawa Gida a haka muka gama lecturer in ranan amma ita ilham sai 5:00 ta dawo.
Su ya Ahmad barka saura two weeks su dawo masha allah sun zana master holders, kuma da sun dawo sai NYSC insha allah ayki kuma is awaiting kam su maa sai farin ciki amma ni bbu Wanda ya fada min gashi nan su ya Abdul zasu dawo da yake ma yanzu an daina maganan click insu ma gaba daya agabana ma a haka na ma manta da suna existing dukda kullum da dare sai an kira ni anyi shiru ni kuma kaman mayyah sai na dauka naji waye In ta cima me kira mutumci amra wai kila aljani ne suna ya min Dariya.

Vote
Comment
Share
Xoxo

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now