Khadija 43

2.2K 95 7
                                    

Shiru nai ni ka dai ina tunani duniya abubuwa kala kala abincin da nai ma na breakfast kasa ci nai a nan na barshi allah yasa in ya tashi ya ci Dan nasan da yumwa zai tashi hmmm koh dai in kirashi inji koh a gida zai ci abincin dare sai in dawo in dafa masa. Da sauri na dauki wayana na Kira shi shima Kaman jira yake yayi maza ya dauka wallhi I went speechless da naji muryan shi
"Hello hello dije dije lafiya
Kasa cewa komai nai har yagaji ya kashe da kanshi
Ajiyan zuciya nai kawai sai gashi ya Kara Kira kuma again da sauri na dauka
"Hello dijena Mai ya faru?
Da kiyar na samu na amsa
Uhmmm babu Mai ya faru ka Kira da ranan nan
Shima shiru yayi kamin yayi murmushi mai sauti which melt my heart at once
Ohhh ninema na Kira knn koh ? Toh ya kk
Lafiya lau ina turo Baki kuma nasan yaji ni Sarai
Ya kk ya ayki
Lafiya lau ya class in
Fyn fyn ya gajiya
Kamin yayi magana na Kara tambaya
Agida zaka ci abincin dare?
Bai amsa bah ya tambaya ni wani time zaki gama class
Uhmmm 5 zan gama amma sai nayi salllah zan dawo gida
Toh bye love you
Ya kashe wayan
Shiru nai ina tunanin abinda ya ce kawai nayi murmushi
Ilham ce tazo muka tafi sallan azahar kamin muka dawo har take tambaya na Ashe yaya a gida ya kuwana ban sani bah kawai kunya ne ya isheni na kasa amsa mata itama dariya tai kamin ta jani muka je siyan shawarma.

Bayan magrib ilham ta tafi itama amra ya umar yazo ya dauke ta sun tafi gida bata Jin dadin jikinta da alamar shigar ciki Inji K
Yaya ne yazo ya saka black boyel Mai kiyau da hulan shi multi colored( na maza ) ya sha kiyau ina zaune ina jira kasa tashi nai daga inda nake kuma ya ganni haka ya nufeni yana Dan murmushi Nima shi nake kallo har yazo inda nake ya zauna kamin ya kalle ni yana murmushi ya ce "ya dai yan mata,
"Lau lau Samari, Nima na amsa masa still ina kallon sa

Giyaran murya yayi kamin ya matso kusa da kunne na ya rada min "nasan nayi kiyau ki dai na kallona kar kiga munina mana.. ya dauke kai
Da sauri na sauke idona I was feeling really embarrassed wallhi
Babe yunwa nake ji
Ya Dan karya wuya yana kallona
I swear I felt butterflies da ya ce babe and he just killed me with the look he gave me

Uhmmm muje
Muna tashi aka Kira sallah kallona yayi ya ce "muyi sallah sai mu tafi,
Toh na ce

Sallah mukai kamin in fito na Kira Fatima daga hostel ya kawo min powder dah lip gloss transparent da kuwalli na saka tana ta min iskan ci na bude haka na na fesa perfume ina kamin na Kara giyara vail in kaina dark maroon abaya ne dama ina fitowa shima ya fito tahowa wajen juna mukai ina zuwa gaban shi ya tsaya yana kallona harda karkata wuya kamin na gane ay nayi make up dazu kuma bbu da sauri na sauke kai na kasa murmushi Mai sauti yayi Kamain yajani muka tafi nota shi ya bude mun kamin ya zaga ya shiga sai da ya kunna motan ya kalleni "you look beautiful by the way.
Uhmmm thanks na ce kamin na dauki waya zanyi anfani da shi karbe wayan yayi ya jefa back seat kallon shi nake in shock kamin ya kalleni ya kashe min ido "hira zamuyi, rike hannuna yayi da hannun shi daya Dayan kuma na kan stirring ya Dora tangled hands inmu Akan Laps ina

Gaya mun did you miss me da nayi tafiya

Shiru nai matse mun hannu yayi na ce
Uhmmm da zafi
Toh ki fada mun koh bakiyi bah

Ni kam ya kafan naka na fada ina kallon kafan na shi ya warke na sa hannu na taba

Share ni yayi Chan kuma da muka tsaya traffic kallona yai

Khadija fada mun did you miss me or not
Shiru nai still kallona yake
Kawai na daga masa kai alamar uhmmm

Giyaran murya yayi na kalle shi ya ce "I missed you dije it felt like for ever. Shiru mukai ina kallon hannun mu muka wuce

Khadeejarh I love you

Da sauri na dago ina kallon shi amma koh glancing inda nake bai bah kawai ya cigaba da driving in da yake. Da kiyar nake numfashi it feels like unknown ban masan what I feel about it bah yet. Gani nai mun wuce gida da sauri na kalle shi
Ina zamu ?
I told you am hungry abinci zamu je ci mana
Ohhhh na ce na Kara relaxing a chair ina still hannun mu are still tangled da tumb inshi yana ta shafa skin ina ajiyan zuciya na sauke kamin na kalle window na ce "yau school was stressful, I had two fixed class and all of them were boring i almost slept.
Murmushi yayi ya ce "I hope bakiyi bah coz in dai kikai I will knock ur head kinji, ya Dan kalleni
Daga masa kai nai alamar toh

Uhmmm sai mai kuma kikai

Bbu fah sai da mukaje coke village ni da ilham muka ci abinci sai sallah sai kuma da ka ganni a garden a zaune I was very exhausted.

Sorry kinji time ne kawai da kin gama shi knn everything is over so just focus and get things done.

Haka muka isa wajen cin abinci MINAS STRIVE (am not very sure of the name but a Kano ne nassarawa). Muka shiga bbu kowa muka zauna ina giyara vail ina naji ya ce "uhmmm muga gashin,
Ka bari muje gida sai in nuna maka kaga akuwai maza anan. Guyawa yayi bbu kowa
Murmushi yayi koh ki nuna mun koh in barki anan
Kai wallhi yaya you like treating people
Uhmmm that what makes me me nuna mun
Daga vail in nai
Yayi kiyau waye yayi maki
Na ce yaya diy in ne sai anyi mun koh kitson
Duka mana k da gashin ki yake a cike idan Ana kitso kina kuka har ss1 inki
Rufe face nai a zuciya na na ce kumga mistake in auren Wanda ya sanka knn you have no privacy
Budewa nai ina face in tsiwa da iyayi ni na girma ay da ne kuma a time in bana saka komai yanzu kuma ina saka hair treatment so it soft yanzu kuma thank you for asking ni nai diying da kaina kuma nai yi styleing abuna na karasa ina juya ido
Kallona kawai yake da bushe da dariya kallon shi nake da surprise face what is funny sai ga waiter yazo mukai ordering
Sai da aka kawo abincin
Shi na shi
Masa be da meat sauce ni kuma chips dah chicken Brest sai chili sause.
Muna cikin chin abinci dukan mu bbu Wanda yasaka spoon sai na na kalli nawa na ce maisa Baka saka spoon bah
K kin saka ne it runs in the blood we don't like spoons.

Sauke ni yayi ya tasfi gida.
Na shigo bbu kowa sai ilham da k kallo I swear I felt bad for her it kadai ce bbu miji na zauna mukai hira kamin na shiga ciki


I love you alll

Khadeejarh ❤️❤️Όπου ζουν οι ιστορίες. Ανακάλυψε τώρα