Khadija 13

2K 97 7
                                    

Hawaye ne suka fara taruwa a ido na Ina kallon shi gah duniya bbu Wanda nake tsoro kaman Yaya shi kuma kallona yake cikin mamaki mai ya sani kuka ya ce : lafiya?
Na amasa : ni banason wannan nawa nake so ina kallon shi Ina kuka.
Toh sai ki bishi toilet in mteww ya ajiye wayan akan cinya ta ya dauko tashi ya chigaba dah using nikam haushi tun da aka fara bikin nan Ake bata min rai, haka har muka sauka jirgi ban kula kowa bah kuma ban dau wayan bah da zamu fita ne ya dauka ya saka mani cikin handbags sai da kowa ya fita kamin ya tashi shima zai sauka ya Mika min kimono na wai dai na saka zamu fita ni ban San mai k damun Yaya bah but tohhh ya rike min hannu mukafito har mota ya sani front seat harda saka min seat belt kamin ya zagaya ya shiga motan mu tsofaffi ne a ciki.
6:00pm nayi kowa ya fara shirin zuwa dinner dama shi yasa muka zo da wuri sai gobe muyi budan kai, material black muka saka sai golden head as usual mu ukun dinkin mu daya A-shape gown akai Mai three quarter hand dah cannon neck amarya kuma golden ball gown akai mata sai head in kanta black ango ma as I had golden brown shadda zai saka sai abokai suma black shaddda sauran kuma you can wear anything especially black or golden and only lace or material allowed sannan no children under 13yrs amma manya har granny's duk da sun ce baza su bah haka bbu veil muka saka kayan mu su duk Sunyi make up amma Banda ni kawai kuwalli na saka sai redglow lipglows a baki na na kara gaba abokan ango ne suka zo daukan mu da na shiga motan ne na dauko wayan da Yaya ya bani Ina dubawa dama nawa 6+ ne wannan kuma xmax ne na fara tunani nikam shap Shap ba kunna data naga akuwai kawai na shiga IG Ina searching Faruq allah ya taimake ni he was active a time in
Hi prince
💍taken
Hmmm I see,ohk
..........
Am still interested honey
🙇🏻‍♂️
Hhhhhh babe ni ce fah account in amra ne nana Khadija ce.

👁👁

Shap Shap na tura masa number Ina ..

Wayan ya fara ringing da Sauri na dauka
Wani ajiyan zuciya muka sauke tare a tare muka ce babe I missed you, muka sa Dariya yanda mukai jinks
Wai Ina babyna ta shiga ne almost two weeks ban jita bah
Honey I also missed you wallhi , nan na kuwashe komai da ya faru na fada masa shiru yayi sai Chan ya ce wannan Yaya naki I feel like yana sonki
😂😂😂 Dariya nafara nace kai babe bbu wani wallhi bbu wannan tsakanina da shi kawai he is tooo strict ne maybe tym in da ka kira yaga wayan ganin name in ne yasa ya dauka sha but gashi ya bani wani.
Haka muka dinga labr har muka Isa na ce masa I will call him in na tafi Gida.
Mu muka shiga da amarya dah ango ni dah amra ne muka fara shiga muna rawa sai wasu braids maids suka biyo bayan mu sai amarya
Aka fara biki it was classic in ka shiga gurin kaina kasan anyi wasan naira kai harda dollars ma anyi spending bah dangin amarya bah ba na ango bah duka inalillahi friend inshi were looking dope innna hot as f***** ku dai bari amma still banga Wanda yayi hot kaman babe Ina bah🤪.
Rawa kuwa nayi rawa bbu a dadai har wani friend In ango ya ce min way ban gaji bane na amsa masa da na gaji su amra kuwa anyi new kamu nikam koh kula su banyi bah mukai rawan kunbolo (biki yayi biki ace dah dangin muke kuri) tun tun ni ma wai anka gama muna cikin rawa kawai wani yazo yana shishige min na ce masa ya Bari amma yayi kaman bai jini bah nai nai amma shiru kawai sai ganin yayah yazo ya ture har aka tsaya ana kallon shi yaja hannu na yayi waje Dani da naga wajen muta yake bina na soma Jan hannu na ina yau ka sake ni cikin mota ya tura ni yasa lock sanna ya zaga ya shiga shima, Ashe ya saka min child lock nai nai In bude na kasa saida yasa seat belt inshi sannan ya kalle ni fuska as usual a hade bbu koh smile ya ce put on ur seat belt Ina kallon shi hawaye na zuba a face Ina na daga masa kafada kaman yarinya duk da abu daya ne na shaguwabe face in a Ina kallon shi tsayawa yayi yana kallo na kamin ya ja tsaki ya nika yaja seat belt wallhi tallhi sai dah naji numfashi na ya dauke shima kuma sai naga kaman yayi freezing kamin ya saka min ya koma inda yake ya zauna mun kusan Minti uku kowa shiru nikam duk ya hargitsa min tunani wallhi Ina cikin shagali na ya hana ni koh amra baya yi wa abunda yake min wallhi duk yabi ya takurawa mutum "Dole ne?" Ni ya kiyale ni mana I can not come and have a peaceful life In dai yana nan metwww naja tsaki ya juyo ya kalle ni

Ahmad's pov

Kallonta nai kamin na maida hana kalli na wajen window na ce what were you thinking wanna banzan yana ta shi shige maki gaba Baki da hankali ne, na karasa magana na in a furious way Ina kallon ta
Toh ay Ina ya ce masa ya matsa ya matsa Kuma yaki
Mteww bazaki iya ture shi bane?

Kallo na take kaman nanancy at 5yrs she looks so so cute wallhi I could not resist it lips inta were just shining (kiss me baby) kawai na kalli agogon hannu na na kunna mota.
Yaya Ina zaka kai ni bafa a gama dinner in bah Kuma kasan yau amarya zata tafi gidan ta.

Khadija kin ci abinci? Nan Kira sunanata a Chan kasan makoshina Cox duk tym in da na kira sunan ta I feel joy kawai it sound so me my blood komai.
Kallona take naja mota kowa yayi shiru wakan Ella Mia letter ne ke playing har muka kai dominos naga ta saki wani slime I know her she loves ice cream sosai ya ce Yaya cold stone tana Dariya uhmm Zaki sha ne ta amsa min dah a nace muga bAkin toh kawai baga ta bude Baki I just chuckled and went out coz da wannan kayan nata bbu veil bazan iya bari ya fito bah and dama ban San fitan su bah dan da na sani bazan bari bama I hate it in naga maza na kallon ta and wasu are so shameless dat even if mata sun kama su suna kallon su basa denawa and i know it bah sai an fada min bah Ina da kishi sosai Balle kan Khadija Ina son Khadija kaman Raina amma nasan she just takes me as her elder bro and ntn else kawai.

Nanancy pov

Kallon fitan shi nai he looks gorgeous sannye yake cikin sky blue kaftan long hand sai hula akan shi kawai kallon shi nake yi. Waya na ne yafara ringing Ina dubawa naga king
Suuup babe
Ya kk
Lafiya lau
Ya bikin
Alhmdulillah
Babe haryanzu Baku gama bah
Nope
Nan na soma bashi lbr akan bikin and he seems so much interest in my story mun dan jima amma ban Gaya masa na fita dah Yaya bah Cox I thing zai ji haushi nasan sa da kishi Kuma daman baya son Yaya saboda Ina bashi lbrn shi and he thinks thinks fah wai Yaya likes me and he doesn't like it and kuma yau am dazu he repeated it da na fada masa Yaya ya yi flushing wayana. Hango Yaya Mai yana fitowa dah pizza dah cold stone a hannun shi ya ce ma Faruq zan kira shi yana zuwa ya kalle ni ya ce dah wa kike waya tun dazu, turo Baki nai face Ina kaman mai shirin kuka nace friend banyi specifying bah koh mace koh namiji Dan nasan hallin yayan namu mika hannu nai na jarbi pack in hannun shi shi kuma ya kunna Mota kamin ya gama revers ya bude cold stone in big pack in ne best flavor French vanilla with strawberry sai mint and coffee kadan kallon shi nai ta sai Yaya bashi da saje sai gemu da gashin Baki wallhi I will not lie amma he looks handsome gah gashin kanshi ya kuwanta baki dashi sosai masha allah kallo na yayi na kara fadada Dariya na na ce Yaya best flavor Ina ya akai ka sani murmushi kawai yai ya cigaba ba ce Yaya wannan har gobe Ina sha, k fah bah ke kadai bane jimin yarinya , uhmm uhmm I swear I am not yarinya na fada Ina kai ice cream cikin Baki na yanda bazai jini bah mai kika ce umm umm babu
Samin a baki
Full spoon koh half
Harara na yai
Na cika spoon na sa masa a baki
Haka instead of mu tafi Gida Yaya ya dinga yawo da mu a cikin Abuja kaman yasan I love it sosai Ina son yawo cikin mota da dare haka kuma ina ci Ina feeding inshi har muka cinye ni na fishi Shan ice cream shi kuma ya fini cin pizza in.

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now