Khadija 51

2.2K 115 16
                                    

  
    KUYI MUN ADDU'A PLS KOH YAYA NE AS FAR AS NA ALHERI NE NAGODE





   Tana fitowa daga daki bayan sallah magrib taci Karo da wasu mata zaune parlonta kanlonsu tayi tsap daga sama dayar Mai Iko tana kallon tv tana cin abinci tayi daidai azaune Kaman da ubanta hair in da ta saka na wig da kingani Mai tsada ne off shoulder crop top ta saka da dogon wando sai booth a ka Fanta gashi dai dukan wani dankunne na ciki da kunne ga zubuna ta saka da sarka da dai ka ganta kasan tana da kudi amma koh karuwa ce toh Mai lasisi take yi Dan make up inta ma kan professional ce tai mata shi ita kuma Dayan Kanta a kasa koh face inta bana gani riga da wando itama ta saka amma Kaman Mai ayki gata nan dai ni dai nai gaba na shiga na hada dinner ina doya da sauce na fito knn sai ganin yaya nai ya shigo ranshi a bacce yana zuwa fuskan Mai kama da masu ayki ya daka ya kalleta kamin ya dagata ta tsaya tsaye Mai next kawai ya kasheta da Mari miko ganin show dama kuma ina son sanin Mai ya shigo mun da su gida na aykoh na jingina jikin kofa ina cikin doya ina kallon shi shaketa yayi jikin shi na rawa wannan yar gayun ce ta taso ya rike shi niko hmmm kawai mijina ya zama multi purpose ta ce
"Just live her, ur waisting ur strength.

Lekawa tayi waje tayi pito sai ga wani gardi ya shigo wajen su yaje ya kuwaci yar ayki daga hannun mijina wato Ahmad koh yaya

Huci yake ya kalleni na tabe baki na cigaba da kallon yar ayki ana sata kneel down gashi gardi ya ciro belt in yana shauda mata har ta gaji da taurin kai tayi yanda ya ce wannan yar gayun ce ta zauna tayi flipping gashinta (koh dai Nima in saka gashin nan ne ina gayu 🧐🧐) ta ce "that my problem with you girl , you know you in front of ur superior but you still strong headed wooow what a pity we'll that another topic. Kallon Ahmad tai yana ta hararan yar aykin time to time Nima ya surface min hmmm abeg I no fit dye Dan haka koh a jikina

Ta ce "oright play time is over let go straight to the point coz I gat business to do.

Yaya ne ya kalle yarinyar kamin ya fara magana

Ban ce maki bbu ni bbu k bah the last time I told you not to ever be seen around me so you tricked me am disgusted. I told you when next we meet am not handling you my self.
Ya kalli yar gayu ya ce mata tayi mata abunda Zatai tana murmushi ta jawo gashin yar aykin da nails inta kaji ihun da tai ni sai da naji tsoro nan dai ta soma kuka tana kuka ita sonshi yake yi Zata mutu dama shi told him she would do anything to get him and shi could go miles to hurt him if he dose not respond to her feeling sai da aka kai aya kamin na gane wato ita ce a cikin Video in da akai send (sex tape) na yaya kuma ita ce tayi Video in shi bai ma San anyi bah because he was drunk kuma bai Masan what happened bah kuma he can't even remember ni dai tunda case In ya Kara zama intense kallo kawai nake yi har suka gama suka fita bance ci kanku bah Balle ku cinye ni bayan sun fita ni shi kuma yana nan zaune akan kujera ajiye drink ina nai nayi hanyar shiga daki abuna  ji nai yaya yana "nanacy"
Yi nai Kaman ban ji shi bah na cigaba da tafiya
Wani irin razana nai da ya Kira sunana da iko da gadara tsayawa nai zuwa gabana yayi ya tsaya kamin ya tausasa murya ya marairaice mun fuska

Khadija baki ji ni bane ?

Kallonshi nake  da face expression ina yana nuna I don't even give a fukkkk

Hannuna ya kai zai rike nayi maza na bige nashi hannun

Kallona yake yi da mamaki na bi ta gefe zan raba In wuce rike hannuna yayi gam kamin ya wulloni gaban shi ya ce "ban gane bah ?

Shiru nai masa ina kallon sa shima kallona yake da disbelieve

Khadija In kikai fushi da mutum k shi knnn ni fah mijin ki ne koh ban kawo maki prove akan ban San komai bah in har na fada maki da baki ya kamata ki yarda dani Balle na kawo maki wallhi walllhi ban San anyi bah yanda kika ji ya fada maki allah ban taba zina bah balle na kuma ma da arniya. This is almost a month you have been giving me cold shoulders ban San inda kike zuwa bah baki bari mu hadu I don't even get you see you at all sai yau and kinga na wanke kaina but still you don't you are not welling to forgive me ?

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now