Khadija 8

1.8K 114 0
                                    

Wallhi dana ji dadi kawai Dan ni bana so muyi aure a wajen fam in nan wallhi kawai .

Plane to kano

Ahmad ne kuwance akan cinyan mummy tana shafa masa kai wai she kan shi k cewo yana rike da phone in ta yana game kaman wani karamin yaro,
   Ahmad: mummy kin San me
Mummy: sai ka fada
Ahmad: wata nake so kuma ban  San yanda zanyi bah kin San ban taba sanin zan so mutum haka bah sai ita
Mummy: hmmm wacece wannan haka hmmmm Ahmad dama kana da love life ne

Ahmad: mummy aure ta fa nake so

Mummy : ta Dan ture shi ni zaka Gaya ma aure kk so koh kunya na baka ji

Ahmad: nana Khadija nake so mummy , ya tashi zaune yana kallon ta.

Mummy : tasan kana sonta ne?

Ahmad: uhm uhmm ni gani nake mah ba zata yarda bah .

Mummy : toh yanzu ya kk so ai .

Ahmad: ni ma shine ban sani bah amma wallhi mummy nan Gaya ma kowa bah sai k mummy Ina sonta sosai wallhi koh ni kaina I did not believe sonta nake at first sai yanzu mummy I think tun dah na fara saka ta a idona nake sonta mummy

Yayi kaman zai kuka

Mummy :  I know coz I can remember koh dah na haife ta rannan ka daina zama a gidan ku kullum kaman na mace kana kusa da ita har Ana cewa ur just been a good brother but I felt the affection which ban San har girman ka ya kai bah , hmmm taja nummfashi  Ahmad da kai da Khadija dukan ku yara na ne so yanda bazan tursasa maka sonta bah haka ita ma Bazan tur Sasa mata kai bah

Ahmad: mummy I now what ur talking about I get it amma pls mummy kiyi mun hanaya I promise you I would be the best husband on earth I will make her love me a hankali pls kiyi mun addu'a kisa mun hannu kinji

Toh ta amsa masa da shi , har ga allah ita Na hakan take so amma bata San mai yarta take so bah and yanzu ta gama secondary school inta so ita yanzu batasan side in wa zata bi bah and again she loves the way Ahmad is always forwards baya boye mata abun da k Ransa she can remember during prom in su ya same ta ya ce mata shi bbu wacce zai iya zuwa prom da ita a mate insu amma akuwai wayanda suka tambaya shi sannan da ta ce masa ya zaba a cikin su sai ce mata yayi in yaje in mace ta fara masa hauka toh zai dizga ta yayi tafi yan shi and kuma bbu kowa gaida so sai tayani zama tunda maa Sunyi tafiya , tana kallon shi ya sa Khadija a gaba wai sai ta ce abinci bayan ta gama instead ya Barta tai kallo sai wai tayi karatun islamiya haka tana kuka tana yi dah ma dah hafsat na nan ne da su Abdul da sun taimake ta toh bbu Mai chiton ta sai mummy kuma tayi bacci koh dah su Abdul suka dawo Gida cikin dare Sunyi bacci ita ta daura kanta akan cinya shi kuma yana zaune .


    Kano

Cikin half gown Ina dah straight skirt nah lace sai silk gold na daura daurin Zara buhari yayi min kiyau pink transparent glows na saka  sai kuwalli , lunch zamuyi saboda sun iso tah Abuja ne so sai sun taho Kano yanzu sun kusa isowa anyi abinci kala kala an jera akan dinning Ana ta shiri ni dah amra dah ilham kayan mu daya sauran kowa da nashi amma su duk sunyi make up amma Banda ni coz I don't like make up sooo I did not do make up .

Horn ne tun daga waje muke ji sunyo convoy shigowa kawai suke yi 😁 . Ina ganin ya hafsat nayi iho na tafi da gudu nayi hugging inta Ina ihu amra ma ta hau kan ya Ahmad tana ihu Gida dai ya hautsine da murna dadi kawai muna ta hugging brothers da parent in mu ,lunch in dah ba ai bah knn ya koma dinner .
     Muna ta ganawa dah ya hafsat tana bamu labarin school dah Dubai amma kaka ya ce daga ita bbu macen dah zai kara kaiwa waje ita Ma saboda course in dah tai ne marine engineer kuma peer groups Ina duk maza ne shi yasa



Vote 💃🏻

Comment 🔥

Share 📌

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now