Khadija 28

1.8K 108 3
                                    

Ahmad's pov

Tana gama shan tea in na Mika mata magani dah ruwa kallona ta tsaya Yi Kara hade rai nai ta Kara turo bakin nan gaba tai rau rau dah ido ta make Kafada tana kallona, she looks cute tho she makes me wanna laugh my heart has melted into water soft chill water .......mai haka? Karba ki sha mana koh sai nayi maki dure ne? Kallonta nake ina sanyin dariya Amma Inna da maaze haka ta amsa ta saka tare da ruwan tana hadiyewa ta fara kakarin amai ido na Kara bude mata na ce in kikai Allah sai kin shanye haka kukanta ya tsananta tashi nai na Kara karkin AC kamin nadawo tana zaune agurin da take, "in tashi in tafi, kallonta nai kamin na ce bani rigana tukuna Sai ki tafi dah sauri ta cire zanin jikinta ta yafa tana kasa da Kai wai kunya Kuma tayi mata kiyau sosai na ce bani towel ina Shima kallona tai kaman Mai shirin kuka mamaki nake yanda bata jin wahalan yin kukan nan nata........k in bazaki bani bah sai dai ki kuwana da sauri ta juya baya ta daura zanin kan yanda yan Kanuri suke Yi sannan Bayanta na kallona ta muka min amsa nai na Kai toilet kamin inzo tatafi door tana kokarin budewa ni Kuma tunda na shigo na Kulle ina Zuwa Kawai dagata nai a firgice ta riko wuyana da Hannu biyu Alamar tsoro da taji kashe light nai na kuwantar dah mu akan bed.
Ta bude Baki zatai magana Kawai na saka Mata nawa a cikin Nata kissing inta nake Amma I could feel the shock dah tsoro a jikinta sai da ta dauki yan mintina kadan kamin ta sa Hannu tana tureni turjewa take tana Dukan kirjina sauke Mata nauyi na Nai sai da naji ta fara Yi kaman zata shide sannan na sauka na kuwanta kusa dah ita na maida Kanta girjina kaina na saman Kanta cikin rada na ce Mata "bana son musu ki dena min musu" ina jin yanda numfashin ta ke sauka da karfi tana maida numfashi Saboda kiss indah mukai.

Sai dah asubah ina farkawa na tashi tana kuwance ta dukunkune ni Zan tashi sai wani wani uhmm uhmm ta Kara sa Hannu ta wuyana ta matso ni murmushi nai nayi Mata kiss a goshi a hankali tah bude Idonta ganin ni ne tai sauri ta kulle Idonta Hannu na sa a wuyanta Saboda Naji koh temperature inta ya sauka normal yanzu bbu MA zazzabin "ya Jikin naki, shiru tai bata amsa min Bah Shafa face inta nai kamin na ce "koh haryanzu Baki warke bane in Kira abokina yayi maki allura, dah sauri na tashi
Dariya ya fara har ya fita ina jin sa yana dariya
Tsaki Nai na tashi nai fita na sum sum kar Wanda ya ganni
Har na Shiga Dakin hajiya ina jin dadi bbu Wanda ya ganni
Har na cire zanin jiki na Zan Chanza Kawai naji muryan umma ta ce "daga ina kk,
Shiru Nai ina Kallon kasa sai Kawai naji wani irin kunya ya kama ni na rasa ina Zan sa Kai na koh kasa Kawai ta bude in Shiga, "a ina kika kuwana Dan Yau a nan na kuwana Kuma ban ganki Bah sai yanzu,
Kame kame na fara "uhmmmm ya_ yaya ne wai uhmmm ummm Za ai mun allura, na ma rasa Mai Zan ce ban San Mai ma Zan ce Mata bah
Murmushi Kawai tai ta kuwanta. Sallah Nai Nazo na kuwanta a kasa Saboda kunya ban San wani irin kallo take min Bah Kuma yanzu ni dai Yau yaya ya ja min abun kunya.

Ahmad's pov

Na dawo Sallah knn na Shigo banga nanacy bah har Zan kuwanta kawai naji unwa nake ji sosai na tashi na Shiga kitchen ina bude pot naga pepper soup na kaman rago na zuba na dawo daki sai dah na cinye duka sannan nasha ruwa gani ma nai ay bacci ya tafi system ina na dauka na Kira sec ina na fara ayki har sai wajen ten sannan na gama wanka na tashi nai sannan na koma bacci.
Cikin bacci ne naji wani irin yana Yi na Shiga na gah wani irin sanyi dah ke furzo min duka tsigan jiki na na tashi bacci nake Sam Sam Kawai na fara Mika in mtsewa tun in Yi a hankali har na fara ji.

Pending
Pending
Pending

I will update soon

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now