Khadija 39

2.2K 100 10
                                    

Haka ranshi a bace ya Kira ya Umar shima yana Zuwa ya shiga Dakin koh magana Bai min Bah wankan yayi masa da yake wankan irin na towel in nan NE ni ban MA taba ganin Wanda ya Karye yana iko irin na yaya ba Wallhi, ya dade Bai fito ba sai Chan naga ya fito ni Kuma na dora Abinci Kawai Nai wajen ya Umar ina "ya Umar ya Jira Abinci mana, koh kallo na Bai ba yayi fitar shi Sokoko na dawo na Shiga Dakin yaya ina Shiga naga bacci ma yake yi Dan haka na koma parlor Nai zama na ina ta tunani sai bayan LA'asar na koma tunda nima baccin Nai Tunda na gama abunda nake Yi so I slept. Ina Shiga Dakin na Tarar ya da ya Umar ya bashi Abinci matsowa Nai na fashe su kamin nayi fitata for the whole day dai bbu Wanda ya tanka ni har dare yayi Dan haka na tafi daki na na kuwanta nayi shiru Chan wayana ya fara ringing ina dagawa naga yaya ne ban MA yi answering Bah nayi Dakin da sauri kar wani Abu ne ya faru Cox 11:30 yayi sai da na Shiga Dakin naga yana danna waya Kawai daga inda nake na sauke numfashi ina Kallon shi shima bbu walwala a face inshi yana kallo na up and down saida ya Kare min kallo ni Kuma shi nake kallo ina son in San Lau koh na Lau bah Kawai muka hada ido yana lashe lower lips inshi ban San sanda na kalli jiki na Bah bom short ne sai top Kuma bbu bra a jikina gah bbu Dan kuwalli sauri Nai Zan fita naji ya fada "Zo ki kuwanta, tsayawa Nai ina tunani kar in tafi ya Kara jin haushi na sai na ce "Bari in changer kayan jikina. Ban Gama fadan abunda k Baki na Bah ya katse ni da "nace ki zo ki kuwanta. Da kaushashiyar murya ya fada Alamar ranshi ya soma sosuwa a hankali na tako nazo na kuwanta "haka muka kuwanta jiya? Ya fada bbu musu nima tunda ina son dimin Jikin nasa ya Zanyi haka na matso kaina akan kirjin shi yasa Hannu ya dago face ina muna Kallon juna numfashin Mu na mixing we were practically inhaling each other Breath and it was good coz I felt warm Kallon juna muke and it was beautiful in his eyes Kawai naji ya kashe light but still ina ganin shi kadan kadan shima kallona yake and the next thing shocked me Saboda ji Nai ana kokarin cire min Riga rike hannun shi Nai da sauri "ki saki bazan iya bacci bah da Riga, toh ka cire naka mana sai nawa, na fada ina inina. "ki tsaya in cire maki sai in cire nawa chab na nake kafada dago face ina ya kuma yi yana Kallona "ki tsaya koh in maki ta Karfi, yanda ya fada I trust yaya he can do it ba Arziki na tsaya ya zame rigan inajin iska a Jikina shima ya cire tahi na yardar "jawo mana blanky in, haka na jawo shi shima yaya Harda Kara matso ni skin to skin ni da shi it was warm sosai Chan Kuma naji ana min labube hannun shi akan boob's ina yana shafawa yi nai kaman ban ji shi bah Dan koh nayi magana Bah dainawa zai Bah so sai Nai shiru inajin shi and to be honest hmm it was madddd good sweet honey sai lumshe ido nake ina Kara Shiga Jikin shi Kawai naji ya matse min kan nipple da Karfi dan Kara na saki ina rike Hannu shi "Yaya da zafi Fah, tsaki ya saki yana "munafuka daxu ay da yake dadi kk ji Bakiyi magana ba sai yanzu AI, ya cigaba da abunda yake muryan shi was husky and sexy if I must say nima luff nayi ajikin shi in jin irin Sakaonin da yake ayka min da shi har naji kaman na fara Sakin layi shima Chan ya tsaya sai na fara mutsu mutsu "kiyi bacci Dan in muka cigaba ni zaki cuta banda Kafa, muryanshi Kamar Wanda zai kuka jin haka nima na fara Shafa chest inshi a hankali ina lumshe ido na shima ajiyan zuciya ta rinka sauke WA har dai bacci ya dauke mu duka.

Haka muka dinga yi for almost two weeks su Ilham da Sauran cousins suka zo Suma yi ma yaya ya jiki suma su umma duk sunzo a bangaren yaya Kuwa Jikin shi yayi sauki tunda yana zama in aka kaishi toilet zai wanka da kanshi duk da most times ni k masa sai ya ce wai bazai iya ba dole sai dai muyi tare tun inajin kunya MA har na daina ji Amma haryanzu ni bana iya Kallon shi dai inta Rufe ido sometime MA zai yaji haushi kamin nan yanzu ya fara tafiya da crouches muna third week in mu kullum Kuwa in muka zo bacci sai ya tube ni ya mamatse har na Saba MA.

Yanzu watan Mu biyu zamu tafi Kano Yau Saboda an fara lectures tun last week alhaji ne ya ce in Kara Jira kamin nan miji na ya Kara samun sauki su Ilham har sun koma ma ni kadai ya rage shima yaya zai raka ni daga nan zai tafi Russia ganin wani doctor na shirya cikin Riga da skirt ina na lace ina daura dankuwali nayi light make up as usual komai a jikina yayi kiyau

Happy new year

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now